Chapter 90
Chapter 90
sauke ya sake kallon wajen diner ya ga wayam, yau babu komai, bayan kwana biyu yakan taba dukan abinda ya samu na tabawa, sannan ua dora shayinsa , sai dai yau matar nan ta yi aiki irin na mata bata yi girki ba Mikewa ya yi ya dauki kayansa ya juya ya shiga haurawa sama, ita Kuma sai ta samu kanta da raka shi da kallo har ya bacewa ganninta tana hangen hanyar da ya bi Wani gwauron ajiyar zuciya ta sauke a lokacin da NAHIDT ta ce" Ke Shuwwa" A dan firgice ta juyo tana kallonta Murya ciki ciki ta ce" Yaya kuka rabu? " SHUWWAR ta sake kallon hanyar da ya haye din sannan ta juyo wajen Nahidt tana sauke wata ajiyar zuciyar again ta ce" Cewa ya yi ki kula mana, shikenan ya tashi ya yi tafiyarsa, bayan na barshi da gidansa yana jirana a waje, ya shigo ban yi gyare gyaren komai ba, uwa uba ban yi girki ba, Nahidt anya ba dana min tarko zai yi ta yadda ina shiga sama zan ji kaina ba a jikin jikina ba?, Kin san fa sojoji dukan matansu suke yi, anya ba tarani yake yi ta yadda laifina zai kai na ya batar da ni shikenan kowama ya huta?, Zuwa yanzu na fara tsoron kyaliyarsa da kawar da kansa a kan neman fitinata" Nahidt ta shiga kwabe hijab din jikinta tana fadin" Yanzun dai tashi kike yi ki fada kicin, ni kuma bara na yi sallah na fito na shiga gyaran falon, Shuwwa an fada maki kowani namiji ne bai san darajar mace ba kuma bashi da ilimin adini ne? Dan kawai yana Soja baa hakan na nufin yadda yake da tsauri da tsagera da mararsa ji a waje zai kasance mai aikata haka wa iyalinsa, mau be kina auren namiji mai daraja, mai mutunci , wanda zai koya maki son kanki da kanki , mutunta kanki da kanki, uwa uba ya koya maki zama da namiji mai daraja , ya karyata hasashenki, ya birkita zuciyarki da dumin kaunar Soja!" Tunda take kalaman ita kuma kallonta take yi har ta dasa aya Ajiyar zuciya ta sauke tana dan girgiza kanta ta juya ta nufi hanyar kicin din tana tunanin me ya dace ta girka masu sasauka a gidan duba da sun yi dare? Mayafinta ta cire ta ajiye da jakarta mai dauke da wayarta sannan ta karasa wajen frij mai dauke da danyan nama da su kifi, da su naman talo talo Naman talo talon ta samu ta ciro da kyar ta nufi wajen ruwa ta dauki roba ta saka shi ta kunna masa ruwa sannan ta barshi ya saki da kankarar da ta dafke shi Wajen dankalin turawa ta koma ta debo mai yawa sannan ta kawo abin bare bayan shima ta ajiye da wata robar da zatana zubawa idan ta bare Harhada kayan jajage ta yi su tarugu, koren tatasai, da tafarnuwa ta jajaga su sosai sannan ta zuba su a cikin kwalba ta zuba masu Mutarde da mayonaise da garin magin tafi da gidanka da bakin poivre da fari da dan mai ta cakude su sosai sannan ta kawo su ta ajiye wajen kayan aikinta Naman nan ta cire a ruwan nan ta sake masa wani ruwan, ta samu ta wanke shi tass sannan ta zuba shi cikin abin tsanewa ta sake komawa wajen dankalin nan tana ferewa tana sakawa cikin ruwa da sauri da sauri Sai da ta kusan rabi sannan ta koma wajen naman nan , zuwa lokacin ya tsane ruwansa tassss, hakan ya sa ta shiga tsatsaga jikinsa duba da manyan yanka ne sosai har uku ta ciro, bata cicira shi kannanu ba sai dan tsatsaga jikinsa da ta yi sosai ta kawo wannan jajagen da ta yi ta shiga shafa masa lungu da sako sosai tana shafe shi da shi Su dukansu ta yiwa haka sannan ta dauka ta saka a frij wajen yin sanyi ba wajen yin kankara ba ta rufe ta koma wajen dankalin turawanta Ba ita ta waiga wajen naman nan ba sai da ta gama bare dankalin turawan nan tass sannan ta yanyanka shi dukanshi, zuwa lokacin ta dauki kusan minti talatin ta zuba dankakin turawan a cikin babar roba mai tiloli dan ya tsane ruwansa shima gaba daya sannan ta koma ta ciro naman nan Anfanin saka naman da ka shafawa jajagen nan a frij shine kayan zasu ratsa shi sosai ta yadda dandannonsa zai fi fitowa sannan zai fi gasuwa komai taurinsa domin hadin nan na saka namaa ya yi laushi ya yi gagawar gasuwa Abin gashinta ta ajiye ta dauko takardar da ake siyarwa ta gashin nama ko cake t yanka ta saka a cikin abin hashin sannan ta dauki mai ta shafa sosai ta dora yanka biyu ta koma wajen foor dinta da ya gama daukan zafi a 250 wutar sama da ta kasa ta bude shi ta saka naman ta rufe sannan ta rage karfin wutar zuwa 200 dan kar naman ya dauki hanyar konewa bai gasu da kyau ba sannan ta komawarta wajen dankalin nan ta kunna wuta ta dora kasko ta zuba isashen mai sannan ta juya wajen kayan tea dinsa ta shiga harhadowa dasauri da sauri dan ta dora shi gefe shima ya dafa kansa a kan lokaci Man nan na yin zafi ta yanka albasa karama ta jefa cikin man suyar, hakan na saka dankalin turawan bada wani kanshi mai dadi da dandano Zuba mai yawa ta yi tana tsaye a gabansa har ya fara ja ta juya shi ta yadda dayan barinma ya dauko jan sannan ta rage wutar ta kwashe shi cikin abin tsanewa, da gagawa kuwa sai ta kawo gishiri na cikin kwanko garin nan ta dan yayafa da zafinsa ta juya shi ta yadda gishirin zai gamu a jikinsa gaba daya sannan ta zube sauran a man ta bar wanda ta kwashe din ya idasa tsane mansa bayan ta yafa kyale mai tiloli gudun wani abu ya fada kafin ta kawo abin zubawa Nan da nan ta gama aikinta, a awa biyu danma aikin hannu daya ne kuma sai da ta bari ya gasu sosai , zuwa lokacin har ya dawo daga sallar isha'i yana mamakin aikin da yayarta ke sha ba ji ba gani falon ya dauki kanshi an gyara ko'ina masha Allah ya haye sama yana dan dafe cikinsa domin har ga Allah shi baya wasa da cikinsa sam A hankali take tafia da kayan da ta jera tana adu'ar Allah kaita dinern lafia har ta fito suka hade da Nahidt A nutse ta ce" Wauh, Masha Allah......Shuwwa wadinnan plat din fa da kayan shayin?" SHUWWA ta ce" rufa min asiri na ajiye kafin na barar sai na kaiki ki gansu, kulun su ke sake sakani yin sabon girki da su walahi" Nahidt ta ajiye turaren wutar da take yawo da shi ta kama mata gaban tana fadin " ki rage kayan mana kar garin hawa ki zubar" SHUWWAR ta ce" Hawa ina kuma? " Nahidt ta dubeta a tsanake ta ce" saman mana, ko ba dakinsa zaki kai masa ba?" SHUWWAR ta girgiza kanta Nahidt ta yi Murmushi tana fadin" mu ai a nan zamu ci ko? Muna so muci cikin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188