Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 11

Chapter 11

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,195 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Kar ki ce min bayan halin rayuwar da muke ciki kin manta cewar D'a baya auren matar ubansa koda kasa ta binni idonsa? Da ace ba'a dauran aure da mai shinkafa bane ake iya duban wani abu makamancin haka, aman aunty so kike mu fara shiga hurumin ubangijinmu kuma?" "Kin ga SHUWWAR kar ki sakani a uku bayan wanda nake ciki mana, ni bana nufin aure ya shiga tsakaninki da shi dan Allah aman kuma ya shigo cikinma ai ba laifi bane ko?" NAHIDT ta fada tana kallonta da tsatsareta da manyan idannuwanta SHUWWAR ta girgiza kanta tana juyawa wajen ABDUL Mutalab da ya kai duke a wajen ya kurawa waje daya ido a sanyaye ta ce" Ka yi hakuri , ban san sunnanka bama, ka ga du iskancina bana son taka dokar ubangijna,, domin na yarda da mutuwa kuma na yarda da tsayuwa a gaban Allah gobe kiyama, shi yasa nake kiyayewa, nake matukar kiyayewa dan da tarin laifukana idan na sake bayana da irin wannan wanda nake tunanin cetonsama zan iya rasawa watau annabi Muhammad sallalahu alaihi wa salam" Ta sake sauke ajiyar Zuciya tana fadin" ka ga sakina ya yi a cikin motarsa bayan ya gama zazagin yayata da sunnan karuwa, shi yasa na tarda shi gidansa nima, idan dan wannan ne ka barshi ya rama abinsa, aman ni babu wani abu da zai iya shiga tsakanina da d'a namijin da ba muharamina ba da ya wuce aure, AURE nake so na yi, so nake na yi aure mai daraja na raya sunnar ma'aiki, ina so idan na mutu mijina ya salaci gawata, ina so na haihu na samu ahali irin na kowa, ina so na zauna a kasata duk rintsi na kula da y'ayana na basu tarbiya, ina so na rayu da su har karshen rayuwata, kai a ganninka idan na fara biye biyen y'ayan mazan da suka sakeni na nemi Allah ya zuba ruwan sanyi a saman ALKALAMIN KADARRATA kuwa?, Zaman lafia nake nema, bana neman idasa lalacewa" Daga haka SHUWWAR ta yi shigewarta ciki da jakar kudinta a hannunta ta bar yayarta da binta da kallo baki a sake tamkar tashar anguwa uku sannan ta maido dubanta kansa da sauri jin wata murya garjejiya ya bude yana fashewa da kuka Ido suka zarro daga ita har Fauziyar sunna kallonsa yana zaune dangalgal yana fadin" Innalilahi wa inna ilaihi raj'une, leke leken abanmu sai da ya kaishi ya leko wannan yarinyar kuma ya aureta dan wulakanci sannan ya saketa? Gashi Allah zai kama shi a kaina bayan ni kadai Allah ya bashi d'a namiji na kamu da son abinda yake haramun a gareni koda ya bar duniya? Innalilahi wa inna ilaihi raj'une yanzu yanzu fa na ganta a gidanmu idona ya rufe a kanta ashe haramun dita ce Ita din? Aunty kun tabata Shuwwar ta haramta a gareni kuwa? babu irin sabanin bakin nan da malamai kan yi a kan wasu fatawowin ? Kun tabata harshensu ya zo daya a kan wannan lamarin? Ba abinda ya shiga tsakaninsu fa" Kallon junna suka sake yi a karro na ba adadi suka kuma kallonsa, gannin tsakaninsa da Allah kukansa yake ya saka aunty cike da tausayawa ta ce" Ka ga, ka daina kukan nan hakanan, ka tashi ka shigo ka zauna har a ga yaya garin idan kana iya fita sai ka tafi gida, kar ka damu Allah zai daidaita zamu tambayi malaman mu ji ka ji?" Kai ya ringa gyadawa aman bai shiga ba ya sheda mata yana iya yawo shi dan takardarsa ta likita da kuma wada aka basu yanzun a hannunsa take Sunna tsaye sai da ya fita sannan suka kalli junna Fauziya na fadin" Yaya zaki ce masa ya dawo bayan kin san wannan abun haramun ne kuma kin san ta san haramun ne ko daureta muka yi muka kaita zata kunto kanta ta dawo ta same mu, balema ta yaya hakan zai iya faruwa?" NAHIDT ta shiga takawa dan ta he ta sanyo motar gida sannan au rufe tana fadin" Ke baki ga zai sume mana ba a nan? Ni ba dan hakan zai gyaru ba na ce zamu tambayi malamai kuma ma ai ilimi fadi gareshi, ko waye kai ba zaka ce ka san komai ba a kan lamarin, idan fa akoy wata aya da ta halata hakan? Bayan wannan kawai dan dai gani na yi idan ya sume mana ina zamu iya shiga da shi ne a haka" Ita dai tana biye da ita ta bude mata gidan da kyau ta sanyo motar ta rufe suka rurufe ko'ina suka nufin falon Sunna shiga Fauziya ta sake ja ta tsaya ta ce" Kin ga, kin sha saka kila wa kala a kan maganarki ki dawo kanta, koda hakan halak ne ki ajiye maganar dan gidan mai shinkafa, kin ga mutun ne mai iyali, y'ayansa yawa ne da su a duniya, koda auren muka je wasu suka daura masu mun siyar mata walahar rayuwa, ba zasu taba karbarta ba koda bayan ran mahaifinsu, maganin kar a yi karma a fara , ki ajiye kwadayin hakan gefe mu fuskanci reality da sauki a garemu baki dayanmu" NAHIDT ta ce" to uwata, na ce to uwata Fauziya,, na kula du kun daukeni a wata dakikiya ko wata kura, na ce maku na bar maganar ko?" Fauziya ta tabe baki ta yi gaba a ranta tana ayana' da ace ban san ko ke wacece a kan maganar son farantawa IBTISAM bane da sai ki fadi haka, ke burinki wani wanda zai sota a haukace kamar wannan saurayin, wanda koda ya ji menene sana'armu ba zai gujeta ba ki aura masa ita, bayan idan har muka yi haukan kaita gidansu yaron nan soyayar sai ta dawo ta zama kiyayar da kare ba zai iya sinsinawa ba, baganin kar a yi kar a fara' __________________________________ Aikin da suka wuni yi, suka kuma raba dare a kai ya saka shi magana yana lumshe ido tamkar wanda ya yi marisa Wayar dake kange a kunnensa ya sake saurarawa yana jin muryar mahaifiyarsa dake magana cikin hawaye wanda hakan ne ya saka shi ajiye komai ya masu alamu ya shiga ciki A hankali ya kai zaune bakin gadonsa muryarsa a shake dan ya wuni yana ihu da bakinsa ya ce" Kuka kike yi?" Shiru ta yi tana hadiye kukan dake tukota hakan ya saka shi fadin" Mamah, kin san irin ilar kukanki a kaina fa, saboda Allah dan kawai na saki mace sai ki yi kuka?" Yanzun kasa rike kukan ta yi tana fadin" Kawai ne? Sakin macen na ce kawai ne? Ana cewa kai ta haka hau ya shigeka auri saki shin gaskiya ne? Yaya kake so rayuwa da mace wace zata zamto ta amsa dukan komai a kan daidai bayan ita din da kanta an hakiceta ne da kashin hakarkarinka dake tankwashe? MUHAY daga kara siga a tea?" A hankali ya ringa murza hannunsa ya ce" Ba iya shine damuwar ba " Mamansa ta ce" Mecece damuwar?" A hankali ya ce" Nikakiyar kwalba ce ta zuba mij a tea ba siga bane ya yi yawa" Sai da mahaifiyarsa ta mije tsaye a zabure tana fitar da idannuwanta ta ce" Ka ga, kar ka fadi haka dan zama da

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});