Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 59

Chapter 59

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

na hagu da hularsa yana kallon saman screen din gannin mahaifiyarsa ke kiransa da sasafe haka bayan shi yake fara kiranta da safe wajen karfe tara haka ya gaisheta sai kuma da dare yakan kireta su dan taba hirar kurumci kafin su yi salama kowa ya kwonta Turaran da yake yiwa jikinsa wanka ya dane kansa bayan ya bale mabalin ya shiga bin sasan jikinsa da shi yana kallon wayar domin ba zai daga ba so yake ta katse sai ya bi kiran Abin mamaki tana katsewa wani kiran ya sake shigowa hakan ya saka shi dauko macajin da yake gyaran sajen fuskarsa ya juya wajen madubin dakin yana cazar gashin sajen da ya masa lufluf a fuskarsa ya gama ya ajiye sannan ya dauka ya katse kiran da kansa ya maida mata wani Tana dagawa a dan gagauce ta ce" Barka da safiya MUHAY, yaya ka tashi? Ina amarya? Yaya aka yi baka kireni jiya ka bani ita mun gaisa ba? Sannan me yasa baka yiwa matarka ta nan bayanin ka karra aure ba sannan ka yi mata rarashi irrin wanda ake yiwa kowace mace mai daraja Idan an mata kishiya? Hakama dazun mamanka ke ce min ita rabonta da kai a kadan an yi shekara biyu ko a waya ta kireka bakaa dagawa, wai MUHAY ba zaka iya fitowa a mutun ka fadn me yar uwata da ta fi kusanci da ni fiye da kowata halita a duniya, abokiyar tagwaitaka ta yi maka da raini mai tsanani ya shiga tsakaninku haka? Itama ta yi mamakin aurenka ta kuma ce a ce maka ka kawo mata matar itama ta gaisheta tunda uwa take a wajenka, kana jina kuwa???????" Ta fada tama dan sauke numfashi domin tunda ta farra maganar ko sau daya bata ajiye maganar ba sai da ta kai karshen nan kuma take tambayarsa idan har yana jinta kuwa? Ajiyar zuciya ya sauke kadan ya ce" Um " Wayar ta kalla ta sake maidawa a kunnenta tana kallon matarsa dake zaune kanta a kasa ta ci kuka har ta gode Allah fuskarta ta yi mata jajajir idannuwanta du sun jeme kuka ne take na jin wai MUHAY ne ya karra aure bayan ko ita da take matarsa uwar gida bata saj menene auren da shi ba yanzun har a ce ya sake wani auren? Idannuwanta ta kankance zata yi magana YARINYAR wajen CHIEF OF ARMY ta shiga da gudunta ta zube a gabanta jikinta na rawa hakama idannuwanta na cicikowa da kwallah ta ce" Mama, wai da gaske yayanmu ya yi wani auren a garin da ya tafi aiki? Mama sai ya cike matansa ba tare da ya aureni ba? Mama sonsa nake yi tsakanina da Allah me yasa gani a cikin gida sai dai ya ringa auren wasuna? Da me suka fini ne? Mama ya auri wata mace a garin da kowa ya san sun yi fitt a bin malamai? Ka bari danka ko mijinka ya dauki mace a garin sai dai ka yi hakuri da shi ka barawa duniya shi shine Papa ya yiwa yayanmu aure a cen? Mama ai mu da mu kuma ganninsa sai dai idan Allah ya yi, aman walahi mun shiga uku wayo Allahna" Matarsa dake kallonta da mamaki ta ce" Ke dama ki ce mijina kike so a nan ? Mijina?" Idannuwansa ya karra rintsewa a hankali ya ce" Mamanah?, Zan yi kiranki idan na isa office please hayaniyar ta min karfi da yawa" Mama kanta da ta yi mutuwar zaune tana kallon yan matan da suka mike kowace ke fadawa yar uwarta ba siga tamkar zasu tashi sama sai ta samu kanta da gyada kai ba tare da ta iya amsa shi ba ta katse da sauri tana mikewa tsaye A hankali ya soke wayar a cikin baban aljihun wandonsa na kusan gwuiwarsa ya rufe ya karasa ya ja abin kusan bed dinsa ya dauko bindigarsa yar karama yana ta hade naman gaban goshinsa domin har ga Allah ihun da sukai masa ya saka masa ciwon goshi, Matsanancin mamakin yaran yake ji a ransa, ya kuma yiwa kansa tanadin shiga garin ko dan ya hada kawunansu ya gwara ta yadda zai hadasa masu kumburin gabam goshi mai tarra ruwan nan da baya warkewa kwana kusa, ta haka zasu dan bambamce shi ba sa'an yinsu bane, itama da ya auran ne take tunanin ta isa wajen da zata saka a kireshi a masa fada kau? Shi kam da ta ga makoncinsa da yaya zai yi da yarinyar nan da raininta? Wai dan ya yi aure ya kireta ya bata hakuri! Hmmmmmmmmmmmmmmmmmmmmmmmmmmm Sai da ya gama dubawa ya dura bulet ya dage wajen dannawar ta yadda ba zata harba da kanta ba sannan ya soketa a bayan wandonsa ya ja rigarsa ya rufe Wani turaran ya karra fesawa ya ajiye ya dauki wayarsa ta cikin dakin dake kafe a jikin bango ya danna kira wajen ma'aikatansa dake kula da gidansa Ana dagawa bai tsaya ya ji komai ba a takaice ya ce" ka cenza komai na dakin nan, yau 3 days sun isheni!" Daga haka ya katse ya soke sannan ya juya a nutse ya fice a dakin Tunda ya farra saukowa yake dan sake baza jinsa dan sake tabatarwa kansa cewa kunnensa hayaniyar muryar mace yake ji ba na namiji ba har kamar taku ake ana kai kawo haka sannan a dawo a ci gaba da magana Tashin hankali, ko yace abin mamakin da ya gani ne ya saka shi farra tunnanin anya safiyar nan tashi ta yau ba da boom zai farra haduwa ba kuwa? To taratsu na raini da gigin wulanci ke ta kawo masa farmaki ba ji ba gani tamkar ana neman ransa da ihu A gabansu ta sake tsayawa da doguwar rigarta ta kanti mai lafewa a jiki mai shegen kyau domin baka ce mai ratsin blu wanda ya ciza sosai an yi shar shar da shi har kasa, sannan rigar tun daga sama har kasa ta bi jikinta ta yadda ta matukar bayanar da wace flower mai shegen kyau da kira mai fuzgarwa da Allah ya wadatata da su Hannayenta ta tafa ta sake nuna su tana fadin" Karti? Dankara dankaran karti goma sha bakwai a cikin gidana? A cikin falona wasu na shara wasu na guga? Innalilahi wa inna ilaihi raj'une to ku yan daudu ne ko me? Wannan ai wulakanci ne da wulakanta darajar mata!, To bari ku ji daga yau sai yau kar na kuma ganninku a wannan sashen, na maku iyaka dan a gaskiya sanadiyar kunna yawo a bakbalin falona ba zai hannani saukowa da gefto idan halin hakan ta kama ba, ko shi uban gidan naku ba tsoronsa nake ji ba ba kuma na tunanin zan ji tsoronsa a gidan duniya, ina fata kun fahimci bayanina?" Da yawansu sun dan dago da mamakin furucinta a kan ogansu ne idannuwansu suka sauka a kansa ya jinginar da bayansa ya harde hannayensa duka biyu yana kallon ikon Allah gannin idannuwansa ba a TV ba, ba a kannin labaru ba, gashi dai ra'ayne da ayne hakan ke faruwa, yarinyar nan dan neman fitina bata tunanin a cinye sai su cinyeta rumus su nemi abinci dan bata ishesu ba ne ta tsaya a gaban sojoji

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});