Chapter 126
Chapter 126
maidawa suka yi tsararun girke girke, ciki harda favorite girkin da mahaifinsu ya fi so suka gabatarwa da Mama ta kuwa basu hadin kai suka girka masa , watau cus cus da boulette din naman kaza, sai jus na kwakwa mai sanyi , kai abincin saima da ya shiga cikin kwanoni na alfarma ya karra daukan kalla, ba'a cewa komai domin tabas ana iya ciza yatsa wajen dandanonsa Da yama , wajen karfe shida Dad ya sanarwa Mama cewar sun kusa karasowa ya same su a bangaren bakin gaba dayansu, ashe har sauran matansa ya fada masu cewar su hadu dan tarbar bakim da yake tafe da su Kasancewar babu wanda ya san wasu bakin ne? Domin basu san cewa wai mararsa lafiyan nan ne za'a tarba haka ba, ya saka su zuwa din Sai dai sun yi mamakin gannin Matar MUHAY cikin shiga ta bak'ar abaya har kasa, ta yane kanta da mayafin abayar, sannan da bak'ar safa a kafarta, hakama yar uwarta irin shigarta ce a jikinta sak, hakan sai ya fitar da kamaninsu tamkar wasu y'ayan larabawa, kalar fatarsu ta sake amsar shigarsu, nanadewar da suka yiwa dan kwalinsu kuwa ya amshi yannayin fuskarsu, kowace da kamar wanda take yi a cikin iyayensu, sai dai jini da baya karya ne ya sa tashi dayama kana iya tunanin lalle kamarsu daya, sai in ka zauna da su ne zaka gane jinni ne mai karfi a tsakaninsu Tabas sauran sun yi mamakin ganninsu haka dare dare a falon da ya dauki kaya ya yi wani irin kyau, ga kanshi ga sanyin AC na tashi ta ko'ina, ga lalausan capet ga tsaftar waje, sai dai babu wace ta fitar da mamakinta, aman kuma sun baza ido su ga abinda zai faru, domin shi ai kishi kumalon mata ne, kowace na da kalar nata kishin, bale uwar gidansa da ta gama daukarwa niyar in dai mijin nasu wasu bakin alfarma ne da shi bai tashi saukarsu ba sai yau ranar girkin uwar dan gwal walahi za'a yita kuwa a gidan nan, ita fa ta fa kai makura fa!, Walahil azim ta kai makura Sunna nan zaune , ba wata hira suke yi ba, TV ce aka kunna aka rage amonta sosai a tashar da basu da aiki sai karatun alkur'ani, shi yake tashi a tausashe hakan ya sa kowace ke abinda ta ga ya fi mata zaman shirun, wata na waya ne, wata na karra harare harare ne, wata na shaaninta hankali kwonce ne, yan matan biyu kuwa kowace a cikin zulumi da kallon hanya suke, zuciyarsu na cike da tunanin yaya jikin iyayen nasu ne? Wani soja ne guda ya bude kofar ya shigo bayan ya yi salama sannan ya sake bude kofar da kyau Gaba dayansu ne suka mimike sunna kallon hanyar shigowar Father ne ya fara bayana kadan , kafin ya sake rike mutumen dake bayansa da kyau dan ya taimaka masa ya shigo da kyau A lokacin da ya bayana babu wanda bai tsura masa ido a cikinsu ba Tabas rama ta samu wajen zama a jikin magaifinsu, sai dai abin mamaki annuri ya fara samun wajen zama a yanzu a tare da shi, haka kuma ramar ba kamar wace take hade da muguwar dati da duguzar gashin fuska da na kai din nan bace, a yanzun harda hiraminsa da ya dora a saman kansa, ga manyan idannuwansa farare kal yana kallon mutane da su , haka kuma kamaninsa tamkar ba ciwon ne kadai damuwar rashin maganarsa da saurin sakin fuskarsa ba, kamar a cikin lamarin nasa harda wani abu mai shige da iza, ko nace mulki dake fita a tare da shi A hankali ya sauke idannuwansa a saman fuskar iyalinsa a karro na biyu kennan bayan sun shigo ta samu shigowar itama ta zubawa yan matan ido bayan ta ja ta tsaya a wajen da take , itama a jikinta sutura ce ta doguwar riga, sai dai tata fara ce sannan budadiya ce sosai hakan ya sa ba'a iya gannin girman ramar tata itama, aman ta fuskarta ana iya gane itama ba jikin ne da ita ba, du ya zube A hankali ta juyo wajen da yake tsaye ta zuba idannuwanta cikin nasa, sai kuma ta sake waigawa ta sake kallon yan matan da tsoron laifukansu ya hanna su sake dankarowa a guje jikin iyayen nasu, tun bayan zuwan da suka yi na farko A hankali ta maida kanta kan matan dake tsaitsaye bayan sauran yan matan nan da ta gama yarda cewa nata ne, Harma ta idasa bambance kowace a cikinsu Muryarta cen ciki tana rawa ta ce" Asalamu alaikum wa rahamatullah wa barakatuhu" Hawayen dake cikin idannuwan yan matan ne ya bale da kansa A hankali Shuwwa ta dan daga kafarta bayan Mama ta amsa salamar a bayane da fara'a kwonce saman fuskarta ta nufota ta kamo hannunta harma tana mai yi mata marhabun ta waiga wajen mijin nata da ya ba wannan bawan Allah damar gama fahimtar wajen da yake, tare da wa yake, da mutanen dake gabansa a tsanake ba tare da ya azalzala shi zuwa wajen zama ba ta ce" CHIEF, a karaso shi ya zauna, kar tsayuwar tai masa yawa......" A nutse CHIEF OF ARMY ya ce" Bismillah , mu je wajen zama........." A hankali ya sake lumshe idannuwansa yana kallon yarinyar da a da sai tana saman kirjinsa take iya yin barci, wace ya tafi sallah masalaci ya barta zata ci abinci ita da yar uwarta, itace ta zama cikakiyar budurwa haka a gabansa a tsaye A raunane ta ce" Abuiiiiiiiiii " Sai da zuciyarsa ta buga da wani irin karfin gaske, irin mai motsa soyayar nan ta uba da y'ayansa A hankali ya sake kallon fuskarta da hawaye suka gaba wankewa, ba ko diz din abin shafe shafe na kwaliya na mata a fuskar tata, aman yadda take walwali zai nuna maka a cikin nutsuwar zuciya take A cen kasan zuciyarsa ya ringa taslima ga ubangijin talikai, zuciyarsa ta fara sanyaya da kuntacen kuncin da ta dauka na shekara da shekaru, ya fara yarda da maganar matarsa cewa ya yi kokari ya samu y'ayansa da ransa, ta tabata Allahn da ya dora masu wannan jarabawa shine zai zamto gatansu A hankali ya sake fuskantarta sosai, yana ta kallonta kafin ya sauke idannuwansa a saman fuskar yar uwarta Oh Nahidt dinsa Yar matashiyar yarsa mai cike da kamala da fada da ilimi da wayau, yarinyar da ta tashi da zafin nema danma baya bari, itace ta zama wannan budurwar? Ya Allah alhamdulilah y'ayansa ne a hade gasunnan a gabansa? Mama ce ta raka uwar gidan Dad da kallo a lokacin da ta yi gaba sanann ta sake fadin" Abansu ku karaso mana" Sannan ta fuskanci Mama dake kallon bayan y'ayan nata, wa'inda sai su kalli mahaifinsu, sai kuma su kalleta a sanyaye ta ce" Ki kirayesu mana Hajia....." Mama ta dan kure fuskar Maman Muhay da kallo kafin cen ciki ta furta" Sun gane ni?" Mama ta sakar mata Murmushi itama kasa kasa sosai ta ce" kina tunanin ke Allah bai haska goshinki bamban da na wasu iyayen a idannuwan y'ayanki ba?" Muryarta kasa kasa sosai ta dago hannunta tana kallon fuskar Mama da yadda ta zauna daf
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188