Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 44

Chapter 44

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,195 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ke da waye kika ce mamanku ce TINANA?" Sai kuma ya yi shiru da gagawa ya juya wajen baban Hamza da suma gaba daya hankalinsu ke kan su SHUWWAR din balema Chief of army da yake kallon yarinyar da tausaya Yana zuwa ya ce" Elhaj, ka ga wannan ai jinnin Hamza ce, yar mamansa ce, ko ba haka kike nufi bane yarinya? Dan Allah ki fahimtar da mu kamanin nan naki da kanwarmu" Gannin du a rikice suke ya saka Ganaral fadin" Bismillah, Elhaj ka zauna ka ga yarinyar du ta rikice kana gannin kanwarta itama du ta shiga a halin rudu, ku zauna mu yi magana a tsanake dan Allah".......daidai nan kira ya shigo a wayar Ganaral hakan ya saka shi dagawa yana mai amsawa A nutse ya furta" Masha Allah, ka sa abokinka ya kula da baki ka shigo a nuna maka falon da Malan ya sauki baki muna ciki, ai da dan saura lokacin daurin auren bai cika ba, ba za'a tsayar da mutane ba, ka shigo " Daga haka ya katse yana fuskantar mutanen dakin shima ya kasa yin magana Malan da Shuwwar ta yi karkadab da hannunsa ne ya samu a hankali ya janye yana sauke ajiyar zuciya a nutse ya furta" alhmdulilah, in sha Allah dukan abinda Allah ya yi a yau alkhairi ne, domin zabinsa muka nema, shi muka fadawa, koda na tsayin sati takwas ne kadai muka dauka muna fada masa zamu iya cewa Alhamdulilah sannan mu yi hasashen cewar ya ji mu ya kuma amsa rokonmu, NAHIDHT da SHUWWAR, shin zaku iya saka nutsuwa a firgicin dake tare da ku ku bamu labarin abinda ya faru da iyayenku har kuka samu kanku a kasar nan?" NAHIDT ta hade hannayenta a wajen kirjinta tana girgiza kanta ta ce" Wace irin Nutsuwa ?, Walahi bani da halin samun nutsuwa , kawai a bar maganar idan aka daura auren sai a yita mana....." Salamar Hamza ya katse furucinta su dukansu suka bishi da kallo Fauziya ta maida kanta ta sada tana hanna kanta fashewa da kukan itama Shuwwar ta bishi da kallo har ya karasa wajen iyayen sa bayan ya nuna rudanin gannin dakin a haka ya duka kasa yana gaishe su sannan ya juyo wajen yan matan har kan SHUWWAR da ta kura masa ido kafin ta idasa zama gaba dayanta tana sauke ajiyar zuciya hadi da fadin" Ga kama nan, Nahidt ga kamarku nan?" Da karfi Nahidt ta ce" A gidan uban wa, ba kamar da muke yi da kowa, ke tashi mu tafi" Shuwwar ta girgiza kanta a sanyaye ta ce" Babu inda zamu je, ko mun je ma dawo ne, NAHIDT ko mun gujewa abinda nake hasashe ma dawo da kafafuwanmu ne" Ta juya tana fuskantar Hamza da ya zauna a kasa yana kallonta , irin yadda take magana a nutse sai ya ji gabansa na faduwa Shi sangartaciyar nan mai ihu idan abu ya daga mara hankali yake son ganni Ganninta ta yi sanyi yanzun sai ya tsinci fargaba a tatare da motsinsa A hankali ta ce" Sunnana IBTISAM KABIR A KABIR MAHADI, sunnan auntyna NAHIDT KABIR A KABIR MAHADI, an haifemu a kasar Riyad ne ni a watan January 2 a shekara ta 1998, auntyna kuwa a watan Décembre 18 a shekara ta 1989, mutanen da muka sanni a rayuwarmu wa'inda suke rayuwa da mu kwonciya da tashi sunne mahaifiyarmu wace ake kiranta da Buzuwa, sai mahaifinmu KABIR wanda suke masa inkaya da ABDALLAH, munna nema ba dare ba rana kamar yadda du wanda ya je kasar da niyar nema yake yi, iyayenmu a tsaye suke a kanmu bama zama bamu ci ba, basa barinmu zuwa wajen da zamu tarda hatsari, haka kuma sunna taka tsantsan da tarbiyarmu shi yasa muke da tarbiya a kan sauran sosai, mun yi sauka tunda kannanun shekarunmu sannan mun yi harda a kawunnanmu ta alkur'ani tun bamu kai ko'ina ba domin mun tashi da yaren a bakinmu hakan ya sa karantawa da fasarawa baya bamu wahala, ya zamana abu mafi sauki a rayuwarmu, Mamanmu tana da hira sosai da fara'a, a kanmu zata iya batawa da kowa, idan mutunci kake so da mahaifiyarmu ka kiyayi wulakantamu, idan ka wulakantamu zaku iya sabawa da ita, mahaifinmu kuwa sam bashi da hayaniya, ya kasance mai yawan shiru shiru, gashi basa so a masu maganar kasar da suka fito su dukansu, bamu san dalili ba, ko mu mukai masu tambayar wai muma ba asalin yan Saudiya bane? Sai suce basu sani ba kuma kar mu kuma yi masu tambayar, sunna da baban mukami a wajen da suke sana'arsu, sunna da karfi sosai domin ana shayinsu ana kuma girmama su, Ba zamu taba manta shekarar da muka wayi gari ba su ba labarinsu ba, ko salama bamu yi da su ba domin sun saba yin irin tafia sallar nan tare, makociyarmu ke fada mana cewar......." Shiru ne ya ratsa ta sada kanta tana shashekar kuka hakan ya sa Nahidht rike hannunta da yake rawa ta budi bakinta ta ce" Makociyarmu ce ke fada mana cewar sun rasu a wajen arf, daga wannan ranar makociyar tamu ta bayana mana wa'inda ke binsu bashi, du irin tarin dukiyar da suka tarra sai da ya zamto an biyo su bashi hakan ya sa dole muka fada aiki dan idasa biyan bashin da ake bin iyayenmu domin mun san cewa ko sisin kwabo na hanna kwonciyar kabari, sannan dole mu nema ko dan mu saka a bakinmu......." Bakinsa na rawa ya ce" Shin kun ga gawarwakinsu ne?" A hankali SHUWWAR ta girgiza kanta tana fadin" Mun je, mun sake zuwa, mun fadawa mutane sun tayamu nema bamu ga gawarwakinsu ba har aka yi suturar mamata ranar juma'a , a lokacin kuma aka hanna mu shiga dan karancin shekarunmu aka koremu, daga baya mun je kaburbura mun yi ta bin sunnaye aman kun san yawan wajen da girmansa har aka kamo mu aka dawo da mu kasar nan bamu samu muka gama zagayen makwontan ba, sai dangana muka yi kamar yadda makociyarmu ke fada mana cewar mu yi hakuri mu bisu da adu'a, sun rigaya sun rasu babu yadda muka iya hakan muka yi hakuri har aka gama aikin haji aka koma daga nan aka dawo da kame, muka taki rashin sa'a wata fita da mukai zamu je gidan da muke goge goge aka kama mu aka kawo mu kasar nan" Innalilahi wa inna ilaihi raj'une..... shine abinda aban Hamza ke maimaitawa kansa a kasa yana girgiza kan nasa Gogon Hamza ta yi gagawar fadin" Dan Allah bayan Buzuwar bata da wani sunnan ne? Yar budurwa kamar na ji kin ambaci wani sunnan bayan wancen?" Du irin yadda ta cika da tsoron maimaita sunnan da ta taba gani a takardar mahaifiyarta haka ta budi bakinta ta ce" *TINNANA* " "Muhamadu rasululahi sallalahu alaihi wa salam, dan girman Allah yaya wadinnan yayan Tinanarmu ne, walahi y'ayanta ne Innalilahi wa inna ilaihi raj'une TINANA ta rasu? Ta rasu bamu nemi gafarayar junna ba? Ta rasu bamu nemi afuwar juya mata baya da nuka yi dan ta samu ciki ba? Ta koma ga mahalincinta da mikinmu a zuciyarta? Wayo Allahna" Hamza da cikinsa ya juya daga zaunen da yake ya yi raf da hannun

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});