Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 95

Chapter 95

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,197 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

rike yayar matarsa ya aurar? To wai ita din zai zauna da ita din a matsayin iyalin nasa ko yayane? Zata kuma yin magana Shuwwa ta fito tana ta tare abayar da ta doro saman mayafin abayar da ta daura a jikinta domin ba zata iya maida kayan cen ba ta ce" Mama ba'a shigo mana da akwatunnanmu ba?" Mama ta waiga tana mikewa ta ce" Akwatunna? To ko a mota aka barsu bara na je na gani?" Da ido ya kalli Mama tana son mikewa a hankali ya ce" Ba'a zo da su ba" Ido Shuwwa ta kwalalo tana kallonsa ta ce" Na'am ?" Kallonsa ya maida kanta gannin yadda ta yi da idon da bakin da hannayen har ta saki abayar dake jikinta Kin bata amsa ya yi ya shiga kokarin mikewa hakan ya sa ta matso da dan sauri tana son yin magana aman sai ta ga ya zagayeta vai bata damar yin maganar ba ya shiga zagaye falon a nutse yana kallon bangon falon, sannan ya nufi dakin da aka sauke su ya dan kwankwasa ya yi salama Sai da Nahidt ta amsa ya tura ya shiga Bai kaleta ba ya ringa bin dakin da kallo, har bayi ko'ina sai da ya duba sannan ya fito ya dawo gaban Mama da itama ke tsayen sunna jiransa da tunanin me yake nema kuma? Tana gannin ya dawo ta dan gyara tsayuwarta tana cewa" Yalabai , ina nufin akwatunana fa da na aunty da muka kamo ka ce mu bari yarenka zasu dauko, sunne nake tambaya ko sunna cikin mota ne? Duba da komaina a ciki zan cenza na kwonta ne" Bakinsa ya tabe yana ajiye wayarsa a nan ya juya da niyar tafia bai bata amsa ba hakan ya sa Mama fadin" MUHAY " Cak ya tsaya yana lumshe idannuwansa ya juyo yana kallonsu ya ce" A ina kika sayi akwatunnan da suke dakinki?" Tambayar ta zo mata wata iri, hakan ya sa ta dan zuba masa ido kafin ta ce" Ba ni na siya ba, na aurena ne da aka ringa kawo mini" Da haushi da mamakinta yake kallonta kafin ya girgiza kansa ya ce" Sun haramta a gareki!" Daga haka ya fice a falon gaba daya, inda ta raka shi da kallo kafin ta karaso kusa da Mama hankali tashe da jin sun haramta a gareta, su wa din? Biyun ko duka? Tana zuwa ta shagwabe fuskarta kamar zata fashe da kuka tana fadin" Lah mama, kayan nawa duka yake nufi? Innalilahi Mama me zan saka to kayana mama, mama kayana" Mama da wani irin farin ciki ya boye a zuciyarta tana kallon SHUWWAR tamkar ta saka daria a mutunce ta ce" Mu je ki saka wata rigar yanzu, da ke da yar uwarki akoy rigunna dogwaye a nan na anfanina, idan ya so da safe in sha Allah da kaina zan fita da ku Super market ko ku je da yan uwanku, ko a kawo maku ku hada akwatunna idan seti nawa kike so, kar ki damu dama ai bai maki akwatunnan aurenki ba, zai yi su ne ya kuma rama maki naki da ya haramta maki" Sai a lokacin ta sauke ajiyar Zuciya, aman duda haka ta kasa gane a kan wani dalili zai ce ya bada kayanta? Ina ruwansa da kayanta? Kuma ta tabata wasu kayan har ta mutu ba zata iya maida irinsu ba, haba dai komai kudinsa ai ba zai iya yi mata siyayar maza biyar ba walahi!............(🥺☹️🥺) ___________________________________ "Itace ke tura maka da masu neman ranka son, Ouseina ce ke son kasheka? Idan har Ouseina ce na rantse da Allahn da ya halice ni zan mayar cewa ita din yar uwata ce gefe, na maida raunin yar uwarta gefe, na gurfanar da ita a gaban kotu, domin idan har ita ce ba zan yi sake na barta ba, dan kuwa idan aka kyaleta tabas ni da kaina ba zan samu hutun zuciyata ba da barin bata gari bata zumuncin Allah a gari!" CHIEF OF ARMY Ya fada a kausashe yana kallonsa a cikin masalacin da suke zaune bayan an gama sallar asubahi kowa ya watse ya kasance daga shi sai Muhay sunna zantawa dan har yanzu MUHAY bai rintsa ba sanadiyar kiran yar uwar mahaifiyar tasa da ya samu jin ya shigo gari ta sake jadada masa ko hudu zai aura tana kan bakanta ba gudu ba ja da baya, wannan ya sake daga masa hankali da tunanin yanzu da ya matso kusa da ita zata yi kokarin damun rayuwarsa ne Idannuwansa ya lumshe a hankali ya bude yana kallon FATHER, a nutse ya girgiza kansa yana kallon gefen dardumar da yake zaune Idannuwansa ya rintse ransa na kunna ya ce" Da acema wannan ta nema, watau raina ta nema, da zan iya cewa zan yi ta rufewa har mu koma ga ubangijinmu, Dad ba ita ke neman raina ba" Father da mamaki yana kallonsa ya ce" Ban fahimceka ba son, kana nufin ka san wanda ke neman ranka, kuma a laifin da ya sa baka zumuncin da abokiyar tagwaitakar mahaifiyarka har akoy wanda zai zarce neman kasheka? Subahannalah menene wannan? Kuma su waye masu son ranka? Dan Allah ka fada min yau ko zan samu nutsuwa ka fada min ko zan iya rintsawa, u see ni Abanka ne, Allah ya jikan mahaifinka koda yana raye nine da alhakin nan a kanka domin jine zan hukunta mai neman ranka yarona!" Fuskantar Father ya yi shima ya gyara zamansa a hankali ya ce " Wani lokacin, shirun ya fi maganar alkhairi, wani lokacin bawa kan rasa ina zai duba ya samu fasarar wani lamarin?, Dama ace abokin hamayar kujerar da nake sama ke nemana da fitina, da na nemi mu yi fito na fito da shi, dama ace wanda na aikatawa wani laifi ke son neman fansa a kaina Father, tabas da na kwatanta bashi dama mun gwabza ta yadda mai iya fida kansa zai fida kansa........sai dai......." Ya karashe yana mai dantse lebensa da yin gum yana dan girgiza kansa Father da gabansa ke faduwa ya ce" sai dai me?" MUHAY ya dube shi ido cikin ido ya ce" Sai dai ni dan halak ne, kuma ina bashi dama ko zai fahimta ya gyara, aman ina tsoron na kasa hakuri....Father ina tsoron kokarin cin zarafin iyalina da ake son yi karfi da yaji ya sa na gagara hakura na shiga inda yake na daukoshi a hannuna na maka shi da kasa ta yadda bakinsa ba zai kuma yin wani furuci ba bale har ya kai raini wa ahalina!" Sosai ya hau a furucinsa kuma kana iya gane abin daga zuciyarsa yake fitowa kuma yana masa ciwo sosai Hakan ya sa Father ya girgiza kansa a sanyaye ya ce" sai na ji na tsorata Muhay, ka san me ya tsoratani? Yadda ka kasa furtan sunnan waye ke neman hakan, hakan na sakani tunanin kowa, ina kamo kowa ina masa kallon nan, na kasa tsayar da tunanina waje daya, sannan ita yar uwar mahaifiyarka menene laifinta a gabar dake tsakaninta da kai? Ka kuwa san girma da darajar zumunci? Allah ya la'anci mai yanke zumunci MUHYIDEEN" Idannuwansa da sukai ja ya rintse har gaban goshinsa na harbawa da zafi da zafi

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});