Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 5

Chapter 5

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,192 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* Idan ana dara fidda uwa ake ina gwanin wata ga nawa, duk inda kaji wane ba banza ba, Shin kunsan banbancin zaƙin suger dana zuma kuwa? idan baku sani ba kuzo na banbance muku, shi sugar zaƙi ne cau dashi bashi da ɗanɗanon zuma domin kuwa ita zuma tana wanke ƙwaƙwalwa, misalin Zaƙin hannun Rubutun wannan fasihiyar marubuciyar taku, Duk wanda yasan labaranta ya karanta littattafanta ba sai na basa labari ba, domin kuwa bata rubutun shirme rubutu take mai cike da nutsuwa da kuma fasaha, ingantaccen labari ne mai cike da ƙalubalen rayuwa, tsantsar Soyayya yaudara cin amana munafurci, ƙulla ƙulla, gami da Izza, *ALKALAMIN KADARRATA* labarine mai cike da sarƙaƙiya gami da wahalar warwara, zaren labarin a duƙunƙune yake gashi da kaifin gaske kaifin yankan zaren munafuki yafi kaifin reza da almakashi muni, zarene na zana mai yankar mutuwa, shin kun fahimci zaurencen kuwa? Idan baku fahimta ba ku kasance da ni *SAJIDA NIGER* a cikin wannan sarƙaƙƙen labarin mai cike da ƘIYAYYA labari ne mai jan hankali gami da nishaɗantarwa kun san alƙalamina baya rubuta shirme, ku biyoni cikin wannan labarin domin jin ya ɗanɗanon yake. *Wannan labarin ba Free bane na kuɗi ne zaku samesa a cikin farashi mai sauƙi, Yar uwa karki sake a baki labari Hajia da abaki gara ki bayar karki manta da marubuciyar BAƘA CE, MAGE MAI KWANCIYAR ƊAUKAR RAI, KUTKALE, WATA KOKOWAR nasan kun san waɗannan littattafan da daɗin su, ku hanzarta biya ko da kuɗinka sai da rabon ka.* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰🥰 Da kakarfar Muryar nan tasa bai basu daman sauke hannayensu ba ya ce" HOW ARE YOU FELLINGS TODAY?! (Yaya kuke ji yau?)" Gaba daya suka dauki amsa da fadin" Fine Sire " Kafafuwansa ya wara da karfi ya doka ta dama a kasa hadi da mikar da hannunsa ya doki dayan da shi da wani gigitacen karfin kuwa ya furta" Me kuka ce?" Ai yanzun da suka amsa gaba daya anguwar sai da ta dauka tamkar sun yi anfani da amsa kuwa wajen maimaita masa lafia suke, hakan ya saka shi firfito da idannuwansa da suke da girma da wani ihun ya ce" Kuna lafiar kuke amsa min magana tamkar Mata?, Na ce Maza ne A gabana ko Mata ?" Wannan karron sai da suka doka kafafuwansu daidaiya a kasa kafin suke sake daukan magana da karfin gaske wajen fadin" Maza ne Sire, We Are Fine!" Bakin gilas dinsa ya Maida ya sake wara tsayuwarsa a yadda yake wanda kana gani ka san takadarin mutun ne marar tsoro, saima kalar askin dake saman kansa ire iren askin da sojoji ke dorawa saman kansu muryarsa a hadenta ya ce""It's your tung that will kill u , had it been that u are sick i could be linient to u, but since you are all well, Will neet at the battle field! ( ya yi daidai, Bakinku ne zai yanka wuyanku! Domin da ace baku da lafia ne zan sasauta maku, Tunda lafiyarku kalau zamu fuskanci junna a filin aiki!) " Juyawa ya yi a take ya shiga taku mai hade da gudu gudu yana kai kawo ya ce" KUN san da zuwan shugaban kasa a gobe dan taron da za'a gabatar a kasar nan, kuma kun san kasar da muka sauka ko ta su waye?, Kun san ko su waye yan kasar a cikin kasata, sun yi fice a faranta min ta hanyar aikata abincina abin nishadina abinda idan ba shi raina ke jagule domin ina son mai aikata shi ko dan na damki wuyansa na jagalgala rayuwarsaa na koya masa ladabi da biyaya na ware masa aya a cikin tsakuwa na gwada masa waye BABANSA!, INA SO daga yanzu Lungu lungu, sako sako na garin nan zaku bi ku kwamushe min tsagera, idan na ce tsagera ina nufin kama daga yan shaye shaye, masu tafia wando a sasabce, masu nikaf din karya, Ku gane da yan bariki idan sun yarda sun fito dan nuna su sune, da budurwar da zata maku tsagalta a cikin aikinku, ku kama min su ku rufe min har sai Mai kasarsu ya bar garinsu kafin ku fitar min da su, bana son na sake maimaici ko na kama wani mai hular da zan koyawa aikinsa a nan, am i clair?" Da karfin ihu wajen ya amsa da "Yes Sire" Dakatawa ya yi ya juyo wajen manyan sojojin da suke biye da shi kowa da takardar Budget dinsa ya ringa amsa yana saka hannu har aka zo kan Lieutenant Kamara Guje bayan ya sara masa ya ce" Sir kana nufin ko dan waye, ko yar waye?" Gilas din idannuwansa ya cire ya sauke jajayen idannuwansa a fuskar Kamara kafin ya kawo hannun ya daka a gefen hannun Kamara wanda har tsakiyar ransa ya ji dukan sai dai ba damar ya nuna domin wannan din ai dama ya samu kafin ya sasauta muryarsa ya ce" Kai bagwari ne ko? KAMARA ina nufin ko jinsin kare ya maku gardama ku rike shi bale mutun da ya san waye kai? Da na bada cigiyar kowa ya rike dansa a gida wanda ya bari ya fito nama ne mu kuma kuraye ne zamu ci!, Ka fito a shirye da niyar yin aikinka kuwa?" Da karfi ya sake sara masa yana amsa shi da Yes sir, hakan ya saka shi gyada kansa yana dan dukan gefen kafadarsa again ya furta" Repos ! " Sai kuma ya daga kansa bangaren mutanen dake bayan Manyansu, gaba dayansu har zuwa yanzun hannayensu a kafe yake wajen goshinsu haka kuma dubansu a gabansu yake, a shirye suke shiri mai sunnan shiri Da hannunsa ya matsa gaba kadan ta yadda kowa zai iya ganninsa da kyau ya ja ya tsaya tare da doka kafarsa daya a kasa lokaci daya kuma ya daga hannunsa gaban goshinsa kadan ya sara masu da karfi yana mai fara wak'ar sojoji wace kowani soja du girmansa, du takamarsa zaka ga yana da wakokinsu a kansa kuma yana iya yin wakar a kowani yannayi Ai kam muryoyi maza sai zuka bude , tun karfinsu sunna amshi sunna karra jin kwonjinsu na budewa ya sake budar bakinsa da karfi ya furta" Repos!" ya sauke hannun nasa ya juya ya bar wajen ba tare da ya kuma yiwa wani magana ko wani alamu ba ya karasa wajen tafkeken apash din da aka ajiye masa ya hau yana murda ky din ya warce shi da gudu ya nausa cikin garin dan yin patrui, watau kama tsagerun shima da kansa Ajiyar zuciya suka sauke a tatare sunna karasawa gaban yarensu

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});