Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 85

Chapter 85

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,195 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

cewar Nahidt na iya zamewa rayuwar mijinsu mugun jarabawa ko kyakyawar jarabawa, ta kasa yin irin nata ta koyi hakuri ta koyi kaunar kasancewar Nahidt a tare da su, harma ta fuskanci cewar jihadi ne idan har ya aikata hakan, su kuma idan suka talafa masa zasu samu nasu sakamakon mai kyau, ita abinda ta fi kwarewa a shi shine wannan daga kan da jiji da kai ita ga matar malan, ta bi ta rikita lisafin masu karamar kwakwaluwa na cikin anguwa ta koya masu gori da kadarar mutun, dan rashin hankali ta koya masu abubuwa mararsa ma'ana har sai yanzu da daidaiku ke gane wacece ita suke barin makarantar izgilinta sunna fuskantar rayuwa , A tausashe ta budi baki zata yi magana a tsawace Furera ta dakatar da ita da hannunta tana fadin" Dila Malama kar ki ce min komai a nan, da bana nan da kin ci min amana kin lalumi karuwa an lakawa mijina an ci amanat..............................................." Tassssssssssssssssstssssssssssss tsadadan marin da ya sauka a kusa da bakinta ya sakata daukewar magana da firgici harma ta juyo a haukace tana kallon wanda ta auna mata tikiten tashin hankalin nan na kakausan mari mai balakin zafin tsiya Ido ta kwalalona lokacin da ta ga ikon Allah, ba ita ba, harta da Hajia Matar Malan, da Nahidht idannuwan suka zarro a lokacin da Shuwwa ta cire Hijab dinta ta je da gudu ta janyo cazar waya idannuwanta sun kade a haukace ta ce" Baki gane ba Furera, an jima da daina zagi , bara na ci ubanki a cikin gidan naki ki kai karata ke har yar tasha ce a nan? Da nake raga maki kin dauka dan kin isa ne? Tunda baki da hankali bara na gwada maki shegantakama iyawa ce sai ki samu dalilin tsanarmu da zaginmu, banza jahila da kike anfani da laifin wani kina zaginsa da shi bayan ke dinma halita ce da Allah ya halita baki da tabacin yaya gobenki take!" A haukace ta zuga mata zugawa guda ta daga ta sake zabga mata , hakan ya sa da dukan karfinta take kokowar son kwace bulalar sai dai kamar yadda SHUWWA ta fada mata cewa shegantaka iyawa ce, haka abin yake, bata san cewa idan ka tashi neman fitina jinjinar kanka kake yi ta yadda zaka yarda da kanka cewar zaka iya, ta dauko da zafi tana wasa da shi a hannunta ne bata san cewar akoy masu dibansa daga cikin tukunya su kaishi baki ba, ta yi wasa da damarta tun ana bata girma sanadiyar mai girma har ta kai wajen da aka ajiye gefe aka fuskanceta a matsayinta na mutun Da karfi ta hankadeta hakan ya sa ta maku da jikin garu tana haki ta nunota da yatsarta ta ce" Kin jima kina zaginmu da sunna karuwai, kin jima kina dukan kirjin ke kin isa ba'a isa a auro maki karuwa cikin gidanki ba? Furera an fada maki ban san cewa kece matar da ta bini gidan sarakuwata ta ce ni karuwa ce har mamansa ta saka ya sakeni ba?, Ko baki san cewar na san da kafin na tare kika je kika yi bayanin wacece ni wa Elhaj mai shinkafa ba har ya bani tikitina a cikin mota?, Ko ji kike ban san cewa ke din nan kece wace ta yiwa matar uban mijina bayanin wacece ni ba har aka hanna shi tarewa a dakina har zuwa ranar mutuwar aurena ba?, Ke takamarki musulma ce ke anya kina jin tsoron Allahn da ya haliceki kuwa?, Kin san zaki mutu kuma zaki je gaban ubangiji me zaki ce masa a kan tsangwamarmu da tsanarmu da kika yi dan mun kasance masu aikata laifi wa shi da halicemu maimakun ki yi mana nasiha ne?, A anguwa kin tare gaba kin tare baya kin kula mana shari kala daban daban ya zamto makotanmu bamu da kyakyawar alaka da su dan kin nuna har mata bi muke yi? Ke meye shedar fa zaki bayar a gobe kiyama a kanmu ne?, Furera walahi sai kin mike mun kashe junna yau a falon nan ko ni ko ke!" A haukace ta sake yin kukan kura ta nufeta tana ihun fadin" Ki tashi na ce ki tashi!" Dan gyarn murya ya yi yana idasa shigowa ya yi salama a sanyayensa yadda ya saba ya sake sauke idannuwansa a kansu Kuka ta fashe da shi daga wajen da Shuwwa ta makata da garu tana lankwashewa irin bayantan nan tamkar bayan nata ya kalle tana fadin" Innalilahi wa inna ilaihi raj'une me na maki?, Me na yi maki da zaki dakeni harda hadani da garu bayan kin zageni ta uwa da ta uba? Me na maki ne a rayuwa zaki zo har cikin gidana ki wulakantani da min ikirarin mijin da nake takama da shi kun gama da shi kun shanye shi?" SHUWWA ta yi murmushi tana juyawa wajen mayafinta da ta cire ta ajiye ta dauka tana maidawa a kan gashin kanta da tuni ribom dinsa ya cire a kasa ta nanada da cazar dake hannunta sai da ta daure da kyau kafin ta juyo wajen da Nahidt ke zaune, ta ga a zaunen dai take tun zarro idannuwan da ta yi bata kuma yinkurin yin komai ba sai uwar gidan Malan ce ta ce" Ki ji tsoron Allah Furera, ki guji kafurin kishi Furera, idan kikai haka jin dadin na kankanin lokaci ne a cikin gidan duniyar, zaki je ki samu ubangijinki a kiyama, ki sani Furera koda jin dadin muzgunawa wani ya zame maki a duniyarki har ki je ga kiyamarki ne to fa da zarar kin mutu kin hadu da sakamakon abinda kika shuka kennan har zuwa tashin kiyama, shin yaya zaki yi idan ubangijinki ya tsayar da ke a gabansa ya tambayeki abubuwan da kika aikata a duniya bayan ya haliceki ne dan ki yi masa bauta me zaki ce? Ke ce hada wannan da wanan, kece zagin kadarar mutun, shin ke kin tabata kin isa ki juya salon rubutun ALK'ALAMIN kadararki ne?" Malan ya sake furta" ASALAMU ALAIKUM " Juyowa malama ta yi a nutse tana amsawa kafin ta matsa gaba daya ta bashi hanya ya shigo hakan ya sa Furera sake rakata da mugun harare mai zafi tana ji a cen kasan zuciyarta a duniya idan akoy makiyinta bayan matar nan ne, bata taba gannin mace mai kafurin hakuri da jarababen biyaya irin uwar gidan Malan ba, da ba dan ita ta san me take nacewa a zamanta da Malan ba da ko dan hakurin matar nan ta barshi ta yi tafiyarta nesa da shi, sai dai malan din ne duniya ne, ba zaku gane ba malan duniya ne A nutse ya masu nuni da wajen zama gaba dayansu Shuwwa ta cije baki da abin dukanta a hannunta tana jin haushin zuwansa bata farfasawa wannan tsageran jiki ba wai shari ne zata yiwa mutane ikon Allah, tabas sai ta koya mata hankali ko yau ba, wannan alkawari ne ( kai jama'a kamar irin zaka ladaftar da yaron da ka haifa din nan Da sauri ta zagaye Shuwwar ta karasa wajen zama ta zauna a gantsare dan so take malan ya ganewa idannuwansa cewar mahaukaciya yake neman yin taraya da ita ko me? Sai da

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});