Chapter 28
Chapter 28
dashi bashi da ɗanɗanon zuma domin kuwa ita zuma tana wanke ƙwaƙwalwa, misalin Zaƙin hannun Rubutun wannan fasihiyar marubuciyar taku, Duk wanda yasan labaranta ya karanta littattafanta ba sai na basa labari ba, domin kuwa bata rubutun shirme rubutu take mai cike da nutsuwa da kuma fasaha, ingantaccen labari ne mai cike da ƙalubalen rayuwa, tsantsar Soyayya yaudara cin amana munafurci, ƙulla ƙulla, gami da Izza, *ALKALAMIN KADARRATA* labarine mai cike da sarƙaƙiya gami da wahalar warwara, zaren labarin a duƙunƙune yake gashi da kaifin gaske kaifin yankan zaren munafuki yafi kaifin reza da almakashi muni, zarene na zana mai yankar mutuwa, shin kun fahimci zaurencen kuwa? Idan baku fahimta ba ku kasance da ni *SAJIDA NIGER* a cikin wannan sarƙaƙƙen labarin mai cike da ƘIYAYYA labari ne mai jan hankali gami da nishaɗantarwa kun san alƙalamina baya rubuta shirme, ku biyoni cikin wannan labarin domin jin ya ɗanɗanon yake. *Wannan labarin ba Free bane na kuɗi ne zaku samesa a cikin farashi mai sauƙi, Yar uwa karki sake a baki labari Hajia da abaki gara ki bayar karki manta da marubuciyar BAƘA CE, MAGE MAI KWANCIYAR ƊAUKAR RAI, KUTKALE, WATA KOKOWAR nasan kun san waɗannan littattafan da daɗin su, ku hanzarta biya ko da kuɗinka sai da rabon ka.* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 "GIYA?" Ya fada yana daukan cenjin da ta zuba a wajen yana sake kallonta Luuu ta yi da idannuwanta tun bata sha giyar ba ta sake budewa tana kallonsa ta ce" Ka zuba min mana ko bakwa siyarwa ne?" Juyawa ya yi yana fadin" Mu da sana'ar kennan, yanzu kuwa kanwata" Sabuwaa dal ta kwalba mai tsadar gaske ya dauko ya saka abin budewa ya bude mata ya ajiye mata kwalbar a gabanta sannan ya dauko cop na kwalba ya zuba fasashiyar kankara ya ajiye mata a gabanta ya dauki kwalbar giyar ya zuba mata mai yawa a ciki har sai da ta kusan cikawa sannan ya ajiye mata sauranta a gefe ya juya ya ci gaba da aikinsa Giyar ta kurawa ido na dan lokaci kafin ta sake lumshe idannuwanta hawayen ciki suka sake zirarowa ta dauki kofin ta rintse ido gabanta na dukan dari dari ta kai kusa da bakinta Da sauri ta maida ta ajiye Ta sake dauka wasu mintuna tsakani ta kuma nufar bakin nata Yanzunma ta maida ta ajiye tana jan numfashi sakamakon warin da goyar take yi wanda tun kafin ta sha din warin ya fara buga mata kai Cijewa ta yi soosai wannan karron ta dauka da nufin sha ne kawai ko yayane sai ta sha din ta dora kwalbar a saman jajayen lebenta na kasa ta rintse ido zata kwarara aa bakinta ta ji murya kasa kasa sosai yana fadin" Idan baki taba sha ba fa kika yi mata wannan shan yau tana iya kasheki" Dif ta yi na dan lokaci kafin ta cire tana sauke dubanta a kan fuskar mutumen da zata iya kiransa kai tsaye mutun mai shekaru domin bai yi kama da saurayi ba, sannan kalar fatarsa zai fito cikin uku daga filo, buzu, ko balarabe, danma bashi da gwabin jiki daa wahalaa ya shigo jerin larabawa duba da yawancinsu sunna da jiki , aman wannan har a dan tankwashe yake dan rama "Me ya yi zafi, kyakyawa da ke zaki zo ki sha abinda baki saba sha ba? Muma da muke ciki so muke mu bari domin shan giya bata da anfani fa yar budurwa" Galala din da ta yi hawayenta bai daina zuba a gurbin idannuwanta ba ya saka shi fadin" kin ga wannan da ya saida maki da kika ce giya, sai da ya maimaita sunnan yana zarro ido yana kallonki, kin san me yasa ya yi haka? Domin da kika zo kin ambaci sunnanta bayan du wanda yake mashayi idan ya zo wajen nan kudinsa kawai yake cakewa mai siyarwar ya san kalar da kudinsa zai siyan masa, yar budurwa baki ga sai da ya yi mamaki ba? Dan ya ga cewar baki saba ba, yau ne zaki fara, shi yasama ya zuba maki kankarar nan dan ya dan rage kaifinta a harshenki, aman ba hakan na nufin kaifin nata zai ragu ba gaskiya domin yau ne zaki fara sha, kuma kin ji na rantse maki idan kika sha wannan giyar gaba dayanta zata kasheki ne, dan babar giya ce mai tsada mai karfi, to ke wai mema akai maki da zafi da zaki fara akidar nan?" Ita da a hayacinta take, ta tabata wannan bawan Allahn sai ta masa tassss da fitsara, aman a yanzun sai ta samu kanta da rike giyar nan taf a hannunta tana kallonsa ta ce" Ka ga mijina ne ya sakeni, mahaifinsa ne ya ce ban cencenci a hada zuria da ni ba, shine aka sake ni" Bakinsa ya tabe yana amsar kofin giyar ya ce" Sun yiwa kansu asara ai, a kan ya sake ki ne zaki sha giya? Ko shi kadai ya rage a jinsin maza a duniya? Idan su basa sonki dan wani dalili nasu wani saboda dalilin da suke kinki zai so ki, aman idan kika saka kanki a rayuwa irin ta giya kin san me kika cirarwa kanki? Wahala, yar budurwa kin cirarwa kanki wahala ne, kin ga mu bamu iya abu ba, idan muka fara bamu da hankali, bamu iya yi a kadan kadan ba, zamu yi ta kwabra ne ta yadda zata yi mana ila, kin ga giya anfaninta daya ne tak ko mace biyu shine zata saka fatarki ta yo luwai luwai idan kina shan mai tsada sannan zata saka gashinki ya ringa tohowa sosai idan kina shan mai tsada fa, bayan wannaj dukan wani wulakantarwa na duniya zaki hadu da shi sannan ki je kiyama ki hadu da ubangininki, kin ga tun ina yaro dan shekara goma sha biyar yawo da abokanai na koyi taba giya, maganar da nake maki saboda giya babu abinda ban gani ba na gidan duniya, ni dai ban ajiye nawa ba sai na mahaifiyata da nake gurgura ba dare ba rana, y'ata daya a duniya a makaranta a zageta a cikin kawaye a yi mata gori, ke bara na kadaice maki bani da wata daraja ni na sani dan dole ake cakuluwa da ni..........yanzun ki yanke shawara cikin biyu, Au ki tashi na kaiki gidanku, ko kuma ki fara kashe rayuwarki dan kato ya sake ki" Ido take kikiftawa tana kallonsa kafin take sake kallon kwalbar da ya ajiye mata a gabanta Idonta ta rintse da yake ta sarra mata kafin taa mike a hankali tana bude bakinta da kuryarta da ta disashe sosai ta ce" Ka ga banma yi sallah ba kuwa, mu je kawai" Da kwatance har suka karaso kofar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188