Chapter 177
Chapter 177
tafi? Ba kace na shishirya ba gashi har na gama shiryawa kuma sai na ga ka saka kaki?????" Yawun dake makogwaronsa ya hadiye yana sake kallon fuskarta da irin yadda take dira Da sauri ya shiga bale botiran rigar da ya dora a sama ta kakin ya cire ya yi jifa da ita sannan ya durfafeta Baya baya take yi tana sake kallonsa har ta fada saman doguwar kujerar falon Bai yi kasa da gwuiwa ba ya rufa mata baya ya yi mata rumfa yana kallon bakin da take ta mutsu mutsu ta yi tsittt tamkar an kashe redio Kasa kasa ta ce" Inace tafia zamu yi Yalabai?" Kansa ya girgiza a hankali yana fadin" Nima ai na zata tafiyar zamu yi kuma sai na ga kin tara ruwa hajiyata......" Idannuwan nata ta rintse da dan karfi sannan ta dan bude tana kallonsa, kasa kasa ta ce" Me zaka yi a falo?" Sai da ya dan yi jim sai ya ce" Aikin laddah.................. Barama ki gani......" Kafin ta ankara tuni ya shiga aika mata da zafafan kisss ta ko'ina Ta riga ta yarda da wannan fannin nasa ya yi fice da wahala a samu na biyunsa a iya ba lamari hakkinsa, hakan ya sa ta saki jikinta dan ita kanta bata san meye damuwartta da bawan Allahn ba Safarta da ta ji yana janyewa ya sakata sake saurarawa da tunanin yau kuma harda su cirw safa? A hankali ta zarro Idannuwanta sakamakon jin dumi da kuma santsi irin na bakinsa a saman babar yatsarta sai kuma ta aniya furta" Aushhhhhhh" dalilin shiga tsotsar yatsar da ya yi Ta mutu da mamakin jin daga nan ya dora harshensa mai masifar tsafta mai kanshin turaren baki mai tsadar gaske yana yin sama sama da shi a hankali har ya kai wajen da pant dinta yake domin ta cikin doguwar rigar tata ya saka kansa Wani gwauron numfashi ta ja irin na zata mace din nan sannan ta dago a haukace ta aniya mayar da shi samab kujerar sannan ta haye rabin jikinsa da nata jikin, da hannunta na hagu kuwa ta je ta ringa laluben wajen da ba'a aiketa ba, shi kuma a haka ya dago fuskarta ya hade bakinsu yana bata kulawa cikin nutsuwa da rawar jiki da muradin lamarin da dukan karfinsa da zuciya daya Sosai suka rikita junna, har ya zo neman hanyarsa kamar yadda ya saba Bayan ya gama adu'arsa ya zuba mata ido da mahaukacin mamakinta gannin ta juya ta rike kujerar da kyau sannan ta bashi wata damar da bai tana tunanin zata iya kwatanta hakan ba Sai da ya yi irin na bijimin doki sannan ya afka a cikin lamarin da dole a yau bakinsa sai dai ya garza ihun nan domin ya zo kan gabar da ba halin waigawa baya ko gane kar a ji, hadalima a ji din bai dame shi mudin zai samu ya sada gari da garin nan Muryarsa a haukace yake ambaton sunnan da sunna kamar haka" Babynarrrrrrrrh, ina son ki, IBTISAM tun ranar da wannan ya sake ki ni kuma sai nake fatan kar wani ya daukar min, IBTISAM i love u so much............" (🥺 haba dai wace bata gyara ita ta sani 🙄, ke fa ki gyara koda ba zai yaba ba ki ji dadinkimma ya wadatas!") Da wannan ya idasa yada manufarsa a kanta sannan ya kwontar da ita a jikinsa a hankali yana sake shafa jikinta a sanyaye ya ce" Ibtinah?" Shuwwa da ta sha wuya harda ta sadaka da kyar ta iya dan motsa hannunta dake nuni da ta amsa A sanyaye ya ce" Ina son ki......." Ido ta lumshe da mahaukacin karfi tana jin yadda abu ke mata yawo a sasan jikinta A hankali ta sake dora hannun nata a daidai kirjinsa tana jin yadda kirjin nasa ke dokawa da karfi A hankali ya ce" zaki so ni watarana? Zaki so nihhhhh?" A hankali ta dago kanta tana kallon fuskarsa MUHAY ya gama kasheta da dukan sharuda na kyau da nagarta A hankali ta maida kan nata ta kwontar dan zazabi ke ta son kayar da ita kuma bata so ya gane dan yana iya matsa tafiyarsu Ta rungume shi itama ta ce" MUHAY, wace mace ce zata ki sonka?????" Da sauri ya tari numfashinta yana fadin" ba maganar wata ta so ni ba nake, maganar matatah ta so ni ne damuwatahhhhhhhhhhh" "Ina sonkahhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh" ta fada a raunane tana dagowa ta dora da fadin" har ji nake kamar zan mutu idan na tuna kana iya son wasuna kuma halal ne........................................, MUHAY sai na ji nan dina na zafi sosai......." Sai kawai ta fashe da kuka wanda ba shi ba ita kanta dake yin kukan tana yinsa ne a rashin dalili, tana kuma fara shi ta ringa tambayar kanta to me na kukan? Aman sai ta ji kamar wani abu ne ke so dole ta yi kukan nan, haka na dazu ita ta fara shi ne da niyar zata cenza raayinsa da tabara sai ga furkarta na hawayen, kai ta tabata rashin Nahidt a kusa da ita ne take aon zama wata lazy girl! Shi kam lalle ya samu kansa a farin ciki mai tsanani, harma yake tunanin kyautar nan da ya tanadar mata kamar ta yi kadan ko dan amsa masa da kalmar so din da ta yi Dan haka ya sake rungumeta a jikinsa yana mai ta faman yi mata godiya da sake nuna mata soyayar a aikace sannan ya mike ya dauketa cimak ya yi bayi da ita dan su shirya kawai su daga domin ya kula idan basu tafi ba komai na iya faruwa, itama NAHIDt din dan wani tsohon wulakanci yau tunda safe ta kwala masu kira bayan jiya wuni suka yi sunna neman layinta wai barci ta wuni yi dan rainin hankali kuma ana tsaka da wayar da ita ta sake komawa barcin! Da wuri wuri suka shirya aka fitar da dukan akwatunnan da ya fitar sannan ya koma ya fito da ita ta sha bakaken kayan da ya zaba mata da su nikaf baki sannan suka kama hanyarsu tafia ta awa biyu rakkkkkkkkkkkkkkkkkkk sai fatan sauka lafiya............... Tun a cikin jirgin jikinta ya sake dumewa da zafi, aman sai ta ki yarda ya gane domin yana zaune ne da jarida a hannunsa ita kuma ta bude iPad dinta tana game, zafin jikin ya sakata ajiyewa a hankali tana dan nadewa ta jinginar da bayanta tana lumshe ido hadi da tunanin ko sauro ya cijeta ne bata sani ba? Ta yi shiru a kwoncen da take Jirgi na sauka kasa ya mika hannunsa dan ya tasheta a nan ya ji zafin da jikinta ya dauka mai yawan gaske, A rikice ya sake dagota yana kallon fuskarta bayan ya yaye nikaf din muryarsa har tana neman hadewa dan gagawa ya ce" Bb baki da lafiya ne ? Na ji jikinki zafi , to aman ai ba haka muka fito ba, subahannalah Ibti................ I'm sorry sistersAlk kdr 7️⃣5️⃣ A rikice ya sake dagowa yana taba wuyanta da kyau hadi da rikota a jikinsa yana mai kai dubansa wajen agogon hannunsa da saurara tafiyar da jirgin ya rage sosai yana tsayawa ne da zarar ya gama tsayawa kowa zai sauka ne Du
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188