Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 74

Chapter 74

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,191 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Idannuwansa ya cire da sauri daga kanta ya juya ya shiga haurawa da uku uku yana wani irin saurin da ya sakata bin bayansa da kallo Ajiyar Zuciya ce ta kwace mata a hankali ta ajiye ta sha ruwa ta rufe ta juya ta nufi dakin yayarta jikinta tamkar an zare mata lakah Dakin ta kama ta murda ta shige, tana shiga ta hangota saman salaya tana jan carbi, saman makeken bed dinta kuwa wayarta sai harke take da alama kiranta ake yi Wajen wayar ta nufa tana karra karewa dakin kallo da mamakin tsaruwarsa da dankareren bed din dake cikinsa Wayar ta dauko tana dubawa Gannin Aban shuwwa ya sakata dan yin tsam kafin ta daga ta koma saman kujerar dake kusa da Nahidt din ta amsa salamarsa a nutse ta furta" Abana barka da dare" Da sauri NAHIDT ta ringa idasa jan carbinta ta daga hannu bata yo roko ba ta ce" Allaah ka gyara komai Alalh fatiha" ta taso da sauri ta zauna kusa da Shuwwar tana kallon wayar A nutse ya ce" Y'ar gidan Aba ,ina yayar taki take ne?" Nahidt ta mata nunin cewa ta ce bata nan Shuwwar ta tabe baki ta ce" Abana ta ce na ce bata nan" Nahidt ta zarro ido tana kallonta, shi kuma ya yi dan murmushi yana fadin" Yanzu Nahi abinda kika yi hankali ne ko aikin da ba na hankali bane tarewa a gidan kanwarki?" Nahidt ta tabe baki a sanyaye ta ce" Ai dama na san haka zaka ce, shi yasa da na zo na tambayi mijin wai idan na kwana a nan za'a ce na yi aikin hauka ne?, Sai yace min wannan shirmen hausawa ne harma ya bani takardar da ko dare na yi ni yar gida ce ba bakuwa ba, Alhmdulilah da kanwata a gari ba zan ringa rabe rabe ba, ko ka ake na je gidan Malan mai matar so?" Malan ya yi shiru a hankali ya ce" Amshi wayar " Wayar ta kalla ta kalli Shuwwar, ta amsa ta mike hakan ya sa Shuwwar dirowa tana zuwa ta karra kunnenta tana sauraro A hankali ya ce" Kin amsa?" Ta tabe baki ta ce" eh na amsa" "NAHIDT, tsakani da Allah da annabi yanzun menene a cikin nan na bacin ran da zai saka ki yi tafiyarki mu yi ta nema? Yayanki gayanan bai koma gidansa ba shi da matarsa har yanzun so suke su ji daga gareki domin ya je barikin an hannashi shiga ai basu sanshi ba, Nahidt menene a ciki dan Furera ta amshi wayata? Kema kin san ba zan kyaleta ba bayan magangannun da ta fada ai ba kyau " Nahidt ta yatsina bakinta ta ce" Ka ga dai kawai idan dan ka ce wannan ne ka kashe, meye zaka ce mata da ya wuce ka lalasheta an kira mata miji tsakiyar dare ko? Wai nice karuwa? Malan na taba nuna maka hali ne fisabililahi ?" Kallonsa ya kai kan Hamza dake zaune yana sauraro, tsam ya mike ya fice a dakin hakan ya saka Hamza yin murmushi yana girgiza kansa kasa kasa ya furta" Allah na gode maka, Allah ka yafewa marainiyarka" Malan na fita ya ce" Ke, idan kina magana ki daina irin wannan da ni na fada maki, kuma da kika ce haka ni da na san lafiyarki kalau ai ba zan daga ba, ai ba adalci bane da ace y'ata ce ta kireni tsakiyar dare sai na daga kaina tsaye ,aman ke kin san mata da shirme da hade hade ko? Ta ga damar ta yi mana wata fasarar daban ko? NAHIDT to yaya kike so na yi akoy fa haki a ciki wanda Allah ke iya kamani da shi a bayane ke kin sani ko?" Nahidt ta ce" kar ka damu , ka yi hakuri ni bama zan kuma kiranka ba" Malan ya yi dan tsai a hankali ya ce" Ni ai zan kireki kulun kulun " NAHIDT ta ce" Bana so Muhamad, bana so dan Allah" Malan ya ce" Nahidt ni ina so, kuma babu yadda na iya sai na yi, dan Allah Nahidt na tambayeki mana? Nahidt ta gyada kanta bata ce komai ba domin jikinta gaba daya ya mutu murus ne sai Shuwwar ce ta ce" Um" Ya ce" Dan Allah da kika fito daga gidan yayan ina kika je? Daga cen kika je ina?" Nahidt ta bude idannuwanta ta sauke a kan fuskar Shuwwar da itama ita take kallo, a sanyaye ta ce" Daga cen gidan Shuwwa na zo Muhammad" Ajiyar zuciyar da harta Shuwwar sai da ta ji ce ya sauke a sanyaye ya furta" Allah ya miki albarka, ya karra kiyayeki da ke da kuluhin musulmi" Kasa amsawa ta yi, domin ta gane samun relief dinsa na jin bata je yawon banza bane, gaba daya sai ta ji gwuiwoyinta sun mata nauyi, hakan ya sa ta lumshe idannuwanta tana sauraronsa a hankali ya ce" Ki dawo kusa da ni " SHUWWAR ta zarro Idannuwanta tana kallon yayar tata, sannan ta maida dubanta wajen wayar da sauri ta saka hannunta ta katse kiran kafin ta fasa ihun da ya zo mata tana kallin Nahidt ta ce" Tun yaushe, tun yaushe aka fara irin haka da ubana ake son munafurtata, a fasara min tun yaushe ?" Nahidt ta lumshe idannuwanta hawayen dake ciki suka samu damar zuba a hankali ta rungume jikin Shuwwa muryarta na rawa ta ce" Shuwwa?" Shuwwar ta lumshe nata idannuwan itama tana sauraronta Nahidt ta ce" Shuwwa babu abinda kike tunani, babu ko daya shuwa, wulakanci ne irin na Abanki shuwa, so yake ya idasa kasara min dukan wani kuzarina Shuwwa bayan ya san shi bai nuna haka ba, hasalima ba zaya iya ba, shuwwa na shiga uku na cuci rayuwata....." Ta fashe da kukan da ya saka shuwwa lumshe idannuwanta tana dan taping din bayanta a hankali ta jata kusan gado ta zaunar da ita Kasa ta Duka saman kafafuwanta ta dora kanta a saman cinyarta tana lumshe idannuwanta ta ce" Astagfrullah wa atubu ilaik, Astgfrullah wa atubu alaiki"........... Nahidt ta lumshe idannuwanta tana dora hannunta saman na Shuwwar din bata iya cea komai ba A hankaki Shuwwar ta ce" Kin yi laifi, Domin ba zan ce maki mema kika yi ba bayan kin aikata laifi mai muni a wajen ubangijinki, sasaucina daya ne kina son gyarawa, kuma Allah kuwa gafurun rahim ne ai , Nahidt ki so shi idan kina son Abana, ki so abinki Nahidt, Abana mutun ne mai daraja, mau mutunci Nahidt ke kin san uban marayu ne, a kalaman Abana na gane yana cikin halin muradinki yana shayin furta maki, Nahidt ki karra matse masa lamba har ya fada da kansa sannan ya wahalta kafin ya samu....." "Shuwwa matansa?, Anguwarsa?, Mutanen dake zagaye da shi? " Nahidt ta fada muryarta na rawa rawa Shuwwa ta ce" Mu hada su da Allah, wanda yai mana gori shi da Allah, wanda ya zagemu dan kadararmu shi da Allah, wanda kuma ya ce a fili zai yi fito na fito wannanma dan ka kare kanka ai ba laifi, bana tunanin Furera zata kayar maki da gaba, aunty kuwa dama inaga yanzun ta gane hanya Nahidt" Nahidt ta ringa sauke ajiyar zuciya tana kallon

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});