Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 182

Chapter 182

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,192 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

sunnanta Gabansa ne ya yanke ya fadi ganninta kwonce saman kafet, ga dukkan alamu barcin nan tun na sallah da ta yi ne ta kudundune sai yinsa take tamkar wace ta mutu Da sauri ya dagota yana juyota dan gannin jikinta lokaci daya kuma ya ce" Nahidt, NAHIDt ?" Luuuu ta yi d idannuwanta tana kallonsa sia Kuma ta maida ruf bayan ta masa murmushi hadi da fara ambaton sunnansa barcin ya kuma yin awon gaba da ita Hankalinsa ya sake tashi ya cire mata hijab din ya dauketa ya yi ciki da ita Saman gadonta ya dorata ya aniya damunta da tambayoyi yana ta damukarta dan ta farka A fuzge ta saka dan kukan shagwaba tana ture shi ta ce" Muhamad barcinma ba za'a barni na yi ba sai an saka min ido, haba ina yanci na dan kasa ne wai a gidan nan?" Ta idashe tana juyawa hadi da jan bargo ta sake rufawa a jikinta To fah malan ya rikice, lokaci daya ya shiga karatu irin na rukiya, ayoyin karya sihiri kai babu adu'ar da bai kamo ba yana mata tofi aman ko gezau , barcinta take tamkar wace ta sheka, kuma ga dukkan alamu barcin ya yi nisa kuma tana jin dadinsa A kan dole ya mike ya sake rurufeta ya kuma yi mata adu'a ya fice bayan ya sake shafa fiskarta ya rufe ya tafi da ky din Da asuba shi ya budeta ko barcin kirki bai samu ba ya tasheta dan ta yi sallah Tana layi sai da ta shige bayin sannan ya iya sauke ajiyar zuciya yana tsaye gudun kar ta yi barcin a bayin har sai da ta fito sannan ya wuce masalaci Koda ya dawo sai da ya kuma lekata, yanzun kam ya gama yarda zai kaita gidan da kansa idan aka ce a je asibiti sai a je, idan kuma wani aikin sihiri ne sai a dauki mataki mai karfi, shi kam ya fara tsorata da wannan barci tamkar an sauko mata da shi? Kafin ya fita sai da ya fada mata ta shirya fa zai kaita gidan da kansa, sanann ya fice Sai da ta shirya din sannan ta koma ta kwonta ta sake yin barcinta a falo domin ko kari bata yo ba, ta fi damuwa da barci sama da karin, so dai take a jima kadan ta farka ta ci domin sai tana barcin kuma yonwar zata tasheta sai ta ci kamar me sai kuma ta koma Da karfe goma sun gama fitowa domin yana mota zaune ne da kansa zai tuka su yana kiran kowace a waya ya fada mata ta fito yana mota sai da ya yiwa NAHIDt kira uku ta daga kamar ta yi maye , a sanyaye ya fada mata ita suke jira sannan ta hantsilo tana murje ido ta dauko hijab dinta da nikaf dinta da wayarta ta fito tana rufe bangaren nata ta karasa wajen motar ta bude baya ta shiga dan ta ga tuni hajia baba ta hakimce a gaba warau Furera Da kula da tausayi ya ce" Barcin ne dai?" NAHIDt ta gyada kai, sai kuma ta shiga matsar kwallah ta ce" Na shiga uku, barcin nan na damuna" Hajia ta ce" Subahannalah wani irin barci kuma?" NAHIDt ta ce" Inaga an shiga gabana ne , na shiga ukunna hajai barci ba dare ba rana ba lokaci? Yanzunma jinsa nake kamar fatar idona zata like" Hajia ta ce" Subahannalah malan bata da lafiya ne?" Malan ya sauke ajiyar Zuciya ya tashi motar bayan ya yi adu'a ya ce" Shine zamu je gidan a ji, ga dukkan alamu bata da Lafiya ne " Cike da kulawa Hajia ta ce" Aya, Allah ubangiji ya sa ba komai na damuwa bane, aman bara to nima ja biku, dama gidan gaisuwar ne zaku ajiyeni idan aka tabatar ba komai bane sai na tafi wajen su inna gidan gaisuwar" Malan ya ce" Aa, ki je wajen rasuwar nan, kin ga jiya aka yi baki samu sutura ba, yau ki wuni a cen idan da wata matsakar duka zan kireki" Kai ta gyada tana fatan alkhairi , Furera kuwa ta tabe baki tana fadin" Ni a gidan Nabilah zaku ajiyeni yaronta ne ya kone" Itama amsar ya bata ya ci gaba da tukin, domin ba zai iya jan kowace magana ba, ita ke ciwon shi ke wahala, bai rintsa ba haka zuciyarsa ke bala masa balin balin kamar ya cire ya ajiye ya huta Sai da ya ajiye su sannan ta koma gaban , sunna tafe yana mata sannu har suka karasa Tun daga waje ya ringa godewa Allah da ta saka Nikaf, domin dogaran ne, matan ne kowa marhabin yake masu ana gaishe su a tsugune ana girmama su Jakadiya ce ta masu jagora tana fada masu ai Hajia IBTISAM sun jima da zuwa ita da Soja sunna ciki Ita dai NAHIDt jinta take yi domin ji take kamar zata kifa ta yi ta barcin, ko kula da tsarin gidan nasu bata yi ba burinta ta ganta a saman wani dan abin kwonciya ta dan raba ta dan huta....... Sunna shiga tafkeken falon idannuwantsma suka fara sauka a saman Shuwwa da mamansu, Da sasarfa ta idasa shiga tana cire Nikaf din ta yar a nan ta karasa tana fashewa da kuka tana fadin" mun shiga uku, Shuwana kin shiga uku an shiga gaban mamanki baki sani ba, nice mamanki Shuwwa idan na mace yaya zaki yi da ranki? Mamanmu an shiga gabana Mama, barci ba lokaci ba dare ba rana barci mama, inaga mutuwar ce ta matso ko? Innalilahi ni Nahidt......." Ta idashe da fashewa da wani kukan Shuwwa hankalinta ne ya tashi ta shiga rikota tana fadin" Wani irin shiga gaba, wani irin mutuwa? Ke NAHIDt ke fada min ubanda ya taba ki!" Mama ta kai hannunta ta bige bakin Shuwwa din tana sakar mata harara, hakan ya saka MUHAY rintse ido domin da farko ya yi dandaja da baki ne yana karra tabatarwa cewa Y'arsa ta kunce, domin a magangannunta babu daya na mai lafiya duka a katse suke,, sai kawai aka dalar masa bakin mata? Yanaga ya dace su koma gida dama ya san wunin nan da wahala a yishi ba'a ci zalin dinta ba Da harare ya kalli Malan, sai ya ga kamar wanda kwallah ke cikawa ido Sake murje idannuwansa ya yi yana kallonsa da mamaki sai kuma ya samu kansa da yin yar daria a tunaninsa rada zai yi ya ce" Kai wai hala kuka zaka yi?" Shuwwa da ta turo baki ta juyo tana masa alamun karfa ya kaftta muryarsa bata da sirri Daidai mama ta kama hijab din ta cire mata domin gaba daya ya nuna a rikice take A hankali ta dubeta tana sake dubanta Kasa kasa sosai ta ce". NAHIDt yaishe rabonki da gannin al'adarki?" Tsoron bada amsa ya sakata yin wuki wuki da idannu, domin ita Al'adarta na mata wasa ne sakamakon dan maganin da ta ringa dan hadiya, wani sa'in sai ta dora mata sati biyu ko uku, a yanzu kuwa ba zata cewa mamanta ta sha maganin hannata daukan ciki ba a da shi yasa al'adarta bata zuwan mata irin na kowa ta kakafta mata mari a wajen nan , domin

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});