Chapter 63
Chapter 63
Ita kuma ukun nan da suka rage su suka fada mata wajen ajiyar kayan aiki, da komai da komai, hakan ya sa ta raba masu aikin gyaran kasan ta haye sama ta zagine ta shiga aiki ba ji ba gani cikin sabo da kuma kaunar aikatuwa ba da gajiya ba. (anfanin ka horar da yaronka da yin aikace aikace a cikin gidajenku kennan, ki barshi ya ringa yin wankinsa da kansa, ki koya mata ko mashi juriya a wajen yin aiki, koda le na kayan aiki irin na zamani su injin daka tafarnuwa, injin yanka albasa, injin meye da meye, wannan taki kalar rayuwar kennan, ki yi hakuri ki jure ki koyawa yarinyarki aiki da su a gargajiyance, domin baki san ina zaki mikata ba, wani gidan mai kudin ginnin ne hajiyata, ba lale bane ta samu sukunin da kika samu na rayuwa ba, idan ba'a iya ba sai ki ga ana samun gagarumar matsala ya ke yar uwata.....) A gidan CHIEF of army su dukansu a zaune suke a falonsa kama daga manyan iyayen yaren har zuwa maman MUHYIDEEN da matarsa, kowace ta cika ta batse sunna jira ya ajiye jaridar da ya dauka bayan ya tara su a gabansa ya zartar da hukuncin da ya dace wa laifinsu baki dayansu Wata ajiyar zuciyar Hajia Hasana ta sake saukewa cike da bacin rai, da tashin hankalin abinda ya faru da yan matan a yau sanadiyar soyayar da suke ikirarin sunaiwa yaronta............... ☹️☹️☹️☹️☹️to cmmnt din f💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 2️⃣4️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Wata ajiyar zuciyar Hajia Hasana ta sake saukewa cike da bacin rai, da tashin hankalin abinda ya faru da yan matan nan a yau sanadiyar soyayar da suke ikirarin sunaiwa yaronta Wace irin soyaya ce wannan da babu tarbiya a cikinta? Ita Uma yar gidan uwar gidan CHIEF of army a bayane suke nuna dan tana auren baban yarinyar dole ne ta saka yaronta ya auri yarinyar, harma suke nuna ai ya zama wajibi tunda ubanta ake aure a faranta mata rai , ba maganar tausasawa a tsakaninta da uwar y'ar bale Y'ar da ta samu tarbiyar uwarta sai ya zamto itama tunaninta ya sauka ne a kan cewa dole ne a yi mata ko dan isarta , sun manta uwaa take a wajen Uma koda babu aure tsakaninta da ubanta, uwa uba ita wani irin abu ne zai debeta tana ji tana ganni ta hada zuria da maman Uma? Uwar kanta bata da wadataciyar tarbiyar da za'ai mangarin samu bake gar y'ar ta koyar ta bayar da exemple Sai kanwarta da take Cikin gorin yayar tata ba dare ba rana na ai ita mahaifiyarta ba yar kowa bace ba kuma ta da komai, tausaya mata babansu ya yi ya aurota shine har zata samu wajen da zata nemi yin soyaya da abinda ita take so?, Lalle ta taro mach, kuma sai ta bambance mata aya da tsakuwa, ita kakin kanta mahaifiyar MUHYIDEEN kofa zata iya amincewa da auren hadi na familly to fa sai dai a hada da yarinyar nan ita karamar, domin ita din akoy ladabi da biyaya, tana da mutunci sosai, batama san a kan me zata nace da son MUHYIDEEN ba bayan ta san wahala ce zata sha, ga masoyinta Aliyu dake da nasa mukamin da nasa kyan da nasa koman, aman sai tana ture shi karara tana nuna ita ga wanda take so?, Matsalar daya ce ita dai ta fada ta kuma rantse cewar babu ita babu auren hadi gaskiya! Bata ciki, bale da hakaya irin na yaronta? Idan ta yarda aka hada maimakun a samu farin cikin hakan ta tabata sai dai a hadu da vacin rai mai tsananin gaske Sai da ya dasa aya a karatun jaridar da yake yi na labarin fitar MUHYIDEEN ne da sojojin mabambanta gari sukai wani meeting a kan karra wanzar da zaman lafiya a cikin kasar inda suka bayar da bayani a dunkule, jaridar ta masa dadi dan a cikin maganar da aka rubuta MUHYIDEEN ya yi bayan takaitacen labarinsa ya gane sakon dake boye a cikin nanadadaden harshen da ya yi anfani da shi dan usar da sako ga dukan wani mai hankali da lura cewar a tare da dan kasa akan yaki kasa, watau ba zai yiwu ace bakon da bai san kan gari ba ya iya shiga ya yaki gari, mutanen da ake cudanya da su a cikin gari ake kwana ake tashi da su sune ke siyar da rayukan yan uwansu a kan yan kudade da alkawarin ba za'a taba nasu rayuwar ba, su bayar da information din da za'a kare da yan uwansu yan garinsu, a nasu rashin wayon su sun tsira ne?, A nasu tunanin su sun ketare ne? Basa aunawa su ga shi makashin waye a gefensa nasa rayaye? Ai yaki kan ci gida ne wannan shaka babu Dan Murmushi ya yi a bayane kasa kasa ya furta" Ni na san cewa kai din magajina na, sannan farkuwar kasata ne in sha Allah" Dubansa ya dago kan matansa da y'ayansa dake jiran hukuncinsa Walahi, marin da Uma ta wankawa matar MUHYIDEEN Ya bashi mamakin da madaukakin Tsoron rashin kunyar yayan nasa A dan dake ya ce" Uma zo nan " Uma ta mike daga kusa da mahaifiyarta dake ta rarashinta kan kukan da take shekawa ta nufi mahaifinta da dan kwarin gwuiwarta duba da kanwarta ta mata rashin kunya ta shiga bayan matar yayansu dan wani shishigi da nemn raini Tana zuwa ta duka a gabansa ta budi baki ta ce" Ab......." Zata karasa da fadin abanmu gani ta samu hakoranta da dantse harshenta hakan ya sa ta zunduma wani gigitacen ihu tana komawa ta ririke kumatunta domin a yadda mahaifinta ya zaburo ya mata nuni da wani marin ne zai wanka mata hakan ya sa a haukace ta duke tana rike da kumatunta wanda ya saka mahaifiyarta mikewa gar kamar zata kifa ga jikin manyanta ga sakawa rai fitina ita an daki y'arta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188