Chapter 23
Chapter 23
janyo mu? Wa yake son alkhairi da mu? Wa yake yi mana fada?, Kin san da Alkhairinmu ne shi, me yasa kike fada da shi ne bayan ba abinda yake yi maki?" Baki ta tabe tana fadin" Haka zaki ce ba Abinda yake yi min? Ke bakya gannin abinda yake yi min ne?" Murmushi SHUWWAR ta yi tana fadin" to ki yafe masa" NAHIDT ta sake turo baki tana sake kallon dakin da suka shige suka kule a cikin zuciyarta tana ayana' An dai ji kunya walahi!' Su dai a zaune suke a dakin nan dake fitar da dadadan kanshi, haka kuma nan da nan aka karama su da karamawa mai matukar daraja Kiraye kirayen sallar magariba ta fitar da Malan daga dakinsa ya wuce malalaci, matarsa dake dayan dakin na ciki kuwa tunda ya nuna mata mahinmancin baki ya umarceta kan ta fito ta kula da su ta labewarta a nan sai da ya fita ta fito tana mai sake bin NAHIDT da kallo domin du ita ta fi tsole mata ido sannan ta wuce bata ce da su ko ku ci kanku ba Ana gama sallar isha'i da yan mintuna dirar motoci ya tabatarwa mutanen gidan amaryar da Malan zai mika dakinta ce aka zo dauka, hakan ya sa gaba daya jikinsu ya sake yin sanyi A lokacin da Malan ya shigo ya saka su gaba ya shiga yiwa SHUWWAR nahisa sai ya kasance suma sun dukar da kawunansu sunna masu jin maganar har cikin bargonsu Sai da ya gama ne ya bada damar a shigo a tafi da ita, a nan ya sake kurawa NAHIDT ido yanai mata kallon da shi da kansa ya san ba kyau a adininsa, aman irin yadda take cijewa tanaa yiwa yar uwarta bankwana ta kasa tashi daga zaunen da take har aka fice da SHUWWAR Fauziya na kofa tana hawaye ita kuma ta kasa tashi daga ita sai shi ya saka shi yin dan Murmushi a sanyaye ya ce" Allah ya basu zaman lafia" Sai yanzu ta iya dagowa ta kale shi, hawayen cikin idannuwanta na gangarowa, ta saka hannunta da sauri tana sharewa Murmushi ya sakar mata yana furta" Tashi na maida ke gida " Mikewa ta yi ta kama hanya bata bi ta kan matarsa da ta shigo yanzu yanzu gidan dan fita ta yi a sace ta tafi ta aikata abinda take gannin shi zai gyarata, domin ita dai ba zata yarda da irin wannan cin kashin ba a rayuwar mijinta ! ________________________________ Satinsa uku da dawowa daga garin su SHUWWAR, dawowarsa har zuwa yanzu zama ne yake yi kadan aiki da yawa Abinda ya fara bashi ciwon kai shine karancin masu laifi a garin nan Gari ya riga ya zama capital inda kannanun barayi ne kawai suke bayane na bakin kasuwa, bayansu sai manyan yan hadama dake takatsantsan da takunsu, bayan shi burinsa ya samu waje mai dauke da masu laifi ta yadda zai baza kwonjinsa da horon da ya samu a kasar waje ta dogon karatun da ya yi har ya samu matsayin da yake kai a yanzu Haka kuma gefe daya mamansa ta jajirce ta murje kan sai ya sake yin wani auren, hakan ya sa ya bada damar samun wata dan ya aura domin shi da kansama a cikin halin rayuwa yake na rashin mace a gefensa A yau da ya zo gidan nasu ya tardo abinda ya saka shi yarda cewar a duniya idan ka zamto ana yawan ganninka a waje ana iya rainaka sosai, domin yarinyar Fatser yar gidan uwar gidansa ce ta dubi tsabar idannuwansa ta nuna shi take so a gaban mahaifiyarta da mahaifinta inda mahaifinta mamaki ya saka shi tsayar da murmushin da yake yi mata yana kallon mamanta da ta dauki magana tana murmushi tana fadin" Ai ni kam cewa na yi abu ya fi karfina ta samu abanku ta fada masa da kanta ya gani da idannuwansa, Sir ba dare ba rana yarinyar nan maganarta LIEUTENANT GANARAL ne, tun ina daukan abin da wasa har ya zo ya zama gaske a raina domin ta jajirce ta tsaya a kan ra'ayinta, shine dai na ce Yau tunda ya zo bara ta sanar da bukatarta na san ba zata rasa ba" Mamakin matar tasa ya saka shi kafeta da ido, Ikon Allah, aiki na son rai karara ya bayana a tare da matar tasa, kamar ba ita bace abokin kishinta, abokin ra nuna ana sonsa ana masa meye meye to fa MUHYIDEEN ne, nan har nunawa take zai iya cin gadonsa tana lamari irin na kar a fara yi masu haka din nan, kuma yau itace da fadin irin maganar nan? Bayan ko ga maciji basa yi da mahaifiyar yaron, kishi take yi da ita kiri kiri ? Fuska ya hade yana kallon y'ar tasa ya ce" Ashe baki da hankali? A nan waye sa'anki a tsakanin ni da Son din? Ashe idannuwanki sun bude haka ne da zaki kawo min raini irin wannan?, Ke yaushe na yi sake da tarbiyar y'ayana da har zaki zo ki dubi idannuwanmu da kafafuwanki a nan ki ce kina son Son?" Da mamaki hajia ta ce" Aman Elhaj menene damuwar a nan? Inace so halita ne?" " Dan Allah malama saurara min hakanan, irin haka ne kuke sakawa y'ayanku tunanin da zai halaka su ku dawo kunna nuna baku san lokacin ba, so? Na yaushe? Kin ga bana son aiki irin na son kai da shirme, idan shi yace yana so fine, idan ita ce zata bilo min da wani hauka ba zan dauka ba, ban haifi yar da ta isa da kanta ba, daga ke har ita ina iya baku mamaki a kan harkae SON!" Ya fada da karfin da ya saka MUHYIDEEN dake kallon TV kamar baya dakin dan rintse idannuwansa domin hayaniyar ta fi damunsa fiye da rainin yarinyar gaskiya A kausashe ya kuma korar yarinyar da tsawa yana rakata da kallo domin da matsanancin kuka ta fita a falon tana mai jin ciwo a zuciyarta, Me abansu yake nufi? Du wannan kwaliyar , da jiran lokacin nan da ta yi ana nufin a banza ko me? Ama wasa abansu yake, walahi wasa yake yi, bai san ta sha walahaula a kan maganar GANARAL ba? Yadda ta iya tunkararsa yau ai ya ci ace abanta ya shiga mamaki da tsoro a kan neman katangeta da shi! Mahaifinta a kausashe ya dubi matarsa yana fadin" Haba hajia, da girmanki? Da komai? Na san so halita ne, aman idan baki katse hanzarinta ba me kike so ta zame maki ne? Kin ga yanzu maza basa son tsaurin idon nan, ko daya basa sha'awar irin haka fa, ku kiyaye dan Allah, kece baba a gidan nan bayana, ke ya dace ki ringa tsawatar da duk wani hayaniyar gidana ba ki rinka taya yarana neman fitinata ina zaman lafiyata ba" Ita kam da ya sani, da shiru ya yi da Neman fahimtar da ita yaren da bata ganewa, domin gaskiya ita abinda y'ayanta ke so ko bata so zata mara masu baya ne, ita kam tana yiwa bukatar yayanta biyaya, to idan bata yi ba me ake so ta yi? Bata bin bayan zaburar da yaro ba gaira babu sabar a hannawa yaro
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188