Chapter 45
Chapter 45
babansa yana zarro ido ya juya yana kallon baban nasa bakinsa na rawa ya ce" Babana mu je a daura auren mana, daga baya sai a dawo a tatauna inaga kamar sun san su Shuwwana ne ko?" Da tausayi mahaifinsa ya kalle shi yana jimke hannunsa da kyau ya maida dubansa kan CHIEF OF ARMY da ya yi dan gyaran murya ya kalli NAHIDT, ya kuma kallon Hamza, ya kalli Shuwwa ya maida dubansa kan iyayen nasu, a tausashe ya furta" Subahannalah Astagfrullah, subahannalah " Gogon Hamza ta girgiza kanta tana fadin" Wani daurin aure Hamza, wadinnan kannenka ne uwarku daya da su Hamza, mamanku daya fa da su, ai ka san ba maganar aure tsakanin jini daya ko Hamza" Ido ya zarro yana son mikewa tsaye jikinsa na rawa haka Shuwwa itama ta mike tsaye lokaci daya idannuwanta na firfitowa waje ta juya da sauri tana kallon Hamza sannan ta juyo tana kallon NAHIDT da ta yi mutuwar zaune hannayenta bibiyu saman kanta Maimakun ta ji salati ya fito daga bakinta sai wani ihu da ya fito da karfi ta kurma shi tana dora hannayen nata itama su biyu a saman kanta Idannuwan nan nata masu rukowa waje ta karra rukowa a birkice ta furta" Auntyyyyyyyyy" sai kuma luuuuuuuu ta tafi sakamakon juwar da ta kwasheta ta nemi makata da kasa A tatare suka nemi tareta ana ta di kira da salamewa daidai wayar Chief of army ta kuma daukan tsuwa hakan ya sa cike da tausayi ya mike yana amsawa A birkice NAHIDT ta kalli Malan tana fadin" Muhammad, ba za'a daura auren ba kennan?" Malan gannin sun rikice yana kallonta ido cikin ido ya ce" Na zata farin cikin kun hadu da ahalinku ya fi komai a yanzu NAHIDT ?" Hamza dake rike sa Shuwwar wace ta dora kanta a damtsen hannunsa idannuwanta rufe ruf ya ce" Haba Aban shuwwa, wani irin farin ciki kake so mu tsinci kanmu a ciki? Tabas ni na ji farin cikin gannin kannenaina, aman hakan na nufin ta haramta a gareni? Aure na uku kennan fa zai lalace min kamar masu bakin uwa ? Ita kuwa na biyar fa kennan idan ban mantaa irgen ba fa?" Malan zai kuma yin magana Ganaral ya ce" Son, dube ni, ka kwontar da hankalinka mana, na san kana kulace da yan uwan mahaifiyarka aman inaga wannan abin farin ciki ne ga kowa koda hakan na nufin an fasa daurin aurenka ai Allah zai baka wata, itama hakuri zata yi haka Allah ya nufa da rayuwarku ku dukanku" NAHIDT ta karkata kanta ta ce" Ba zaka gane bane Baba, ba zaka gane ba walahi, wayo Allahna Shuwwa tashi mu tafi kin ji? Tashi" "Ina zaku je? Kuma kun yi mana fushin ne? Kuma ba zaku sauraremu bane? Daga nan babu inda zaku nufa da ya fi garin Tanus" gogonsu ta fada da dan alamu na iya gaskiyarta ta fada kennan hakan ya saka Shuwwar kureta da ido tana kankance idannuwanta dake ruruwa da ruwan balaki tana niyar yin wata maganar dan ba wannan mata amsa daidai da abinda ta aikata mata CHIEF of army ya sake yin magana a Karro na biyu da alamu na yanke hukunci kamar yadda ya saba yana kallon malan da abokinsa da Aban su Hamza ya furta " My freind Bismillah " Yana gama fada ya yi gaba kadan hakan na nunin yana son yin magana da su a kebance Watau amintakar dake tsakanin CHIEF OF ARMY da tsohon GANARAL baban Hamza amintaka ce dadadiya mai karko, sun jima tare hakan ya sa du rike sirri irin na soja sun san sirrikan junna, zan iya cewa da ba dan nisa dake tsakaninsu ba da kulun sunna mane da junna ne, aman koda nisan nan bai hanna masu motsi kadan kwalawa junna kira dan su sanar da damuwar junna wa junnansu ba a ko wani irin lokaci, kai kira ko na tsakaninsu da matayensu ne sukan sanarwa junnansu, zan iya cewa CHIEF OF ARMY tunda ya rasa amininsa sai ya samu yake amintakar da tsohon ganaral, duda bambancin shekarun dake tsakaninsu aman kuma sun san junna sunna mutunta junna A nutse ya furta" A bayane yake maganar ahali ce ta kama, a yanzu inaga magana ce mai karfin gaske ta kama, Kai ka isa da su dukansu , kai ka isa da Hamza, kai kuma Malan ka isa da yan matan gidanka, so barin wannan lamari a haka inaga zai sake traumatiz kwonciyar hankalin yarinyar cen da kuma shi kansa Hamza, déception na soyaya baban abu ne mai ilar gaske da ba kowa ke iya shanyewa ba, nd furucin yayartan cen ya sakani a cikin halin tunani da ta ce kennan dan iyayensu sun rasu shekenan ba zasu auru ba?, What's t wrld ? Whts t prblm da har zasu rinha fuskantar haka? Ban zauna da su ba aman yannayin shigar yayar da ya saka ta ratso gabanmu haka duda a gigice take na fuskanci akoy lamari na rashin jin magana a cikin zamansu, but ba shine dalilin da zai sa a ringa sake turesu ba, ya dace ne a janyo su, a nuna masu soyaya, summa ai y'aya ne kau? , Idan ba damuwa inaga kar ku fasa daura masu aure a yau" Dukan furucinsa da yake yi sun matukar nutsu sunna kuma fahimta har zuwa furucinsa na karshe wanda ya saka kowanensu ya masa kallo irin nasa na rashin fahimta, harma amininsa ya dan kamo h💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 1️⃣7️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* Idan ana dara fidda uwa ake ina gwanin wata ga nawa, duk inda kaji wane ba banza ba, Shin kunsan banbancin zaƙin suger dana zuma kuwa? idan baku sani ba kuzo na banbance muku, shi sugar zaƙi ne cau dashi bashi da ɗanɗanon zuma domin kuwa ita zuma tana wanke ƙwaƙwalwa, misalin Zaƙin hannun Rubutun wannan fasihiyar marubuciyar taku, Duk wanda yasan labaranta ya karanta littattafanta ba sai na basa labari ba, domin kuwa bata rubutun shirme rubutu take mai cike da nutsuwa da kuma fasaha, ingantaccen labari ne mai cike da ƙalubalen rayuwa, tsantsar Soyayya yaudara cin amana munafurci, ƙulla ƙulla, gami da Izza, *ALKALAMIN KADARRATA* labarine mai cike da sarƙaƙiya gami da wahalar warwara, zaren labarin a duƙunƙune yake gashi da kaifin gaske kaifin yankan zaren munafuki yafi kaifin reza da almakashi muni, zarene na zana mai yankar mutuwa, shin kun fahimci zaurencen kuwa? Idan baku fahimta ba ku kasance da ni *SAJIDA NIGER* a cikin wannan sarƙaƙƙen labarin mai cike da ƘIYAYYA labari ne mai jan hankali gami da nishaɗantarwa kun san alƙalamina baya rubuta shirme, ku biyoni cikin wannan labarin domin jin ya ɗanɗanon yake. *Wannan labarin ba Free bane na kuɗi ne zaku samesa a cikin farashi mai sauƙi, Yar uwa karki sake a baki labari Hajia da abaki gara
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188