Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 176

Chapter 176

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

nan fake nuni da baka tare da nutsuwar zuciya , fitilun falon nata a kashe haka kuma yannayin falon ya dauki yaunin dake nunin ko shara bai gani ba bale arzikin turaren wuta bayan sunna da yan mata bibiyu dake masu dukkan hidimar da suke da bukata a bangarensu, ga dukkan alamu yau bata ba tata yan matan daman shigowa bama bale har ta basu damar yi mata hidima mai kyau Saman table din dake ajiye a tsakiyar falon ya zauna ya fuskanceta yana hade hannayensa irin ya saba sun nan bayan ya kunna fitilar ya kuma dage labule domin shi baya son irin yannayin waje ya zamto haka din nan A tausashe ya ce" Ita tsafta cikon adini ce, kema kin sani cewa kazami baya shiga aljannah, me zai sa ki kwana da rigar kuma ki kasa cireta koda a wajen alwallah ne? Ko da na buga maki baki tashi kin yi sallah ba?" Idannuwanta da suke da mugun ja ga kanta da yake matsanancin ciwo ta dago tana kallonsa , aman bata bashi amsa ba Dan sake fuskantarta ya yi yana jiran amsar aman ta masa shiru dan haka ya dora da fadin" Furera magana nake yi" Furera ta bude bakinta a kausashe ta ce" Malan, yanzun dakina yake wari ko jikina kake nufi? Har ka je an shaka maka sabon kaanshin da baka taba ji ba a duniya ne zaka fara jin namu na fitar da warin hamami maimakun kanshin da kake yabawa a da?" Malan ya yi murmushi yana kallonta ya ce" Ko a da, na kasance mai saurin fadin abinda yake kusa da gaskiyar hancina, bana toye gaskiyar lamari ko yaya take furera, nakan ce da ku yannayin dakin nan a karra karfafa masa kanshinsa..........nakan yi a wajen da Wata ba zata ji ba bale ta wulakanta yar uwarta,idan kuma kun yi kwaliya nakan yabawa koda ina sauri ne nakan bar text message, shin laifi ne dama kwatanta hakan?" Kamawa ta yi da kyar ta mike zaune tana sake hade fuska ta ce" Malan wai wani abu kake so ne?" Kansa ya gyada a nutse ya ce" So nake ki gane cewa idan laifi na maki ina mai baki hakuri ki warware ki sake ki shiga lamuranki na yau da kulin, bana so ki yi garajan lalata goma ta arziki saboda wani tunanin, ina so ki kasance mai anfani da ilimin da Allah ya baki ki wanzar da muamularki da kankin kanki bisa adalci, Furera kazantar da idannuwanka basu gani ba tsafta ce in ji malan bahaushe, haka kuma du juwarka kar ka fara take dokokin ubangijinka, kar bacin rai ya saka ka aikata aikin jahilci, karin aurena ba yana nufin bana son iyalina ba, haka kuma wace na kawo dan na birge ku ba zan bari ku wulakantata ba........, Ki tashi ki yi sallah karfe tara ke neman yi, daga nan sai ki yanke shawarar ya dace ki yi tsafta ko aa? Abinda na sani shine yadda na karamaki zan karamata ba tare da na daina karamaki ba, zuwar min bangare kuwa a lokacin da bai dace ba zaki hanna kanki da kanki ne!" Yana gamawa ya mike ya bar mata falonta Ta jima tana kallon waje daya da tarin mamakin ita malan ke wulakantarwa ko? Sai kuma ta ringa girgiza kanta a hankali ta ce" Kadanma na gani da aikin yar bariki, da bata zigota ka nadan duka ba, ya zamto komai na yi laifina Malan yake gani?" _________________________________________ Kamar yadda Malan ya kwana da begen iyalinsa, hakan ta kasance a wajen MUHAY Tabas ya sake gannin wautarsa ta tsayawa lokaci mai tsayi haka bayan ga dama kala kala a gabansa a kusa da matarsa Sai dai kuma yana karra jin karfin gwuiwar sake baje mata sirikansa da zuciya daya domin bashi da darr, bashi da wani darr a lamarin iyalinsa, a kwana biyun nan da ya yi bayan auren yar uwarta tare da ita zai iya rantsewa bai taba jin moment masu dadinsu ba, dalilin da ya sa kiwa shine shi ba zuwa wajen aikin yake yi ba, yana cikin gidan ne mane da ita, idan ya motsa to fa dan ya je ya ga mahaifiyarsa ne wace a yanzu zai iya cewa fahimtar dake tsakaninsa d aita har ta zarce tunaninsa, mahaifiyarsa na fahimtarsa fiye da kowa a duniya, bai taba tunanin zai wayi gari ya riski irin ranar nan ba, ko a da ba wai wani abin marar dadi take jifansa da shi ba, aman kuma a kukun cikin tuhumarsa take, a yanzu kuwa a kulun cikin kula da lamuransa da na matarsa take da karra jadada masa cewa ya rike yarinyar dan soyaya, ya riketa dan yar halal ce, ya kuma riketa dan ta cencenci rikon daga gareshi, kar ya wulakantata koda da wasa ne, kar ya ja mata rai , ya yi mata adalci a komai cikin rayuwa........., Yakan yi murmushi ya ringa ayana a ransa abubuwa kamar haka......Mama da zaki shiga zuciyata da sai kin tsorata da ilar da ta yi mata, ta yiwu ambanta ya bata wani hatimi ne mai hade da sunnana? So take karfi da yaji sai ta haukata maki yaro, Mamah tunda na hadu da ita dama bata iya yada manufa ta laluma ba, a haka ta dagargaza maki yaro ke bakima sani ba kina faman a kular maki da ita.................mmm Agogon dake falon ya kuma kallo bayan ya daura ta hannunsa Kakin da ya saka yau shi ba wani sonta ba yake, gashi ya shiga a cikin abu biyu yana so ya koma bakin aikinsa a kasar su Shuwwa yana kuma tunanin a inda ya dace ya barta, a nan kisa da mahaifiyarsa ko kuma a gidan cen? Shi baban damuwarsa idan dai a cen zai zauna dole sai a bariki, bariki kuwa baka isa ka rabata da maza ba ko waye kai, gashi yau ,zasu juya shine yake sake tuna akwatunnan da ta gama shiryawa a dazu kafin su je wajen mama su dawo Jin karar bude dakinta ya saka shi juyawa da sauri ya sauke idannuwansa a saman kanta Da farko ta fito ne da dan murmushi a kwonce saman fuskarta, sai kuma ta gimshe shi ganninsa tsaye sanye da kaki bayan idan bata haukace ba a yau ne zasu je Wajen su Nahidht Dan sake kureshi da ido ta yi sai kuma ta shiga takwakwafe fuskarta, lokaci daya ta shiga dira ta fara sakin kukan tabara hadi da dira da dukan karfin da take ji a jikinta duda ba wani karfin a zo a gani bane duba da zazabi da take dan fama da shi ta shiga fadin" Ka saka kaki kuma? Ka saka kaki kuma? Wayo Allahna to me kake nufi ne? Dan Allah me kake nufi ne???????" Da sauri ya ringa bin kirjinta da kallo da take ta jijigawa Idan ta dira, a birkice ya nuno wajen yana fadin" Kin ga dai to me aka yi? Kin ga fai fita zan yi na dawo ki daina irin haka din nan tsaya waje daya mana mu yi magana, meye aka yi yo?" Sake didirawa take tana kukan tabarar da ba hawaye aman kuma kururwarsa ya cika masa kunne tana fadin" To yaya zaka saka kaki kai da zamu

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});