Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 119

Chapter 119

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,192 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ki fadawa rayuwarki cewa da aure ko babu tabas sai na zama Barewar Zakin nan, domin sai ya farauceni ba dare ba rana dan ya ci abinda yake lafiya a gareshi watau ni da nake namana wajenshi!, Ki karra sakawa cikin zuciyarki cewa zaki baya cin zaki bale tsohon nama ai ba na Uban dawa bane!, Ki fadawa kadararki, ko nace gangancinki cewa na siya da farashi mai tsada ba gudu ba ja da baya sai na deba kuma sai na amshi kaya a duk lokacin da hakan ta kama!, Kina iya sakawa a sakeni, aman walahi ki sani sai na haukata duniyar mafarkinki ta yadda zai dawo ya zamto mumunan farkawarki!, Domin ni zahiri ce , kuma na sha iskar duniya sosai ta yadda YAR BARIKI irinki ba zata gigitani ba!, Dama kin kadaice kanki kin sha shinkafar bera an turbune ki da wannan abin kunyar, a gaba ki gani a aikace cewar ya zabeni a kanki!"......... Da mugun mamaki Nahidht ke kallonsu , tunda ta tunkaro take jin maganar Shuwwa a kausashe ya saka ta shigo da sauri Abinda ta gani ya sakata zubawa Shuwwa ido tanai mata kallon ko ta haukace ne? Da sauri ta kalli matar da itama mamaki ya nemi halakata ta sake bin yarinyar da ta rainawa ajawali kallo kafin ta fita da sauri tana kai hannunta wajen zuciyarta dake dokawa da gudun balakin tsoron da ya fi na kashedin da MUHAY Ya yi mata karfi A zabure Nahidt ta juyota tana kallonta kafin ta saketa ta shiga fadin" Shikenan, shikenan, hankalinki ya kwonta, ke wannan fa itace abokiyar tagwaitakar mamansa, me ta maki da zafi da kika nuna mata kalar naki haukan ? Kin san da an sake ki an gama? Mun shiga uku yanzu Shuwwa sai da kika tsinke auren? Tabas Idan mama ta farka sai ta ci uwar ubanmu" Shuwwa ta kai zaune dabar tana jin wani irin ciwo a zuciyarta wanda bata san dalili ba rai bace ta ce" Walahi, walahi ko ya sake ni sai na bishi irin yadda karya zata bi shi, sai na zamto tamkar bindi a jikinsa, sai ya fuskanceni na gigita rayuwarsa, yadda wannan tsohuwar guzumar take sonsa ba zata taba samunsa ba, ke Nahidt Son Muhay take yi , so irin na soyaya!" Nahidht ta yi wani irin zabura tana sakin hijab dinta kasa Jikinta na dan rawa ta dauko Hijab din tana kallon Shuwwa ta girgiza kanta ta ce" Ke kin ji me kika ce?" Shuwwa ta yi wani murmushi mai ciwo tana gyada kanta Nahidht ta yi gagawar zuwa wajen salaya ta gyara shi da kyau tana fadin" walahi talahi duniya ta zo karshe, bara na yi sallah kar a tasheta da sallah a kaina, Innalilahi Allah ka sa na auri malan kafin a busa kaho, mun shiga uku Shuwwa na shiga uku wannan matar da tsinaniya ce? Ke gaske na kasa gaisheta ashe uwata ce a bariki Innalilahi wa inna ilaihi raj'une.....Shuwwa mun shiga uku...." Haka ta yi ta sambatu, ita kuma Shuwwa din gaba daya jikinta tamkar wace aka zarewa lakkah Ya kasance ne ta kurawa waje daya ido ta kasa fahimtar komai Bata taba jin tsana da kyamatar a rabi abinda take jin a yanzu kamar nata ne irin kar matar nan ta rabe shi domin ai d'an y'ar uwarta ne irin na yau ba Da wani takaici ta tashi ta fice ta nufi dakin da mahaifiyarta take ta zauna ta zuba mata ido tana kallonta A yanzu tsafta ingataciya na tare da iyayensu, sai ramar da dan ciwon da ake magani ba dare ba rana A haka ta tare har yar uwarta ta tardota suka zauna tare ba tare da sun yi tunanin makomarsu a kusa ba, ganni suke koda iyayensu na hali na rashin lafiya a yanzu da suke raye babu mai cin masu, ganni suke dukan wanda zai ki su shikenan ya ki su ai ga mamansu a kwonce ota zata so su! ( Uwa kennan, iyaye kennan, Allah ka gafartawa iyayenmu, ka sa su gama da duniya lafiya,, wa'inda suka rasu Allah ka jikansu, ka basu aljannah ya Allah) __________________________________________ Bayan sallar magariba "Ka ga, ai yaren sai ai masu uzuri ko? , Yaren sun cencenci uzuri sosai........, Abinda yake damunahhhhh, abinda na kasa hadiyewa shine zancen gaba dayansa, Meme shin dukkan abinda matanka ke yi mata kafin ka rabu da su gaskiya ne ko kuma ba gaskiya bane?, MUHAY da gaske kaine zaka ce wai saboda matarka nima sai ka bata min?, Ka ga ni fa na haifeka.....gaba daya sai nake kin yarda da maganar ban san ba tsananin sonka ke ya sa haka ko menene?, To aman idan ban yarda da maganar ba da me zan yarda? Kai ka ki zama ka yi maganar da ni..... Sam baka yarda da ni ba, kana boye min damuwarka sosai Muhay....., Shin me yake faruwa tsakaninka da mamanka???? Innalilahi wa inna ilaihi raj'une MUHYIDEEN zuciyata ciwo take yi, shin ka kai shekarun da dole zan yi hakuri da halayanka na rayu da kai a haka ne ko menene ?, Shin ya kai wajen da zan maka biyaya ne ba ka yi min ba?......" A sanyaye CHIEF OF ARMY dake kallonta cike da tausayawa , sannan ya kalli MUHYIDEEN dake duke kansa a kasa a gabanta yana sauraronta tana kuka , gaba daya ta rikice ta shiga a duhu, so take sai an fahimtar da ita ko menene, bayan bata san rashin sanninta ya fi sanninta kwonciyar hankali ba A sanyaye ya ce" Wife....." Kanta take girgizawa ta ki koda kallonsa A sanyayen ta ce" Dan Allah Abansa kar ka ce komai ka ji?, Na san so kake ka ce min na bar maganar ko? Kar na takura masa ko? Shi ga wanda ya isa ko?, Shikenan ya tashi ya tafi.....ba zan ji haushin matarsa ba domin yarinyar nan tunda na ganta na ji ina kaunarta a raina, na ji ta kwonta min a matsayin matar d'ana, harma na ji tarihinta na karra jin tausayinta da muradin talaf mata, gashinnan har yanzu bata dawo ba, ta yiwu ta tsorata da yannayina ne, bata san a cikin halin kaka naka yi nake ba, abubuwa sun shige min duhu kuma an ki a fitar da ni..........., Ai ni zan yi farin ciki ka so iyalinka fiye da kowa, sannan ka sawakewa yar mutane da baka kulawa ka barta ta tafiyarta ta samu daidai ita, aman ba zan takura maka ba idan ka ga dama ne Muhay......" Ta karashe tana cicibawa da niyar bara masu wajen, stlll kuma tana kukan Hankalinsa ya karra tashi, sosai hankalinsa ya tashi A rikice ya rike kafafuwanta yana sada kansa a jikin gwuiwoyinta muryarsa na fita da kyar dan furucin da zai yi bai san me zai haifar ba , ya dago idannuwansa da sukai jajajir daidai hawayenta sun sauka suka sauka a saman fuskarsa , da gagawa ya ringa girgiza Kansa ya ce" 😭😭😭😭😭😭😭 Oh rainarhhhhhhhh😌😌😌😌πŸ₯ΊπŸ₯ΊπŸ₯ΊπŸ₯ΊπŸ₯ΊπŸ₯ΊπŸ₯ΊπŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜ALK'ALAMIN KADARATAH Na *Sajida* Page 5️⃣0️⃣ Da gagawa ya ringa girgiza kansa ya ce" Mahmahnah......." Mama ta sake jin wani takaici na sake tukota dan hakaa ta janye kafarta fahimtar da ta yi baa fada mata ba zai yi ta zagaye shi da sauri ta nemi barin dakin

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});