Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 133

Chapter 133

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,225 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

dubanta a kai A hankali ta sauke ajiyar zuciya sakamakon kallonsa da ta yi tun daga kasa har sama Zata iya cewa bata taba ganninsa da manyan kaya haka ba ko a ranar da aka daura masu aure Ba wai manya gari da yar ciki bane ya saka , no, dinki ne dai na shada akai masa mai zubi mai kyau, gashi shadar ruwan madara ce kal kal, hakan ya sa kayan suka amshe shi sosai suka kuma fitar masa da annurin fuskarsa da jikinsa baki daya A hankali ta cire idannuwanta sannan ta dan janye hannunta daga cikin na yayanta ta nufi wajen abinda aka ce ta dauka ta kai masan Daga wajen da Maman take ya dauke idannuwansa a hankali ya dora saman kanta a lokacin da ta dauko mg na kwalba ta nufo shi da shi Idannuwansa ya cire a hankali a cikin nata sakamakon tsayawar da ta yi dan ta ga ya saka idannuwansa cikin nata ya dora saman hannunta sannan ya yi kasa da kallonsa saman kafarta mai sanye cikin safa fara kal Sai da ta karaso ta ajiye ta kuma kallon fuskarsa, wannan karronma ido hudun suka yi ya sake daukewa da dan sauri ya maida gefen da Malan ke fadin ya dace su je masalaci lokaci ya gabato Ajiyar Zuciya ya sauke ya rakata da ido har ta karasa kusa da yayarta da Fauzy da suka kile suke magana kasa kasa sai dai ka ga sun tuntsire da dariya ya dan karra kallonta na yan sekwani kafin ya mike yana sauke dubansa kan Mamansa Dan tsai ya yi dan gannin Maman na kallonsa, sai kuma ya gimshe fuskar ya yi gaba yana fadin" Allah ya bamu alkhairi" Mama ta dan daga murya ta ce" To ka kaisu masaukinsu cen bangaren bakin abanku fa an gyara" Dan turus ya yi ya sake kallonta, domin shi ai ya zata a bangarensa zasu sauka, sai kuma ya amsata ya fice yana dan kalle kallen gidan da wani tunani daban na shigar yarinyar nan da tunanin bata saka hijab ba ta ratso kartin naj, uwa uba ta gaishe da kowa banda shi a falon cen ko? Ba su su dawo ba sai da karfe goma ta bada baya, domin dogon zama ne suka yi sakaninsu , zaman da aka yanke daurin auren NAHIDT da Malan, wanda ya nuna bukatar hakan da kansa, Mahaifinta kuwa ya nuna ya ba Dad wuka da nama, Dad ya nemi shawarar MUHAY shi kuma ya ce ya bashi, daga nan ne kowa ya nufi wajen da aka bashi masauki suka je dan hutawa Tunda ya shigo ya ga kayan abincin da aka jera masa da irin gyaran da bangaren nasa ya dauka ya cika da mamaki sosai Da sauri ya nufi dakinsa na barci har kamar zai ci tuntube ya shiga kunna computersa da kayan da ya boye na bincikensa Yana ganninsu sai da ya sauke wata wawuyar ajiyar zuciya sannan ya sake rufe wajen da kyau ya dan sake bin shinfidar gadonsa da kallo hakama yannayin dakin barcin nasa Iska ya dan furzar da tunanin ko Mama ce ta yi aikin nan da kanta ne?, Dan haka sai ya tube ya shige bayi ya yarda karamin wandon nasa nan saman gado Wanka ya yi sosai ya dauro alwallah ya fito yana shafa mararsa hadi da nufar wajen da maganinsa yake ya bude jakarsa ya ciro kwaya biyu Da tawul din nan a daure a tsatsonsa ya fito falo dan zuwa ya hadiyi maganin nan ko mararsa dake ta dauran niyar kulewa ta warware abinta, sai dai abinda ya gani ne ya saka shi ja da mugun sauri yana kallonta, domin ta shigo kennan ne falon itama ta juya tana leke dan ta ga sun tafiyarsu ne? Ko ta iya fita ta yi tafiyarta A hankali ta juyo jin kamar an fito ta sauke Idannuwanta a saman kansa Ido ta kwalalo da dan karfi ta ce" A'UZUBILAHI Mina SHAIDANNIN RAJIM !" Da mamaki yake kallonta kafin a kule ya ce" Ke ce shedaniyar ai ba ni ba , Meye kuma?" Idannuwanta dake rufe ruf ta dan bude , sai kuma ta mayar da karfi ta sake rufe su , jikinta na dan rawa kadan ta ce" Meye me?, Wai ina rigarka ne zaka fito tsirara dan girman Allah ?" Ido ya kwalalo da mahaukacin mamaki ya sake bin kansa da kallo, da yar dabara ya saka hannunsa ya gyara tawul din da kyau sannan ya saka abinda ya fara kumbura a matse matsin kafarsa ya dan matse kadan ta yadda ba zai ji ciwo ba yana kallonta ya ce" Ke me kika zo yi dakina?" Kadan ta dan bude idannuwanta tana kallonsa kadan ta maida ta rufe ta girgiza kanta tana fadin" Cewa suka yi wai na zo nan a nan zan kwana, inaga ko na tare a nan dinma suke nufi? Wai dan Allah yalabai baka jin kunya jiki a waje kana tsaye gaban yar cikinka?"............. 😳😳😳😳 Wollah ba luwana😳😳😳😳😳💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* ‍💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 5️⃣7️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Wani mamakin ne ya kusan kume shi, har ya bude bakinsa ya kankance idannuwansa zai biyata su raba hali , sai kawai ya juya yana damke da tawul dinsa ya yi cikin dakinsa Direct wajen kayansa ya nufa ya bude ya ciro yana waigawa kar aje ta shigo ta same shi a asalin zigidir din, domin idan da ta rufe ido yanzun bai san wani kalar tashen haukan zata nuna ba! Dan tsaki ya ja yana jan wandon ya saka , ya saka rigar da ya janyo du yana dan dagawa yana leken kofar da ya rufe, aman ya gama sani ne yar nan bata cikin tsarin masu hankali, tana iya shigowa nan din dan wata fitinar da bai san farkonta ba bale karshenta Neme nemen maganinsa ya shiha yi domin ya wurgar da shi wani wajen Da kyar ya same shi saman tawul din da ya cire ya dauke shi

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});