Chapter 31
Chapter 31
kawo ki, ya ce yana son ganninki dan jiya ya barki hankalinki tashe, na takaice maki dai ai da shi muka je gidan su SUDAIS , baki ga abinda Sudais ya so yi mana ba da ya ga Hamza, kiri kiri ya so kirta mana rashin mutunci bayan ya bamu akwatunnan da wata mata ke ta fadin a kan me zai bamu akwatunna ai bata ci akwatunna ba , ko sadakinsa ya ci mu maida masa in ji ita matar, shi kuma ya ce kennan dama jira muke ya sake ki shine muka zo masa da wanda ya mayr gurbinsa ya nuna masa shi wani ne a kasar nan? Dadin abin babu Wanda bai san waye Hamza giya ba, kin ga shirmen d'an adan ko? Sai ya fake da guzuma ya harbi karsana, shi a nan a tunaninsa wulakanta Hamza ya yi da laifin n da Hamzan ke aikatawa a yanzu, dan Adam kan mance laifin wani na yanzu na iya zamaa naka na gaba, shi kuma ka ga ya daina komai ya shiryu tamkar ba shi ba, wa ya ga SUDAIS na tatular giya????????????" Fauziya ce kawai da ita NAHIDT din suka sheke da dariya banda SHUWWAR dake tsaye a labarin da suka bayar bata ga daya da zai iya sakata dariya ba, uwa uba a barcin safen nan da ta yi har suka je suka aiwatar da aikin nan banda ita suka amso mata hakkinta banda ita?, To shi kuma wannan din waye shi ne? Ba taimako bane? Ai ya yi ya gama me kuma ya zo yi nan?" Hamza na kallonta ya ce" yar budurwa zo nan ki zauna mana" Wajen da ya nuna ta bi da kallo, sannan ta sake binsa da kallo Tsayuwarta ta gyara ta budi baki zata yi magana Baba Mai gadi ya yi salama A nutse ya ce" Hajia Man Liman ne ke salama" Sai da gaban Nahidt ya fadi, domin ta tabata zuwan nan da Liman zai yi harda tafiyarta tata ta ita kanta, tana kallon wajen da baba yake ta ce" Baba ce nai masa bama nan" Fauziya ta kalleta tana fadin" Aa baba muna nan" Ita da kanta Shuwwar sai ta rasa shin tana so Abanta ya shigo yanzu kuwa ko bata shirya fuskantarsa ba? Shi dai Baba komawa ya yi ya sanar da Malan cewar sunna ciki yana iya shiga Tun daga kan takalmin da ya gani na namiji a kofa ya dakata ya so juyawa Sai dai tunawar da ya yi a message din NAHIDT tana nufin SHUWWAR ta dawo gida da wani tukiten sakin ne ya saka shi tunkaro gidan kai tsaye tun bayan dawo da su da ya yi ranar da aka kai SHUWWAR dakinta Ya sani sarai irin yadda jama'ar anguwar ke mamakinsa, wasu a cikinsu sukan ce anya kuwaa malan?, Wasun kuwa gwa da gwa suke nyna masa cewar yana iya zubar da mutuncinsa idan har ya ci gaba da dorar da mu'amalarsa da wadinnan yan matan, dadin abin ba su kadai yakr bawa kulawa irin haka ba , kasancewar akoy wasu gugun samari da suka kafa zama irin na rashin da'a suke shuka abubuwan da suka ga dama, sai ya kasance yana shiga cikinsu yana jan ra'ayinsu cikin hikima, domin takanas zai je ya ce da shi za'ai zaman, zai zuba kudi a yi dahuwa a ci sai ya ce me zai hanna yau a yi tilawa koda ta sura biyar ce a cikin Alkur'ani ? Hakan zai sa ko me bawa ke yi Allah zai karre shi Cikin hikima yake tafiyar da su, cikin dabara suke yin komai su wanye lafia, a yanzu ci gaban da aka samu a wajen samarin nan ba kadan bane, domin sun zubar da makamansu sannan sun daina cutar da y'ayan mutane, uwa uba a yanzun idan wani na cikinsu ya aikata aiki na lalata sunna za'a hukuntashi ne, sannan da abinda Allah ya hore masa yana taimakawa wanda ya ga da gaske zai nema, haka kuma yana kwadaita masu hannu da shinin anguwar sunna talafawa matasan sosai, hakan ya sa yanzu anguwar matasan nan sun zame mata garkuwa, ba dai ba a shigo masu da wani tsageranci, sace sace kuma ba dai a cikin anguwar ba, Bai san ko dan su NAHIDT na mata bane ake nuna kar ya talafa masu? An cika zurfafa tsanarsu a bayane, fatansa suma su samu mafaka Sai dai abinda yake tsorata shi she ne ALKALAMIN KADARRAR SHUWWAR din, Allah ya saka mata son yin auren a ranta, samun mazan take yi ta azalzala kan sai an aura nata kamar fitar rai, yanzun dai da kannanun shekarunta aure auren hudu, kuma ana sakinta ne da saki irin na son zuciya Gyaran murya ya yi kadan ya sake yin salama Muryar da ta amsa masa ta sake saka shi zubawa mutumen dake zaune wanda ba zai kireshi kai tsaye da saurayi ba, kun san idan farin mutun ya dan fara kwana biyu baya buya, ko yayane ana ganewa shi yasa a bayane ake gane shekarun HAMZA domin Hamza dama ba mutun bane mai kula da lafiyarsa da irin sport da sauransu Murmushi ya sakarwa Malan yana mikewa hadi da tarbo shi yana mika masa hannu yana fadin" Masha Allah masha Allah, NAHIDT bako muka yi ne?" Da NAHIDT din, da SHUWWAR din, da Fauziya du sai suka sha jinnin jikinsu jin furucin Hamza, uwa uba kallon da Malan ya sauke masu su su dukansun hakan ya sa Shuwwar yin kiri kiri tana tunanin kar dai ya cr a gidan giya suka hadu da shi, bata san me Aba zai ce ba NAHIDT kanta sai da ta dan karkata kai sannan ta turo baki tana cire kanta a kuretan da ya yi da kallo kasa kasa sosai tana fadin" Allahn da ya sa mutun ba ubana bane!" Kallonta yake yi, shi yasa dukan furucinta ya gane ba na zaman lafia ta yi ba, duda ba zai ce ga abinda ta fada din ba domin shi dai bai iya karanta furucin kan lebe ba Dan Murmushi ya yiwa Hamza yana fadin" Masha Allah, sannu fa bawan Allah" Hamza abinda yake fadin a kasan zuciyarsa shine'Allah ka sa wannan dai ba saurayinta bane, domin bana tunanin idan wannan a gabana wannan yar budurwa zata dube ni' sai dai a bayane sam bai nuna ba, ya dauke hirar da wasa da daria ta yadda har Malan ya kai zaune yana amsa gaisuwar su biyun dake gaishe shi bai daina dan yiwa malan din sannu da zuwa ba Bayan zamansa bakinsa ya ja ya dinke kamar yadda ya dakatar da komai da yake yi Ido ya zuba masu ta yadda ya karanci kowanensu Shi dai namiji ne sannan mutun ne mai mu'amala da mutane, hakan ya sa a irin abinda Hamza ke yi ya gane inda akalarsa ta dosa Sannan ya gane halayan Hamza a dan kankannin lokaci Warau Hamza irin mutanen nan ne da waje baya masu wahalar shiga, sannan sukan saba da mutun koda yanzu suka hadu A irrin masu halayan hamza akoy mugwayen cikinsu, daje shiga cikin mutane da dariyarsu da hakaya irin na sabonsu su cutar da mutanen su yi tafiyarsu ta yadda sai dai idan an je lahira ne wata shara'ar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188