Chapter 70
Chapter 70
budewa yana kallonta ya ga a tsayen take abinta, d'an kifta ido ya yi yana sake kallonta yana karantarta, gaba daya yarintarta da k'ananun shekarunta ne suka bayyana a idannuwansa. Sai ya samu kansa da tunanin anya ta zarce 17 kuwa?, Haka kuma ya shiga tunanin shin me ya saka ta zab'i rayuwar bariki da aure auren maza a rayuwarta duda ya san da wahala abinda aka ce ta ratso ta zo kasar nan ta zamto nutsatsiya, aman sai ya samu kansa da tunanin koma meye bai dace ace yarinya karama irinta ce ta saka kanta a muguwar rayuwa har haka ba. Abinda yake bashi mamakin na gaba shine, irin yadda take tsayawa a gabansa kamar tana jiran ya yi magana ne kanta tsaye tana kallonsa bai san me take kallo a jikinsa ba kallon nata kuma ba irin na matarsa ta cen bane, ita wancen daga nesa ne take kura masa ido da zarar ya kalleta kamar munafuka sai ta sinne kai. Ita wannan bata kallon nasa sai idan tana jira ya bata amsa, irin yadda take kuma bashi amsa kai tsaye na matukar bashi mamaki, wai shin ita bata jin tsoronsa ne? Iskar dake bakinsa ya furzar yana nuna mata hanyar fita ya ce" Kin yi bakuwa ki je." Ido ta karra kura masa ta kalle shi ta kalli hanyar da ya nuna mata, ta ce" Ni kuma? Bakuwa a nan?" "Ya salam" ya fada yana dafe gaban goshinsa ya tattara hannayensa ya dago duka biyu ya ce" ke, mu nawa ne a dakin nan? Ko aikena kikai na je na gano maki ke din ko ba ke ba?" Da sauri ta zagaye shi tana fadin" Sorry " ta nufi hanyar fitan Har ta kama kofar zata bude muryarsa a ciki ciki ya ce" SHUWWA." Turus ta yi tana jin gabanta na faduwa haka kuma ta juyo a hankali tana kallonsa. Hannunsa ya dago a hankali ya nuna mata hannunta sannan a saman lebensa ya ce" Give me." Hannun nata ta kalla, ido ta zarro domin gajeran wandonsa ne a hannun nata baki irin mai hade da pant din nan mai raga raga Da sauri ta karasa ta kama hannun nasa da hannunta na dama ta saka masa wandon ta rufe tana karra zarro Idannuwanta ta juya da gudun da ya saka shi bin kafafuwanta da kallo da hannayenta da take yarfewa ta fice a dakin kwata kwata. Kofar da ta rufo masa ya kurawa ido na dan lokaci yana sauke ajiyar zuciya, a hankali ya nufi wajen da wandunnan nasa suke ya ajiye dayan ya nufi wajen bed dinsa ya zauna yana kai hannunsa kusan hancinsa dan ya dan goge hancin nasa. Sansanyan kanshin turaran ruwan da ta zubawa wandunnan ya daki hannayensa hakan ya saka shi lumshe idannuwansa a hankali sanan ya sake budewa ya zubawa hanyar da ta fita ido yana sauke ajiyar zuciya kafin ya tabe bakinsa ya dan karra kwontawa dan yau sai karfe tara zai bar gidan. ______________ "NAHIDT" ta fada da dan karfi tana zarro ido sannan ta shiga saukowa da gudu gudu ta nufo NAHIDTH da ta mike tsaye itama tana kallonta. Hannaye suka budewa junna tamkar wa'inda suka shekara basu ga junna ba sunna kyakyata daria suka rungume junnansu Da muryar dariya da kuka kuka da ihu ihun farin ciki ta ce" Nahidht, i miss you, i miss u so much, sai ina ji kamar zan yi hauka idan na waiga ban ji ihunki ba, kin ga saura kiris ya sakeni na dawo abina, ina missing din muryarki" Nahidt ta dagota daga jikinta tana kallonta ta ce " Ke tsaya dan ubanki Ya sako ki?" SHUWWAR ta dan kifta ido tana kallonta ta ce" No ba haka nake nufi ba." Nahidt ta kama hannunta ta jata sai saman lumtsumemiyar kujerar dake girke suka lume abinsu tana kallonta ta ce" Farka dan ubanki, na ce farka!, Idan ya sakekima babu inda zamu tafi! Ke ashe baki da hankali? Har yanzu kina kan bakanki na ya sake ki? Shi yasa kike zaune da zani a saman rigar barci da safiyar Allah? Ina matsatsu firgitatun kayanki ne? Ko na barcin wannan ai ya yi sutura, Shuwwa kar ki ce min bakya kwana a dakinsa tunda kika zo?" SHUWWAR ta zuba mata ido bata ce komai ba a kasan zuciyarta tana ayana' Du tunani take wannnan mutumen wani mutun ne mai sauki kai ko? Ko du ji take kowani namiji da zarar ka saka matsatsu ka yi tafiya a gabansa zaka dauki hankalinsa ne?, Bata san cewa wannan mai kama da aljannun ya fita taurin kai bane, bama wannan ba bata san cewa baya cikin burikanta ne?' "Kina nufin har yanzu baku yi....." Nahidt ta fada tana kallonta da zarro ido. SHUWWAR ta dafe hab'arta tana fadin" kin ga matsalata da ke fa kenan, kin gani fa ko?" Nahidt ta taba hannu tana fadin" Ko bashi da lafiya? Ko kece yar iskar? Shuwwa mijinki ne fa? Kwana har biyu daga ke sai shi a cikin gida ko shedan din bai samu galaba a kanku ba hala? Innalilahi na shiga uku na lalace Shuwwa du uban kudin da na kashe na dudura maki magungunna har yanzu bai fara kaikaitawa ba? Ke ina safarki? Ban hannaki zama ba safa ba?, Wayo duniya Shuwwa kina kallon kato yana shiga yana fita koda baya so ki masa dole mana?" Wannan Karro SHUWWAR sai kawai ta zuba mata ido ta gaza ce mata komai sai da ta dasa aya ta ce" Wai me ya kawo ki ne?" Nahidt ta dan kalleta, ta dan yi tsam sai kuma ta gyara zamanta tana murmushi ta ce" Na k'auro fa, ai mun ma yi magana da shi kin ga ya sa an saukeni baki ga yadda aka amshi kayana aka min maraba aka ce ga dakina da komai da komai, Shuwwa kin samu duniya Allah baki k'iyama." Shuwwar ta zaro ido tana kallonta ta ce" Kin k'auro ina?, Ni da nake shirin tafiya sai ki k'auro? Waye ya sauke kin ? Ba dai wancen dunkum d'in ba kau? Nahidt tsakani da Allah me yake yawo a kwakwalwarki ke kin san ai ba zama zan yi da mutumen nan ba, na san kin gane da ba zama zan yi da shi ba, shine zaki kauro kema?, Innalilahi wa inna ilaihi raj'une Nahidht ina yayan namu yake yo? Gaskiya sai dai mu koma wajensa tare, waima me yasa baki zauna a wajen yayan namu bane?" Nahidt ta zaro idanuwanta da fada fada ta ce" Ke da barin gidan kun ci uwaku! Na ce kun ci uwaku!, Kuma da kike cewa wai ina yayanmu yana nan baima san na kauro ba, ni ba zan iya zama a gidansu ba sai kumbiya kumbiyar munafurci suke yana sando baya so a ga zai je dakin Fauziya, itama wai ni take jin kunya dan wani tsohon munafurci, ke ni gidansuma ba hayaniya walahi ni kuma na saba ana haya haya ko yayane kau? Shuwwa wai ko dai korata kike ne? Kudi kika yi kike korata ne?" SHUWWAR ta rafka tagumi da hannayenta bibbiyu tana kallon yayar tata, wai irin abin nan take yi na daukaka karamin abu dan ta sakata a uku, wai da wani yare NAHIDT
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188