Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 114

Chapter 114

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,197 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ya sa gabanta sake balewa ya fadi, kuma abinda ya fi saka su kure su da ido shine kamar wa'inda aka dakatar da su bayan sun baro wajen motar kowane na kallon yar uwarsa Malan ne ya dan kula da yannayin MUHAY, sannan ya tuna cewa shi fa sirikin MUHAY ne kar bege ya saka su mace su lalace a gaban yan yara guni guni haka, hakan ya sa ya dan yi gyaran murya da dan baza babar rigarsa ya daga kafarsa ya shiga gaban MUHAY din irin da karfin halin nan, irin ai shine baban baba a wajen nan dai kau? Turus ya yi sakamakon gannin NAHIDT ta taho da dan saurinta, sannan ta dan wara hannayenta, uwa uba ta fashe da tabararen kukan da nan take shedan ne? Ko kuma banzan tunaninsa ne? Ya sheda masa cewar idan ta karaso wajen nan babu abinda zata aikata sai rukunkume shi a cikin bainar nasi, a irin wannan rana da ya dauki azumi , sannan ya zo a matsayin siriki watau mutumen da ya dace har ya bar wajen nan ana dubansa da daraja da mutunci, sai dai kasshhhh, wannan lamari da ya fuskanta ya saka shi jin kamar cikinsa zai juya masa Yanzun fisabililahi wannan aikin na adalci ne? Da girmansa da darajarsa? Ba shiri ya dan tatare babar rigar da sauri ya zagaya ya labe a bayan MUHAY dake kallon ikon Allah shima yana jira ya ga wai me zata yi ne haka? Yana labewar da yaren larabci ya ringa maimaita kalmar sunnanta yana girgiza kansa yana lekenta har ta karaso da mamaki shinfide a saman fuskarta ta ce" Yah habiby yaya haka?" Ido ya dan rintse dan hanna zuciyarsa fitowa, a hankali ya ce" Yah khalb me zaki yi ne?" Muhay bai taba jin abinda ya tuko masa dariya ba shiri ba irin na wannan ranar, a hankali ya dantse lebensa na kasa ya baza idannuwansa yana kallon soyayar larabawa a lokacin da Shuwwa ta kyalkyace da dariya har tana dukawa tare da dafe cikinta tana kallonsu, daidai Doctern nan ya fito nurse na rike da takardunsa ga dukkan alamu gida zai je ya hango Shuwwa a duken nan tana kyakyata dariyar nan , hakan ya saka shi sakin murmushi yana sake kallonta kafin ya samu akalar tafiyarsa da juyawa yana nufarta , hakan kuma ya sauka a kan idannuwan MUHAY wanda shima ita din yake kallo harda bin mayafinta da ya fadi dan dariyar ketar da take yiwa Abanta da ya labe, hakan ya bayanar da gashin kanta da yau ta dan caje shi ta saka masa dan ribom, sannan ya sake maida dubansa kan likitan nan dake karasowa daidai NAHIDT ta budi baki tana leken MALAN da ya labe kansa da kafarsa baya so su yi hadewar nan da ta zo masa a kwakwaluwarsa da azuminsa a bakinsa ta ce"ALKALAMIN KADARRATA PAGE Na Sajida 4️⃣7️⃣ *ZO KI JI, KE DAI DAMUWARKI RASHIN SHA'AWA ? KE TUNDA AKAI MAKI AURE KIKE FAMA DA SHI? KIN RASA GANE KANKI?, KE KAWIAI KALLON MUTANE KIKE DU KIN RAME KIN TSOTSE SABODA BAKYA SON ABINDA AKE MAKI MAI SUNNAN JIN DADI?, KE KUMA YAR UWA TUNDA KIKA HAIHU KIKA HADU DA WANNAN DAMUWAR, WATAU TUNDA AKAI MAKI AIKI KIKA RASA WANNAN JIN DADI DA KIKA SABA DA SHI KAFIN AI MAKI AIKIN??????, MAZA JE KI KASUWA HARHADO KAYAYAKI KAMAR HAKA : SOBO JA, GIMJIMBER, QUATRE CÔTÉ, POIVRE SELIM, da Copin ruwa biyu ( ku yi hakuri duk mai so zan turo mata da hotunnan abin domin ni ban sansu da hausa ba gaskiya, ko ku dora a google za'a baku su)....... Zaki hade su ki dafe su gaba dayansu ne, sai ki ringa sha karfe daya kafin lamura su kankama, ko tun da magariba................... Itatuea ne basu da wata matsala, idan kika ga lamuranki sun daidaita kina ita dakatarwa..........* Ta ce" Ya habiby, me zan yi kuwa? Zan fada maka ne irin halin da Abanmu yake ciki da mamanmu fah" Kansa ya dan girgiza ya ki ya fito din, MUHAY dake ta binsa da kallo har ya karaso gannin Nahidt ta dan kare masa sai ya daga kafafuwansa da kyau ya matsa masu ya shiha takawa ya karasa wajen da take kyakyata dariya daidai lokacin da docter ke fadin" Dariya ta fi kayatar da fuskarki yar budurwa" Da sauri ta dago dubanta kan docter, shi kuma komai ya sauka a cikin kunnayensa Bai ce komai ba ya dan rage tsayinsa ya mika mata hannunsa na dama hakan ya sa ta juyo da wani saurin tana kallon fuskarsa Gannin fuskar tasa a hade ba alamun ya taba yin dariya ta saka hannunta a cikin nasa, ya cicibeta ya mikar da ita sannan ya jata suka nufi ciki ko kallon likitan dake kwatankwacin abokinsa bai yi ba dan takaicin yarinyar Yana shigowa da ita ya saki hannunta yana kallonta ya nunata da yatsarsa daya ya ce" Ki kula, kina wasa da igiyar dake wuyanki bayan har yanzu bata tsinke ba, ki kiyaye ki iya bambance igiyar aurena da ta sauran banzayen da kika aura, abayoyinki da hijabanki gaba daya munafukan abin lulubi ne, ban san a kan wani dalili kike son rayuwa irin ta bude jiki!" Ya karashe a kausashe yana dan juyawa ya dafe gaban goshinsa hadi da rintse idannuwansa ya ce" Kin ga, me zai hanna ki rufawa kanki asiri ki kama mutuncin kanki ne? Har hanyarmu ta rabu da ke?" A hankali idannuwanta dake kallon kasa ta ringa dagosu har ta sauke a saman fafadan bayansa da ya bata baya Kalmar har hanyarmu ta rabu ta ringa maimaitawa a kasan zuciyarta har ta samu ta gane ma'anarta A hankali ta sake wara manyan idannuwanta a saman bayan nasa daidai lokacin da ya juyo ya sauke dubansa a saman fuskarta A nutse yana kallon fuskar tata da furucin dake karyata abinda yake son fada, domin ya dace furucin au fito a kausashe da ihu, sai dai gaba daya ya same su da sanyi a gareta yana kallon fuskarta ya ce" Ki yi kokari, ki koyi kilace kanki, ita mace daraja gareta, banzatar da kanta idan ta yi ba shine zai sa a ga kimarta ko a ga kyanta ba, ki kiyaye hulda da kowani namiji har ki samu yancin kanki....." Ya karashe maganar, aman kuma fuskarta yake kallo sosai ya matse mata waje sosai A hankali ta ringa hadiye dukan abinda take ji mai kama da tsoron jin furucinsa Menene a ciki? Kar ta manta itama baban burinta bai fi ya sawake mata ba, da farko shi din ba zabinta bane, na biyu shine mutumen da ya wulakantata ya raba mata aurenta, na uku soja yake, wanda bata so ko a hanya su hadu da junna, so meye a ciki? A hankali ta dan sakar masa sasaukan murmushi tana dan kawo hannunta dan ta tare kirjinsa domin ji take kamar kirjin nasa zai hade goshinta ne irin ya maki goshinta ne A dan sanyaye ta furta" Ba damuwa........" Daga haka ta juya ta nufi ciki wajen Mama dake zaune tana waya da yar uwarta tana sheda mata an rike iyayen matar MUHAY a asibiti tun jiya ta mata whatsup ta ga ta bude aman bata ce komai ba?,shine take

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});