Chapter 166
Chapter 166
su Aban Shuwwa da ya yu mutuwar zaune ya wangale baki da hanci yana kallonsa ya karasa a nutse ya dan yi murmushi ya ce" Siriki dan bani Alkur'anin mana" Ido ya kyafta da sauri, sai kuma ya dan zabura ya bashi alkur'anin da aka zo da shi dan hakan Ya amsa da hannu bibiyu ya koma gaban sarakan da dukkan wasu masu kallo Wajen camerar ya juyo ya ce" Ku kashe daukan zaku dauki wajen nadi" A yadda ya yi maganar a dole suka kashe sunna kyamewa da takaicin rashin daukarwa al'uma wannan rahoto mai dumi dumi Da kyau ya ajiye alkur'anin saman kujerar ya tsaya a gabansu sosai ya bude muryarsa ya ce" Allah taimaki Baba KHAMIS, inaga ya dace mu yi mu gama dan walahi kade kade nake ji a cikin gidan cen da busa kar aje harda kartin makadan nan aka shiga kuma ita kuma tana wajen, da wahala ta kasa yabawa, Gaskiya ka san kun san abinda ka aikata shi yasa aka sameka a nan, to ba yadda ban yi da su ba kan a yaku masarautar taka a tube maka rawanin ta balbalin balaki suka ce aa, ai kawai a barka da halinka, an cuce ni sosai , sai dai bani da yadda zan yi gaskiya, aman inaga an fara gabatar min da bidi'a, tunda dai sai kwana kwana kuke yi gashi shi kuma d'anka ne ko yayane zai sasauta, ni kuma HUKUMA ne, akoy hakkin ma bima al'uma hakkinta, gashi kuma aban namuma al'umar ne, kawai ka dan fahimta a gama tunda ga takardar saka hannun shugaban kasa ya tuge ka, kun yarda sarauta ta shiga siyasa har ya gama aiki fa, kawai zoben nan ne zaka ciro ka bamu a saukake jirginka na jiranka ka koma ka hada dukkan abinda ka ga zai gyaraka dan bama ja baya da balaki ko na waye da izinin Allah, idan ba haka ba kuwa gaskiya zan Shure komai na fara dankara maka Alkur'ani mai tsarki watau ka rantse ta yadda zaka kuturce, sannan na gabatar da hukunci a kanka a kan laifinka, dan shara'a tana hawa kan tsohon da baya iya motsawama bale kai da karfin kaunar mulki ya sa har yanzu ka iya irgen kudi!" Da karfi ya idasa maganar wadda da yawa sai da suka rintse idannuwansu ciki harda sarki Khamisss sannan ya sake fadin" Alkalan na wajen, sun auna sun kuma ce kai nawa ne, Baba ka fa aikata kidan sake tashi yake!" Aban Shuwwa ya lumshe idannuwansa yana godiya da Allah da har yanzu MUHAY bai shaki Khamisss ba, a yadda MUHAY ke tsaye shi da kansa sai da ya sha jinnin jikinsa, yaron ya gama ginna jikinsa ne daidai da zamaninsa sai fatan Allah ya kiyaye ya karre, gashi sam bashi da tsoro, idan kuwa abu ya gamo shi da mai laifi kawai sai fatan Allah ya sanyaya, bale mai laifi irin na Khamiss? Gaba daya ya mayar da kasar tamkar ta yan daba, a cikin kasar baki daya har kwatance ake da rashin mutuncin yan garin, a bayane ake fadin shaye shaye ai sai garin, lalata sai garin uwa uba ya ba karuwai dama sunna yin lamarinsu harma ya hanna a yi kamu, shi din nan da tsufansa da komai yana sana'a ta miyagun kwayoyi ne a cikin kasarsa, y'ayansa kuwa harda wanda ya yi kisa bai jima a gidan yari ba aka fitar da shi ya fitar da shi waje, matayen kuwa sun bude waje waje na holewa a bayane ba a boye ba, kuma yana zaune shine magabacin wajen ya yi mirsisi yana wulakanci, ga hakkin d'an zumu da ya so salwantarwa, ga ta d'an uwansa da ya salwantar ya hada da hauka...............sosai MUhay ya so a hau kotu a bayana komai, sai manyan suka ci karfinsa , a yanzu kuma ana salamar kowa aka shiga wannan dan tataunawa kunnayensa suka fara jiyo masa busa da kida irin na bare bari a cikin gidansu, an kuma tabatar masa ai iyaye na taka rawar murna da yan mata, gidan ya dauki harami, baban tashin hankalinsa a yanzun kam ba zasu gane ba gaskiya, ya dace a ba kowa hakinsa kawai a watse ina dalili wai?! "Menene hujarku ta cewa wannan din jinnin ABDULAHI ne? Me me yasa za.....mmmm mmnnmnmnmn!" Da karfi Muhay ya kaiwa kujerar dake gefe duka hakan ya saka sojojin nan gaba dayansu kwasar ihu irin na sarawa suka sarra masa sannan du suka sake maido hankalinsu wajen, ciki harda Dad da bai san lokacin da ya mike tsaye jikinsa na tsuma ba Da karfi ya ce" So kake mu raba naman jikinka a Wajen nan ne ko so kake mu nuna maka namu salon kwayar ba tare da mun sha komai bane!" Da sauri Aba ya mike yana kokarin sanyayar da ahin ya ce" MUHYIDEEN ka ga yarona, ka san taurin kai ne da Papah, kawai ka barshi ya tafi ai aikin gama ya gama bai san yana barin wajen aka shiga gyaran wajen ba, ko ya koma yanzu ba mutanen da ya bari zai tarda ba bale ya samu shiga fadar da take tasa, ba sai an kai ga haka ba kar ka manta uwa daya uba daya suke da mahaifina, ko ba komai akoy zumunci" D'an IBRAHIM ne ya karaso yana hawaye da muryar kuka ya shiga fadin" Zumunci YAH UMAR? YA UMAR idan akoy wanda ya wulakantar da zumunci ai bayan Papah Khamiss ne, nima dan aikin gidan nan nake ba kowa ba, da bakinsa ya fada min cewa na yiwa matarsa biyaya ko na koma tsince tsince irin na ubana, Innalilahi wa inna ilaihi raj'une idanma aka tausayawa wannan mutumen ai an tafka kuskure mai girman gaske wanda sai Allah ya kama mu, cikin da Gimbiya ta haifar ka san ko na wanene?.........." Ya juya wajen sarki khamisss da zuwa yanzu burinsa daya ne ya bace battt ya samu kansa koda a dokar jeji ne da wannan balakin dake gabansa, shi fa tsoronsa daya kar su sake shi daga shi sai wannan mutumen, idan hakan ya tabata bai san me zai faru ba, dan yana gudun ya karya masa wuya a nan Yana hawayen ya ce" Papah na fadi ko cikin waye y"arka ta cikinka ta raina ta kuma haifa?" Wajen ne ya sake daukan tsitttt, yar jaridar da har jikinta rawa yake ne ta samu bakinta da fadin" Kar dai ace nasa ne?" Sai kuma ta saka hannayenta tana rufe bakin nata tana zarro idannuwanta domin kamar wace ta saka aka juyo kanta du anna kallonta Jikinsa na rawa ya saka hannunsa yana jan zoben dake hannun nasa ya sake dagowa da wani irin tukukin bakin ciki yana kallonsu ya ce"💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 7️⃣0️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188