Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 178

Chapter 178

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ya rasa me zai yi ko zai ce, ya maida ita jikinsa ne ya riketa sosai yana ta jiraa a gama daidaita komai shima ya sauka kamar yadda pasinger ke sauka A jikinsa yake saukowa da ita, ya so daukanta aman ta nuna masa ita fa aa, ta yiwu a yan daukansu da bakin kunya ita dai aa da sauki ai jikinta Ai kam motocin fada sun zo hakama na gidan sojoji sun zo Bai tsaya wata wata ba ya shige daya ya bada umarnin a kaisu gidansu du kuwa da irin yadda ta nemi da su fara wucewa ta ga Nahidt din, sai ya nuna sam bai san zancen ba, dole ta hakura akai masu rakiya har gidan nasu ya salamu mutane yama ki yarda ta gaisa da kowa cewar zata huta bata jin jikinta Basu jima da zama a saman babar kujera ba Likita ta shigo, ko abincin da aka gabatar masu basu iya duba ba domin ita bata jin cin abincAlk7️⃣6️⃣ Rigima suka diba a washe gari sosai, domin ta mike garas da ita bata jin komai, aman MUHAY ya nuna aa babu inda zasu je, bata da lafiya ta yi hakuri har ta huta Ta dan nuna bacin ranta shima ya ja tunga a kan maganarsa ya tsaya hakan ya sa ta sha rigingimunta aman ya nuna aa babu inda zata je sai ya gamsu da fitar nata Dole sai waya ta ringa yi da yar uwarta, mamanta kuwa sai da ta tabatar mata baya nan sannan suka yi waya ta bata shawarwari naa yadda zata iya kula da kanta ba tare da ta wahala sosai ba, duda ta tabatar mata ba za'a yi mutun ya samu ciki kuma ace babu abinda zai same shi na dan rashin jin dadin jiki, ta jure ta ringa karfafa jikinta ko ba dadi in sha Allah zai wuce lokaci ne, sannan kar ta ji saboda maganar son zuwa ta tayar masa da hankali, lafiyarta shi suke so, a nan ta bata mahaifinta, irin yadda ya ringa mata tambayoyin yaya jikinta sai da ta ji wani iri da tariym kunyar kennan shima ya ji? Shinema ya nuna idan aka kwana biyu bata zo ba shi kam zai zo ya ganta domin shi hankalinsa a wajenta ya kasa samun nutsuwar zuciyarsa da tunanin yar autarsa Wannan ya sanyaya mata zuciya har ta watsar da komai suke kwasar waya da NAHIDt da Fauzy sai yyyanta lokaci zuwa lokaci, wayarma idan baya nan domin idan yana gidan ya kama faman fadin ta dan huta mana, ko ya suka yi ido hudu sai yayi alamar wayar ta isa haka, ita kam har lamari na kar fa ka isheni take nuna masa aman ba ruwansa babu abinda ya dame shi shi ta lalamin abinda yake cikinta yake yi A bangaren Nahidt kuwa tunda aka shigar da ita bangaren Malan zata iya cewa bata ga hasken rana ba har yau da ta kama kwana uku cirrr tana tare da Malan A yau ya yi safiyar tafiya wani kauyen da yake yi masu rijiya da ginnin masalaci domin an tabatar masa aikin ya kamala to zai je ne ya basu damar anfannuwa da Wajen da kuma barin komai a hannun mai anguwar anguwanni ukun da aka yiwa rijiyoyin sai ta masalacin da kuma tsaftar masalacin idan aka dora limamin kauyen mai nagarta Cikin nutsuwa take takawa bayan ta gama shiryawa ta je bangaren Hajia Malama Sosai ta rage tsayinta tana gaisheta da murmushi, Malama da sauri ta saka hannayenta tana mikar da ita hadi da nuna mata lalala ta daina haka sai ta saka ta ji wani iri , Murmushin dai ta kuma yi tana yaba tsaftar wajen, sannan ta fada mata cewa zata bude bangarenta ne duba da yau ta cika kwana uku, ta nuna mata tana so ta taimaka mata a tsayar da kwanakin nan a iya ukun nan dan kamanta adalci a zamantakewar ba tare da rai ya zo yana baci a kan maganar da sunna iya fahimtar junna A nan Malama ta yi mamakin yadda ra iya wannan tunanin, sai kuma ta ji ta gamsu da maganarta domin ko ba komai za'a kwontarwa da Malan din hankali dan idan ta Furera za'a bi kulun a raba hali babu abinda ya dameta, da wannan ta nuna mata in sha Allah zata kwatanta aman idan Malan ya nuna aa baya muradin hakan ta yi mata alfarmar ti masa biyaya, domin faein cikinsa suke nema ba akasin hakan ba Ita dinma sai ta gamsu da hakan, sannan ta nemi da ta yi mata rakiya dan Allah Sosai malama ta ji dadin karamcin da ta yi mata, haka kuma ta nuna mata su karasa bangaren Furerama a sanar mata ta fito su je, dan samun kyakyawar fahimta da zumunci a tsakani Ita dai bata da damuwa da hakan, duda ta san Furerar akoy lamari na raini a tare da ita, aman a gidan ita din ba sarauniyarta bace, kishiyarta ce, wace ta aure mata miji ya zamto mijinsu a tare, idanma tana jin haushinta a yanzun tana mata uzuri, yarinyar ta ji maza tana kuma kishin maza ne.....ita da kanta da ba dan kar a ce ta yi gagawa ba kuma kar ace ku ga fa dan Adam da ta nuna cewa tanaa kishin Malan harda mu'amalarsa da matayensa, balle idan ta tuna wanene Malan a daka......sai ta ji ko muryarsa tana kishin wata ra jiye mata bale har a kai ga bada karatu.....Makaan ba dai zazafan zikiri ba Tana waya a zaune saman cafet dinta tana kyakyata daria sama sama suka shigo, sai kuma ta gimshe dariyar da farko kafin ta ci gaba da wayar tata Sunna tsaye ne da farko, duba da waya mai dakin take bata masu alamun zama ba sannan bata nuna zata katse kiran dan ra amshe su ba duba da bakinta ne masu mahinmanci, watar kuwa na nuni da kawa ne take irin ta nesa din nan domin hirar bata da wani mahinmanci ko ma'ana mai kyau, aman cikin ikon Allah sai ta yi kamar bata san Allah ya yi ruwansu a wajen ba ta ci gaba da wayarta hadi da wani abu kamar tana yadda masu zafafan habaici domin tana yi tana magana kamar haka" Ke na raba ki da bariki kawata, haka kuma na raba ki da munafuki!" Murmushi Nahidt ta yi tana kallon fallin sama da kasa Gaskiya fallonta a kawace yake da kaya kamar yadda na Hajia yake, duda nan din kanshin wajen daban, aman itama ba datin a zo a gani sai jifa jifa irin wajen TV , da abin turaren dake falon Dan murmushi ta yi tana sake juyowa ta Ga Malama a tsayenta take baiwar Allah gashi ta amnyace su gaba dayansu aman Furera na dirza mata ba dadi, duda ta san kishi duniya ne aman Kuma Malamar ai tana kamanta adalci, ya dace a yi mata itama komai kadan dinsa.....ita fa ta fara wanka Malan kafin wani ya samu, Uwar gida ai uwar gida ce koda me ka zo ta fika sai dai idan ita ta wulakantar da kanta, wannan kuma babu abinda za'a iya yi dan a tarota Sake juyowa ta yi tana mata kallon ki fa ankare Furera, aman sai ta

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});