Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 162

Chapter 162

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,197 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

sani ba'a wulakanta dan Adam ko waanene domin yanzunta na iya kasancewa gabanki, ita kuma yanzunki ya dawo nata, ko a yanzu gaskiya du wanda bai yiwa NAHIDT dina adalci ya yabeta ba bana jin zamu shirya, tunda ai ta yi kokari ta zubar da komai ba tare da an saka mata wuka a wuyanta ba, sai dan mai shiryawar ya shiryeta ne, sauran kuwa zan tayata da daga hannuna na hada da kama kafa da fiyayen halita kan aya kar ta kasance a kanta , kunya da soyayar maaiki ta sa Allah ya karra yafe mata sannan ya saka Matar malan a gidan aljannah, zuwa kuwa da ki dauki shadar nan ki saka ki je da ita, ko kar ki saka ki saka wace ta maki dama so na yi mu yi ankon farin kaya tunda murna muke, ni dai na san sai kin halarci daurin aurena tare da yar uwarki, idan kuwa ba haka ba......Furera idan kuwa ba haka ba ina tsoton kanki ya kasa rike asalin wanene ni!" Yana dasa aya ya juya ya fice a falon nasa yana ta karra tausar kansa da magangannun cewa wannan ba ranar bacin ransa bane, dan haka ya nufi bangaren da aka gama gyara komai da irin dukiyar da aka zuba mata wadda daga MUHAY ne ya bada wannan mamakin , kaya fa an zuba ko yar waye kaya kuma sun yi ko a gaban waye, shi da kansa sai da wajen ya ringa bashi sha'awa Murmushi ya yi yana girgiza kansa da tunanin wai da gaske Shima goben nan zai kilaceta kamar yadda ya jima yana fata?, Tabas bawa kar ya cire rai da rahamar ubangijinsa duk rintsi, komai nisan dare gari zai waye ne, mai hakuri kuwa shi ke dafa dutse. Tunda ya fice ta mike da gudu ta yi bangarenta, tana zuwa ta dauki wayarta ta kile bangaren nata ta shiga dokawa Ta jima tana ringin ba'a daga ba hakan ya sa ta yi wurgi da wayar ta fashe da wani kukan mai tsananin gaske a bayane tana fadin" Walahi walahi walahi ba zai yiwu ba, ina ji ima gani na san kana sonta na yarda ka aurota ka kawota gidana ta yada zata idasa janye min kai daga duniyata? Malam idan taa rabani da kai na shiga ina da raina? Walahi ba zan yarda ba , uwar gidanka ai dole zuciyarta ta mace ita din kanta shekararta hamsin ne ta girmeka da shekaru bila adadin, me ya raage mata? Tama ce zata yi kishin mana ai da ta kwashi abin kunya, ni dai nice daidai da kai ba wata karuwa ba walahi, wayo Allahna ba zan iya yarda wata ta zo ta kwacen mijina da mutanen anguwata ba!" Ajiyar zuciya malama da ta yi niyar zuwa ta ce da ita ta kira masu mai kunshi ta sauke ta juya tana girgiza kanta da nemawa Furera sauki a wajen Allah, dan ta kula ta matukar daukan abin da zafin gaske, bata san gwara ta yiwa kanta da kyau ta rufawa kanta asiri a kan lamarin auren nan na malan ko zata kankarowa kanta daraja da mutunci a zuciyarsa, to in bandama shirme irin nata abinda baka isa ka hanna ba menene na tada jijiyoyin wuyan? Aure dai nan da yan awani an daura da ikon Allah, gwarama ta ba kanta hakuri ta sha ruwan sanyi Komawarta ta yi ita akai mata kunshinta da kitsonta sannan ta ci gaba da gyaran bangarenta, domin kayan daki na kasa da kasa Malan ya masu da kayan fitar kishiya, ita kam ai gaba ta kaita , fatanta ta zamo alkhairi a garesu baki daya, dan ko hajiyarta har nan ta zo ta masu fatan alkhairi da nasiha mai ratsa jiki sannan ta yi mata gargadin kar ta saki kishin yarinyar ya sa ta zubar da ladan shekara da shekarun da ta dauka tana yi, domin shi kishi halal ne kuma halita ne, aman idan ka yi hakuri ka daidaita komai zai zo maka da sauki ne bi izinillah Da wannan ta karra samun kwarin gwuiwar kawar da kanta a lamarin, duba da shima yana yin iya kokarinsa dan ya kiyaye abinda zai iya hasalasu a kan maganar auren nasa Tana gamawa ta shige wanka dan ta shirya da wuri domin jirgin karfe takwas zasu bi na dare su kwana a cen da sasafe a yi komai da su. ____________________________________ Sosai yanzu ta samu kanta da zafin dake adabarta, tunda wannan abu ya kasance tsakaninta da shi take fuskantar wani sabon mutun mai naci a gareta, yakan yi mata nacin cin abincinta sannan ya mata nacin sakin fuskarta Bai kuma nuna zai je wajen da ya ki fita da dadin rai ba, aman jikinta ya zamana ne filin wasansa ba dare ba rana, haka kuma lebenta ya kasance har ya saba da tsotsarsa A haka ta zabi gadajen da za'a zubawa y'ar uwarta da kanta, ta zabi kayan da za'a jera mata, ta zabi labulaye ta kuma zabi kalar da ya dace a sakawa yar uwarta sannan ta shiga rigimar da yaushe zata je gidan ne? A nan ya ringa yi mata kwana kwana da fadin idan an jima har ya samu kanta dare ya tsala sosai barci ya kwasheta tana kan rigimar ita fa atafau a gida zata kwana ta yaya auren NAHIDT gobe gobe aman ace sai gobe zata je? Shi dai yakan shafa bayanta ne ta ciki na ciki, a yanzu kuma da ta yi barci a jikinsa sai da ya saki ajiyar zuciyar da bai shirya saki ba, a sanyaye kuma ya ringa murmushi kasa kasa ya furta" Idan kika tafi ni kuma na yi yaya? Da kin a yadda nake kwana da abu a hannu da kin tausayaminma ni kin karra min tunda dai ai mun warke ko?, Ni kam na zan kuma nesa da ke ta maganar raba gado ba gaskiya, sai dai kowamaa ya yi hakuri......" (Ga gaisuwa mijin Shuwaa baban Nahidht😍😂🥰🥰🥰a) Tunda ta farka sallah ta yi dakinta a guje ta rufe ta shiga shirya jikinta ga kuma waya a gefe sai yi suke yi da yan uwanta a nan take ji wai Matan malan sun sauka tun jiya Baki ta rabe ta zauna gaban madubi ta tsatsara Mak'up dinta sasauka mai fitar da sirrin fuska, sannan ta sake komawa wajen kayanta dake shan turaren wuta ta sauke su ta saka pant da breziya sannan ta kade doguwar Bubu din ta shada dakakiyaa da akai masu aikintaa a waje mai ruwan copee wanda ya ciza sosai ta saka a jikinta Rigar ta zauna mata a jikinta, sanann ta bude ta yi masifar kyau, haka ta dauko sarkarta ta saka da abin hannu da dan kunne da zobe Daurin nata mai tsole idon sarakuwa ta kashe ta kuwa kashe shi ya nadu ya yi dassss a kanta Takalminta mai dan tudu ne da jakarsa ta fitar da su da mayafinsu dake hawa da su farare ne su kuwa gaba dayansu ta dauko wayar tata ta bude jakar tana kokarin sakawa cikin jakar ta fito Da sauri ya juyo sai kuma ya juya wajen manyan sojawan da suka zo falon suka gama tsara irin zagaye wajen daurin auren da zasu yi dan abinda zai faru wanda

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});