Chapter 101
Chapter 101
irin yadda suka san kan kaya hakan ua sakata tunanin son sannin su wanene su, aman kuma ta barawa ranta har ko zuwa gobe haka dan ba zata bari a jima sosai bata tambayesu ba kar ya daga bai yi shawara ya tafi da su ba Karar shigowar message wayarta ya sakata budawa tana dubawa, domin a shagon nan da suke na Elhaji Mustapha mai naira ne, mutumen CHIEF OF ARMY ne, tunda suka zo komai yake tsaye da kansa da yarensa zagaye da su, du abinda tace sunna so da kansa yake bada damar a zo da abin idan ta ce da yawa sosai suke so sai ya shiga gaba a je da su , watau yana tsaye kan motsinsu da dukan bukatunsu a cikin kasuwar *Mamahnah idan zata sayi abayoyin nan plz ba damamu ba, ba kuma masu botira ba* Mesage din da ta karanta kennan daga number son dinta A hankali ta dago dubanta ta sauke kan IBTISAM dake gwada wani takalmi mai ruwan orange a kafarta tana kyakyatawa NAHIDT dariya wace ta saka wani tana kai kawo tana fadin yaya ta ganta a gaban Malan Samun kanta ta yi da sakin wadatacen murmushi tana ayana abubuwa a kasan zuciyarta, ciki harda tunanin kennan ba maza ke birge shi ba? Kennan zata ga irin ranar nan itama? To Allah ta tuba ai sai inda karfinta ya kare a kyautatawa yarinyar nan, hakan ya sa ta mike ta yi wahen Elhajin ta fada masa kayan barci na yan matan take so masu yawan gaske, ta sanar masa a hada masu kaya masu sunnan kaya, sanann ta bada sakon MUHAY din na kayan datijai da yace yana so a siyo masa ta tabata zai yi talafi ne , nan ta shiga zabar lesuka a layin VIP lesh Sun yi yama sosai a cikin kasuwa , sun kuma loda kayan a bayan mota Elhaji Mustapha ya ce za'a kai gidan, sun sayi jerin akwatuna masu masifar kyau wa'inda suka ruda yan matan sosai kafin suke shigewa motarsu a jasu da sojawan dake biye da su suka dauki hanyar wajen aikinsa domin ta tambaya an ce mata yana cen Nahidt ta cenza harshe zuwa yaren buzanci ta ce" Ibtin Abanta kayan nan har mu mutu ba zamu sanye su duka ba, ni kam abin nan ya tsayar da dukan wani tunanina, ashe alkhairi ke kiranmu da ya bayar da kayanmu" IBTISAM ta dubeta ta ce" wai meye zaki kama ce min IBTISAM bayan kin san bana son sunnan, kuma ki daina cenza harshe a gaban mutanen da basu iya yarenki ba, ba kyau kin sani sarai, kuma mamansa ce fa kar ta yi tunanin muna yi da ita ne NAHIDT " NAHIDT ta gyada kanta da hausa ta ce" Santin kayan ne sun kasa barina, Mama Allah ya kara budi duniya da kiyama" Mama ta yi murmushi still tana kallon yan matan da fasara komai idan suka yi a zuciyarta, Buzanci yarenta ne na mahaifiya, ta iya yaren tamkar yadda ta iya yaren Hausa domin a lokacin yar uwar mahaifiyarta ke daukanta ta tafi da ita domin itace bata da kiywa koda sunna jarirai, ga yar uwarta da kuka kamar me, wannan ya sa ake daukar mata dayar a taimaka mata dan ta samu sasaucin aikace aikacenta ga aikin gwamnati, hakan ya sa ita ta iya buzanci sosai.....aman kuma bata koyawa MUHAY ba, asalima yaren na yi mata missing a harshenta dan bata da wanda zasu zabta da shi da yaren a kusa kusan nan, Murmushi ta sake yi tana kallon baban yaron MUHAY, watau yaron amanarsa na hannun damarsa da ya zo yana gaishe su bayan an bude masu motar Da mutunci da mutuntawa ta amsa shi sannan ta bashi umarnin sauke kayan dake wajen sojawan motar baya Ana saukewa suka yi tafiyarsu basu shiga ba, domin dama ai kayan suka kawo, ba shiga suka zo yi ba............ 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 4️⃣1️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Ba shi ya bar wajen aikin nan ba sai da dare, harta abinci a nan ya ci , sai da ya gamsu da kular da suke samu , da karin ruwan da aka jona masu saboda yinwa, da result din gwaje gwajensu, da treatment din da aka shiga yi masu na rashin lafiyar da aka gani tare da su, ya ajiye masu tsaro a kofarsu, sannan ya tafi da niyar sai da safe in sha Allah zai dawo Tun kayan da ya kwana da su ne a jikinsa , hakan ya sa babar bukatarsa ya yi wanka ya cenza, duda son da yake ya je ya ga da abinda ta je kasuwa , idan har wannan abayar tata ce sai ya bala mata kai, dan ya kula sam bata gane yarensa, aman kuma yana so ya cire datin jikinsa sosai Ya jima yana kula da tsaftar jikinsa har ya yi ya gama, ya saka jalabiya a saman gajeran wandonsa sannam ya fito dan ya budewa wanda ya buga masa tun shigowarsa Yana budewa ya juya ya koma saman kujera ya zauna yana kallonta Ta sha ado na gani na fada masha Allah Ba laifi yarinyar kyakyawace sannan ta iya kwaliya dan kuwa ta iya bata lokaci tana tsara kwaliyarta abinta Ajiye abinda ta shigo da shi ta yi saman table a gabansa, sanann ta duka har kasa gabanta na faduwa ta gaishe shi da tsoron abinda ke iya zuwa ya dawo Idannuwansa ya dauke a kanta ya amsa gaisuwarta a gajarce sannan ya sake maidawa saman kular abincin da ta shigo da ita Sake kallonta ya yi yana lumshe idannuwansa a hankali ya ce" Zuba" Wani irin farin ciki ne ya kamata jin ya ce ta zuba masa abincin, Mikewa ta yi ta shiga zubawar har hannunta na rawa, sai dai bayan t zuba rice din da ta yiwa wata dahuwa mai kyau sai hannunta ya gaza bude miyar Gaba daya yannayinta ya nuna rashin gaskiyar dake tatare da miyar, sannan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188