Chapter 124
Chapter 124
a tsaye , hakan ya saka shi dubansa har jijiyoyin hannayensa na bali na abinda ke damunsa Rai bace ya ce"ba dai zaka fada min munafukin dake min zagon kasa a cikin gida ba ko? In sha Allah a yau sai na gane ko waye, kuma da hannuna zan harbe shi da bindigata domin barinsa a doron kasama hadari ne, yana iya daukan rai ba tare da jin kunya ko tsoron Allah ba! Yarinyar nan da ya hada baki da ita ya dauke wayarta da ta bari a dakinta, bai san cewa ya fada a rami ne da kansa ba, na saka cctv tun ranar da mukai maganar nan da kai, kuma a yanzu yanzu zan ga ko waye in sha Allah a yau ba zai kwana lafiya ba" Da ido yake kallonsa har ya dasa aya kafin ya ce" Aman Dad, yanzu ka gama cewa matarka bincike bashi da dadi, natacen bincike kan haifar da mumunan amsa mai firgitarwa, shin ba zaka yi hakuri har lokacin da na daukar ma mai aikatar ya cika ba?" A hankali Chief of army ya ce" Yaya zaka min kamawa da abinda yake damuna ne Son?" A hankali ya sauke ajiyar zuciya ya ce" Dad, a Yanzu zan iya cewa hankalina ya kwonta sosai, da Mama ta ji maganar nan hankakina ya kwonta father, dana shi ya fi damuna fiye da komai fa, tunda har ta ji, ta kuma dauki abun da sauki, sauran du mai sauki ne In sha Allah" A hankali ya ce" Kana nufin ta hakura da rigimar ne?" Dan murmushi ya yi dan sarai ya san rikicewar Aban nasa harda fushin mamansa ya karra rura shi, hakan ya sa ya ce" Harma ta kwonta barci Aba" Ajiyar zuciya ya sauke mai nauyi yana sada kansa hadi da girgiza kan nasa A sanyaye ya ce" Idan mai neman ranka ya fito daga cikin gidana, ban san in har zan iya yi masa hukunci bisa tsarin yadda hukuncinsa zai kama, ina tsoron ko wanene na fara halaka shi da hannuna Son" Hannayensa ya dan rungume yana kallonsa ya ce" Shima zamu yi masa uzuri ne Abanah, domin ta yiwu nine na ja har ya yi min irin tsanar nan, koma babu abinda na yi masa dole zamu yi masa uzuri in sha Allah" Chief of army dai sauraronsa yake yi har ya gama sannan ya girgiza kansa ya ce" Yaya matsayin auren yarinyar nan dake kanka? Wannan karron nine ba zan iya yarda ka zauna da macen dake iya yarda ta hada kai da wani dan a kasheka ba, bata da huja koda kuwa yankan namanta kake yi kulun!" MUHAY ya ce" Dad, na saketa a ranar da na sake bata dama dan na ga ko zata iya jurewa ta ki sake waiwayarsu? Sai dai da kanta ta waiwayesu harma ta amshi maganin ta zuba min a abinci, sani ne basu yi ba gaba dayansu, a tunaninsu motsina suka sani idan na fito waje, basu san cewa ni wanda suke tare da shi ne a tafin hannuna Dad............basu fa da hanyar kubuta bayin Allahn nan, baban abinda ya batan rai har na nufo gida dakin yarinyar cen suka saka camera, kennan har mutuncin iyalina zasu fara shiga? Wannan shine na kasa jurewa Father......... i can't!" CHIEF OF ARMY ya tsatsareshi da ido sosai yana kallonsa, kafin ya sauke dan murmushi yana dafa gefen kafadarsa ya ce" Alhmdulilah " Daga haka ya yi gaba ya barshi yana tunanin dariyar kuwa ko ta mecece dad dinsa ya yi? Tun daga wannan rana abubuwa suka cenza sosai a cikin gidan Chief of army A bayane tsoron masu harin rayuwarsa ke sake bayana daga bakin ranar da suka yarda cewar ya fa san da zamansu, uwa uba hakan ya hadasa rashin yarda mai tsanani a tsakaninsu da makusantansu da suka san da shirinsu a kansa, wannan dalili ya sa da zarar an san ya shigo cikin gidan kowa yake kama kansa, tamkar kowa ne ke labewa, uwa uba matarsa da kanta ta tatara yanata yanata ta bar gidan da kafafuwanta, wadda sai da ta jima gidan yayar mahaifinta kusan kwana biyu sannan iyayenta suka san abinda ake ciki harma suka nemi da sannin dalili? A nan ne Chief of army ya mike da kansa ya same su ya kuma yi masu bayanin da ya girgiza tunaninsu, sunne iyaye na farko da ya rabu da yarsu harma suka san dalilin rabuwar Tabas sun yi takaici da mamaki n yarinyar da suka haifa suka ba tarbiya, ta kuma fara fuskantar izni a wajensu domin su suka haifeta , ko me ta aikata dole sunne dolenta, Allahma ya sa alkalamin KADARArTA bai karasa goga nata bakin penti ba, da ta kashe mutun kamar wannan da ina zasu shiga suma da suke iyayenta a kasar nan bale ita? A haka dinma sun godewa Allah, adu'arsu bata fadi kasa ba, jarabawarta ta zo da sauki, Allah ya bata wani mijin malamuncinta......... A bangaren Mama da y'ayanta zama suke yi na zumunci, zama na sannin ciwon dan uwa, zama na kula da rayuwar dan uwa A kwana takwas din nan da suka shige bayan kwonciya asibitin iyayensu likita ya nemi da su rage zaman asibitin, danma sunne sun kasance a tare da wanda ya isa a wajen, ama duda ya haka ya nuna masu su bashi dama ya yi aikinsa yadda ya dace, wannan dalilin ya saka Oga kwata kwatan ya dauki decision din bama zasu kuma zuwa kai tsayen nan ba su yi ta zama kamar ba gobe, ya yanke hukuncin gabanan tafiya ta kwana bibiyu ce sannan idan an yita za'a shiga ne a ga jikinsu a koma gida Sosai hakan bai masu dadi ba, harma sun nuna da bukatuwar a dawo da iyayen nasu a kusa da su mana? Sai dai shirun da ya bi a kan maganarsu ya fahimtar da su cewar bai wani yarda ba, a dole suka kama kansu suka yi biyaya wa maganar Mama, tunda abin nan ya faru bata kuma daga waya ta yi kiran Useina ba, domin ko a da itace ke kiranta, idan ka ga Useina ta yi kiranta to fa zata kawo mata korafin cewa MUHAY baya zuwa ya gaisheta, baya kiranta ne da sauransu, wani sa'in har sai ta yi dan murmushi a ranta tana ayana ko me yasa ita nata y'ayan itama basa zumunci da ita?, Sai dai ta kore tunanin ta fatatakeshi kan zumuncinsa da mamansa, ashe abin mai boyayan al'amari ne, to fa daga yanzun sai ta ajiye kiran nata ta kuma zuba mata ido har zuwa lokacin da zata waiwayeta da wata maganar , a nan zata bata amsa daidai da maganar da ta zo da ita ta hanyar fara kawo gyara a cikin lamuranta Ta wajen Shuwwa kuwa ba wai shafawa rayuwarsa lafiya ta yi ba kamar yadda yake so, watau rayuwa irin ta kamar wace ba komai tsakaninsun nan?, Aa aa, gaba daya dukan wani abunda zai saka ya daga ido ya kalleta ko me yake idan dai yana kusa shi take yi, wani sa'in da gangan zata zauna da irin zama na daf da din nan wanda zai saka ya dan dago ya daina dukan abinda yake yi ya bi cinyoyinta da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188