Chapter 38
Chapter 38
NAHIDT da Shuwwar zata iya cewa sunne ahalinta, a tare aka kwaso su a tare jirgi ya sauke su a garin nan, ba dangin iya ba na ABA tafiyar jirgi ce ta hadda su, aman suka hadu da niyar su taimaki junna ko dan samun abin kaiwa baka, Nahidt dai ta fisu a lokacin kuma ta fisu rashin tsoro a lokacin........a haka suka rungumi junna in wani tudu in wani gangare har suka kawo yau a tare, da dukan karfinta ta kori shedan tana mai ayanawa zuciyarta cewa' zuciya ki bar rudani duniya ki bar rikita ni!' domin ta rigaya ta yiwa kanta alkawarin ko mutuwa zata yi sai dai ta mutu da abin kunyar nan A sanyaye ta yi murmushi tana fadin" Shushu, me kika rasa na y'a mace? Ki duba ki ga tsarin halitar da Allah ya yi miki, kina da harda a kanki, sannan ba kaifi daidai gwargwado na bokon muna da mu dukanmu, Shushu dan kadararmu ta zo a haka shikenan sai mu yi tunanin bamu da daraja ?, Muna da ita mune muka karra watsar da ita, shushu mace tana da daraja, tana da mutunci, du kuma namijin da zai riki mace dan ya wulakantar da ita tabata bai san darajar mahaifiyarsa ba, da ace ya sani da ya yi duba da irin nauyi da mamansa ke dauka a cikin gidansu ya rike matar aurensa da daraja haka kuma ya dubi na waje da daraja, meye mace ta yi maka? Allah ya halita maka ita ne dan ta kasance abokiyar rayuwarka, wace zaku rayu da farin ciki ko bakin cikinka tare, wace zata haihun maka ta dauki dukan nauyi naka, itace zata zamto abar da za'ana harin rayuwarta har a ringa furucin kar ka sakkar mata fuska zata rainaka ne? Wani raini ne ya yi saura kai da kake kasancewa zigidir a gabanta bayan ka fita shekaru ko yayane? Wani raini kake magana a kansa matar da ta ga ka rikice ka nemi nutsuwa ka kuma samu a tare da ita? Idan a duka bayan wannan bata rainaka ba ai bai dace ka yi tunanin zata rainaka ba a rayuwa, maganar raini ai ta kare da ace kana da hankali, kin ga Hamza yana da mutunci, abinda kike ta jaje kansa kan shaye shayensa kin ce ya halata ka zauna da mashayi bayan ka san mashayi ne? Wannanma gaskiya ne aman yaya kike so mu yi? Mu shine mutun a wajenmu, shansa kuma bai hanna shi ibadarsa ba, ido rufe ya hanna ki sha sannan a bayane ya nuna burinsa ya dauna sha, shaye shaye na saka bawa aikata munanan laifukan da ba zai iya gogewa ba a duniya, a haka zamu amsa mu kuma taimaka masa muma har ya daina, in sha Allah zai daina sha Shushu kuma zaki ji dadin zaman aure da shi" Nahidt na murmushi ta ce" ki kunce min kunshin nan na wanke na yi wanka na je kasuwa, na ga kurkum dinmu da madarar sun yi kasa sosai bara na je na siyo kayan gyara da kuma kayan hada turaran wuta da na ruwa da su humura mu zo mu jika na jikawa mu soya na soyawa mu shiga shiri, Shushuna kin san sai na maki garra a wannan auren..........sai na fitar da bokici bokici na kayan aurenki, yanzu ne zan aurar da y'ata ! Ta karashe da yannayin tsokana dan ta san yanzu shushun zata ce ke ni yayata ce ke mamana ta rasu Sai ta ga Shushu bata ce komai ba tana daria kawai kasa kasa itama ta kama kunshin ta shiga cire mata a nutse Tabas yanzu ne suka dauki auren nan da mahinmanci Sau uku kawai Malan ya lamuncewa Hamza zuwa wajensu dan shirye shiryen da suke yi, a wannan zuwan nasa uku da ya yi a falonsu ake yin zaman gaba dayansu a ringa hira anna barkwonci Watau Hamza kamar wani jigo mai saka su farin ciki ya zame masu, a ranar kuwa da ya zube kudin gyaran amaryarsa sai da suka kusan haukacewa gaba dayansu domin a bayane suka rikice da tarin kudin nan A lokacin Nahidt ta riki kudin ta ce" kai dai kawai Allah nuna mana Hamzanmu" Shuwwar kuwa kai ta sada tana daria kasa kasa dan ta san fitarsa ake jira su kwaso shoki a gidan nan, domin jiya jiyan nan take maganar kudi ya fara kasa sun shiga uku Kafin ya tafi yake fada masu maganar kawo lefe ya ce in sha Allah ranar daurin aure karfe bakwai mata zasu kawo lefe, domin a ranar ne danginsa na cen gidansu Tanus zasu zo sun ce sai sun zo zasu kawo lefen da mamana, kin san babana da son ya kankaro min daraja, to dai inaga fen zasu hade su kawo su, mu dai da angwaye zamu zo mu rakashe a kada manaa ganga oh...su Hamza za'a angwance................ Ire iren barkwoncin da ya saka Shuwwar din kanta yi masa waje mai mahinmanci ta ajiye shi a cikin zuciyarta Zata iya cewa sonsa take yi, ta kamu da sonsa ne, yo ai ya isa a so shin, meye aibunsa? Bashi da wani aibu da zai zamo aibu a wajensu gaskiya, ko daya bashi da shi Daga wannan lokacin bayan gyaran jikin amarya da suke yi sai suka koma gyaran baban falon Watau dafe dafen kaza irin nasu na saudiya da suka koya a wajen mahaifiyarsu babu kalar wanda basu dafa mata ba kuma suka tisa keyarta ta cinye Idan aka zo fannin maganin sanyi, maganin basir , tsumi kuwa cikinta har ya saba du irin yadda take nuna ta gaji cikinta ya cika a haka yayarta zata ajiye mata ta ce da ita ke dai dan karra sha ke dai kin jiya yar kanwata? Da wannan suka ringa tunkarro lokacin har ya yi saura sati daya daurin auren, a nan ne Shuwwar ta fitar da akwatunnantaa dake jejere a dakin da suma rufe suka baje komai A nutse suka fitar da kayan dinki masu mugun yawa wa'inda Shuwwar ta murje ido cewar in dai sunna so ta dauka sai sun dauka summa Ai kam suka daukan kayan fitar biki masu yawa suka bari magariba na yi suka shige motarsu suka nufi wajen telensu wanda dama su yake jira Kaya suka zube masa suka zube masa kudi da kwanakin da suke son kayansu Ya kuma amsa ya amshi kalolin dinkunnan da suke so ya rabawa yarensa suka shiga aiki Ana sauran kwana biyu daurin auren Shuwwar , hakan ya sa yayunta suka shige cikin hali na busy Ba tarro suke yi nasu na kansu ba, abinda ya shigar da su a busy hade haden garra ne, idasa rurufe tarin uban turarukan da suka hadda mata na wutan ne da na ruwan, ga kuma na saudiya da suka siya a garin mai tarin yawan gaske irin na cikin yan kannanun kwalaben nan mai masifar dadi, Shima sun masa wajensa daban sun daure..............kai gata dai shuwwa ta same shi sai fatan alkhairi da zaman lafia da mijinta Daga wanka ta fito tana tafia a hankali ta zauna saman kujera gaban sif dinta tana lumshe idannuwanta sanadiyar kanshin da jikinta ke fitarwa mai mugun dadi da irin laushin da jikinta ke karra dauka balema idan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188