Chapter 125
Chapter 125
kallo da zaman da ta masa na matsewar waje, sai ya dan matsa kadan dan ya dan sama space a tsakaninsu, sai dai ba zai hanna idan ta yi niya tsaf ta dora hannunta a saman cinyarsa ta yi masa hirar da harga Allah shi bata wani dame shi ba ko kadan, sai dai ya kalleta har ta gama ta dan yi dariya tana mai saka yatsotsinta biyu a bakinta da babar da manuniyar ta dan gwala bakin tana masa alamun irin ya yi dariya mana? Shi kuma sai dai ya bi hannun nata da kallo ya kwabe fuska irin abun bai masa ba din nan sannan ya raka hannun nata da kallo irin kazamar nan, ita kuma ta tabe baki itama ta ci gaba da harkokinta da Su mama dake yi tamkar basu gane me aka yi ba Dinkunnansu kuwa an kawo, abin ba'a cewa komai, dinkunna sun dinku iya dinkuwa sun yi kyau sosai, sannan gyara babu ranar da ba'a yi, Mama gyaran yi take na su duka ba na iya Shuwwa din kadai ba, gyaran kuma harda fatarsu, domin farin fatarsu ba shi ya hanna mama sake daukan mataki a kan fatar ba, fatar kanta sai ta sake yin luwaiwai ga kanshi mai daraja da suke bazawa ba lokaci Nahidht kam tana cike da jin haushin irin yadda du hudubar da take yiwa Shuwwa a daki sai ta wani watsar, gani take yi har yanzu shuwwa bata da niyar zama da mutumen nan, sam gani take yi Shuwwa din bata gane cewar aurenta fa da wannan mutun sai dai hakuri, aure ne ya riga ya dauru, aman kuma ba komai ta mata uzuri Kwana biyu tsakani da kansa ya yi tafiya kan zai yi kwana uku sannan ya dawo, domin zai je ya daidaita harkar aikinsa na cem ne ya fada cewar kar su je ko'ina ciki koda asibiti ne har sai ya dawo daga tafiyarsa Kwana ukun tsakani ne da kansa ya yi kiran mahaifiyarsa yake fada mata cewar yanzu suka gama waya da chief of army, likita ne yake fada masa cewar yau kwana biyu kennan da ya daina masu anfani da maganin dogon barcin da yake yi masu, domin su dukansu cikin ikon Allah jikinsu ya yi yadda yake so, balema namijin a yanzu baya kubtayar nan, sai dai shirunsa ya fi maganarsa yawa, domin a jiya matar yasa ce ta bukaci a bata abin aski da kanta ta bashi madubi ya rike ta yi masa askin da ya bamu mamaki, domin kamar wata mai aski haka askin ya yi kyau du ta kwashe duguzar nan Aman baya cewa ummm, bale umum, ko rubutun da na fitar a frij na yau ya bashi ya amsa ya sha da kansa sannan ya shige bayi ya sake yin wanka , wai mutumen ba dai ba tsafta da ibada, ya nuna cewar sunna iya tafia gida domin Matar na ta tambayar ina y'ayanta ne? Ko mafarkinsu ne ta yi? Aman wani irin mafarki ne haka ? Ita sai tace sojan da ya dauketa wajen yarenta ya kaita, shin ina sojan yake da suaransu dai, to shine nake cewa Aba a bude gida guda a saka masu kula da su a kaisu kafin na dawo na ga idan na samu zama da mutumen ni ko zai bani amsoshin tambayoyin da ake masa baya cewa komai?......" Ya fan sasauta dan maida numfashi, Mama ta ce" Ina jinka" Muhay ya ci gaba da fadin" Shine Aba ya ce bai yarda da a kaisu wani wajen ba, wai idan mai binsu na tare da su fa? Komai na iya faruwa ciki harda siyan masu kula da su din, a nan gida akoy waje wadatace da zasu iya zama har komai ya daidaita .....to Mama da ni......." "Kai me MUHAY?" Mama ta fada itama a sanyaye💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 5️⃣3️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 A hankali ya ce" Dama bana so Hakan ya hadasa wata fitina ne a gidan duba da na kawo Yarinyar nan da yayarta, sannan na karro iyayensu kar............" Mama ta dan yi tsai ta ce" Kar a ga ka kawo mutane ka zuba?" MUHAY ya dan gyada kansa hadi da fitar da fan sautin dake nuni eh yake nufi Mama ta yi dan murmushi ta ce" Wani ya taba nuna maka wani abin ne Son?" Dan tsai ya sake yi yana sauraronta, gaba daya yanzun Mama bata hawa kan fada a kan abinda ya shafe shi, sai dai ta saurara sannan ta bi abin a laluma, Hakan ya sa shima a yanzun yake doguwar magana kamar sunna a gabanta idan har zai yi mata magana ko wata iri ce Mama ta yi dan murmushi ta ce"To ai sai dai ka yi hakuri, domin ka ganmu nan mun gama kimtsa bangaren da Abanku ya ce a gyara harma ga matarka cen tana saka ruraran wuta, kai din sai yaushe zamu ganka a gari ne?" A hankali ya ce" Wani case ne na tarrar a nan sun, sun shiga kotuma, jibi ake yin zaman karshe, matsalar wani mai kudi ne ke son juya abin , in sha Allah da an gama zan dawo Mamah" Mama ta gyada kanta tana mai yi masa adu'a sannan sukai salama ta sake maida hankalinta kan wajen labulayen da aka cenza da komai tana mai sake kula da tsaftar wajen da komai, sannan tana cike da farin cikin gannin yan matan murna ta ki ta boye kanta a saman fuskokinsu, ci gaba ta yi da taya su aikin itama cike da kula tana mai raya lalle lalle zata shirya tarewar Shuwwa ne, domin itama tana so yaron nata ya tare da iyalinsa wannan karron a ga yaya tafiyar zata tafi ne? A nutse suka gama gyara ko'ina, sannan suka rufo suka koma bangaren Maman suka shiga girke girke, dama yau girkinta ne, hakan ya sa suka yi zama daya, da kansu sai masu aiki dake dan dauko abin daukowa su mayar da na
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188