Chapter 96
Chapter 96
Sai da ya sauke ajiyar zuciya ya fi a irga sannan ya bude yanna kallonsa ya ce" Tana fama da tabin hankali ne, rashin hankalin dake damunta ya hadasa mata kudiri marar kyau a gareni, fama take da mugun kudurin da take ikirarin soyaya take ji a zuciyarta ta budurwa da saurayi wa ni, har ya kai ta nuna zata iya barin adininta ta aureni in dai da wani adinin da zai halasta mata hakan a lokacin da muka shiga rigimar maganar nan da take tardani dakina a kowani yannayi ta nunan hali na son kasancewa abu daya da ni, duda na bijiro da son auren y'arta dan ta shhafa min lafiya, harma Mamahnah ta yi farin ciki taa shige gaba aka yi, sai dai da kanta ta fada min cewar ko wa na aura tana kishinsa kuma sai na sake shi, ta nunan sai fa na yi zama irin na aure da ita da auren ko babu, kai a kaina zata iya aikata ko meye ciki harda barin adininta..........Father Uwata?".........ya idasa yana nuna kansa da yar yatsarsa wanda hakan ya saka Father zarro idannuwansa ya mike tsaye jikinsa na rawa yana kallonsa ya ce" Innalilahi wa inna ilaihi raj'une Innalilahi wa inna ilaihi raj'une Innalilahi wa inna ilaihi raj'une, wani irin guri ne shedan ya samu a cikin zukatan al'umar annabi har ya hadasa rauni haka? Hasbunnalahu wani'imal wakim ina zamu shiga da ranmu mu ji sanyi?, Wannan magana ina zan nufa da ita na iya rintsawa? Me ya hadasa haka? Ta yaya haka ya faru? Y'arta? Me ya hadasa haka?" Kakausan murmushi ya yi yana girgiza kansa ya ce" Shi yasa na rabu da dukan abinda na gada na mika maka dan ka juya ko zan fahimci abinda ya kaita aikata haka, na rasa gane bakin zarren, na rasa gamte dalili, a wuni sai ta yi min kirra ashirin bana dagawa, idan ta gaji ta rikice sai ta fadawa yar uwarta mai rauni cewar na yanke zumunci da ita, ita kuma sai ta rikice ta rikice ta ringa yi min fadan na kiyaye na ringa zumunci da mamana, ta ina zan fara zumuncin da ita? Ta ina zan gane fasarar matsalar nan ni kuma?" Father abin kam ya dake shi, gaba daya jikinsa rawa yake yi bawan Allah, a hankali ya koma ya zauna yana kallon dan amininsa kuma dan yar uwarsa, yana mai tunanin ta inda zai kama dan ya sasauta abubuwan dake damunsa, ta inda zai kama dan ya hankaltar da haukan abokiyar tagwaitakar mahaifiyarsa, ya tabata tagwaitakar ta taba hankalinta, tabas ta taba hankalinta A sanyaye ya ce" Menene dalilin da ya sa ake neman rayuwarka?, Waye yake haka?" Muhay ya zuba masa ido, sosai yake so ya buda bakinsa ya ce da shi wane ne, yana so ya sheda masa cewar wane ne Father, sai dai me hakan zai haifar? Idan aka yi nazari aka duba dogon zangon tafiyar tabas akoy cutarwa da jin kunya a ciki, akoy watsewar doguwar alaka a ciki, gani yake yi ya dace a gane cewar albarkacin mai fada a ji ya sa ya kyale, duda yanzun an fara shigar masa hanci da dukunkune sosai, Dan murmushi ya yi yana girgiza kansa Watau mai aikatawar ya yi ganganci sosai, a tunaninsa har ya kai matsayin da zai iya aikata bincike da aiki ta kasan kasa wa soja? Shima ya iya gane hanyar boye boyen sirri bale soja? Kai ya girgiza yana kallon Father ya ce" Wani lokacin, rufe asiri ya fi Alkhairi kan tona shi Dad, ka min alfarmar dan lokaci, na kwatanta taro mutumen, idan na ga ya fahimci na san shine ya ci gaba da shiga hurumin iyalina.......to tabas zan dago shi na maka shi da kasa, Father tabas zan tona masa asiri a bayane, ba zan iya kyale wannan ba, bale ko dan farcensu ba zan lamunta a taba ba, dan ji nake Uba nake a wajen iyalina wanda ya isa ya kare su!" Father ya lumshe idannuwansa yana girgiza kansa, yana jin ciwon damuwar yaron a cikin zuciyarsa, yana jin damuwar yaron har bargonsa, zai iya rantsewa matsalar yaron na damunsa tamkar matsalarsa ce, yana so ya talafa masa sosai a rayuwa , sai dai tunda ya nuna a bashi lokaci zai bashi, aman shi ya dauki aniya da kansa sai ya hukunta mai aikata masa haka a bayane dan mai shirin aikatawar ya ji tsoro!, Ko babu alaka ta haihuwa tsakaninsu shi din Soja ne, a karkashinsa yake, yaronsa ne mai amana,, a sanyaye ya riko hannunsa yana kallonsa ya ce💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 3️⃣9️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 A sanyaye Father ya ce" I'm sorry " MUHAY ya kalle shi da mamakin jin furucinsa Father zai sake yin magana wani yaro almajiri ya shigo da salama ya duka ya ce" Aba wai maman su Ummi ce ta ce ka zo da gagawa ana fada a gida." Da mamaki suka kalli almajirin sai kuma zunbur Father ya mik'e yana maimaita" Fad'a kuma?" Kafin yaron ya bashi amsa har ya kusa fita a masallacin inda MUHAY ke take masa baya saidai tafiyar a yannayi na takama yake yin ta da k'asaita. Suna shiga gidan idonsu ya sauka kan Umma babar yar Chief of army da uwar gidan MUhay sun kacame junnansu suna dakuwa, wanda ba komai ya jawo haka ba sai labarin da ta ji a bakin mahaifiyyarta cewa ai yau wani wulakancin da suka tashi da shi a gidan nan Muhay jiya ya shigo da matar da ya aura a cen harda yayarta, wannan lamari ya tunzurata ta fito a shiryenta dan ta je ta ga sabuwar yar shigen sauri a fadar da ba tata ba Had'ewa sukayi da uwar gidan Muhydeen wacce ta shiga jifanta da wani mugun kallo, bata damu da ita ba dan ba ita ce a gabanta ba, har ta d'an wuce cike da izgili tace "Iska dai na wahalar da mai kayan kara, sai rashin zuciya kamar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188