Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 148

Chapter 148

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

sannan a babu rawani , tuni ya sayi baban kampanin jarida ya kuma gana da mai kampanin a boye ya bashi sirrin maganar, daga goben in sha Allah zasu fara yadawa , dama komai dare a yau muka yi niyar fuskantarka da maganar ,sai gashi komai ya zo da sauki in sha Allah....... Zamu fara gannin yaya al'umar kasarka sunna tune da sarkinsu da suka nada ba wanda ya nada kansa ba?, Zamu tsintsinto abubuwan da zasu gabatar na reaction sanann mu watsa a gidajen TV da redio, koma waye a karkashin wannan lamari zai fito fili.....Allah ya bamu sa'a" Da wannan suka ci gaba da tataunawa har daren ya yi sosai kafin ya shirya cikin dakakiyar shada fara, aka dora masa rawanin da ya saka Tinana fashewa da kuka tana kallonsa, Domin gaba daya ramar ta boye a cikin suturar da ya sha, danma ramar a yanzu gaskiya sai dai ace dan abinda ba za'a rasa ba, da kyar ya iya rarashinta yana binta da kallo akai masa hotunnan yadda ya kamata suka yi kyau sosai, sanann ya cire ya kafa hula nanma aka dauka harda wajen da ya yi murmushi mai kayatarwa duka aka dauka, ana gamawa MUHAY ya masu salama bayan ya furta kalamai kamar haka" Al'umar kasar ce zata sauke shi, sannan ta nadaka, koma wanene boye a bayan lamarin zai fito da kansa ne ko zaman kasar ta gagareshi kamar yadda ya fitar da kai, in sha Allah zai gane tadawar ALK'ALAMIN Kadarra baya goguwa, idan ta zanna ba tsumi ba dabara......" Hakan ne, a wannan rana SULTAN ya jima rike da matarsa a jikinsa bayan ya samu nutsuwar da rabonsa da irinta har ya manta, harma ya cirewa ransa cewa zai kuma moruwa ta wannan fannin, sai gashi a daren yau sun kule a daka sun kuma yiwa junna tambaya da amsa daidai gwargwado kafin su afka a duniya ta manya, ta yara, watau dai ta masoya.......zai iya cewa ko a haka aka tashi shi kam alhmdulilah😌 Bangaren Muhay kuwa sai da dare ya tsala har kusan karfe biyun dare ya dawo, a lokacin da ya shigo ya sameta ta jima da yin barci kamar jiya a saman cafet ta dukunkune jikinta a cikin hijab dinta Bayan ya gama kimtsa jikinsa ya dauko lalausan bargo ya dawo falon ya rufa mata kafin ya dora yar yatsarsa daya wajen kuncinta a hankali ya dan shafa sannan ya mike ya barta a kwonce ya shige ciki Washe gari da ta farka ta gama shiryawa bayan ta gama gyaran falon, jin shiru shoru ya saka kawai ta shige ciki dan gannin yana ina ne? Tana shiga ta samu baya nan, aman kuma kanshin turaren dakin ya gama game dakin gaba daya A hankali ta shiga kokarin gyaran dakin, a saman bed din ta ga takarda da rubutu a jiki Da farko kasa dauka ta yi, domin tsoron abinda rubutun ya kunsa ya kamata, sai dai gannin tana ta tsaye da kyar ta janyo hannunta na rawa rawa ta bude ta zauna tana dubawa Rubutu ne kamar haka *Ki rufe jikinki koda dakin Mamah zaki je, ta yiwu na yi kwana biyu ko uku....... EBTISEMMMMMMMM, ki kula da kanki* Shiru ta yi da takardar a hannunta tana tunanin kwana biyu ko uku? Ina ya je ne? Me hakan yake nufi ne? A hankali ta zauna saman bed din tana dauke gajeran wandon da ya cire na yau, sai ta samu kanta fa lumshe idannuwanta tana jin wani abu a kasan zuciyarta ga tarin tambayoyinta na damun kwakwaluwarta Sai dai rashin samun amsar ya sakata dunkule takardar ta yar a nan da bacin ran yaya zai dawo har ya yi tafia bai tasheta ya fada mata ba? ta fita ta yi bangaren iyayenta Tana zuwa bata samu mamanta ba, dan haka ta koma bangaren Maman MUHYIDEEN din, domin mahaifintama baya nan A nan dinma ta tarar ana ta shagulgulan da suka dan daure mata kai Da kulawa Mama ke amsa gaisuwarta sannan ta ci gaba da yiwa mutanen dake zaune bayanu, abinda ta tsinta Maman na fadi cewar aa bata so a yi gyara na fari kadai, su fa kula fa idan gadajen da aka zuba basu yiwa MUHAY ba sun sani sarai na zai yarda ba, gaba daya a yadda ta kula ana cikin shagulgula ne na gyaran gidan CHIEF OF ARMY, dan haka ta silale ta yi bangaren da take jiyo maganar su Nahidht Tana shiga Fauzy ta ce" Shuwwa, wai dan Allah da color golding da ash color wanne ya fi birge ki?" Shuwwa ta dan yi tsam ta ce" Ya danganta, idan kamar a sutura ne haka kawai nake son saka color ash color, wasu kalolin kayan jikin Ash color ai sun hadu ne, aman kamar idan harkar cikin gida ne na fi son Golding, domin kalar ta fi jan ra'ayin mutun sosai da sosai, ash color na saurin sakawa ka tsani kwaliyar waje, ko kuma fari, fari kuwa yana sakani gajiya sosai" Nahidt ta dago daga suyar kifin da take ta ce" Kan balaki, ni zaki saka na ji kunya? Gaskiya baki kyauta min ba Ibti, na dage nake cewa Ash color ta fi birgeki Fauzy ta ce min wai lalle idaj kuwa haka ne ta wannan fannin ban gama karantarki ba, ashe haka din ne" IBTISAM ta dan tabe bakinta ta duka tana fadin" Na dandana? Wollah yawuna sai tsinkewa yake yi, yadda kika shafa masa jajagen percil din nan na san dandanon sai an tsinke harshe, sai dai ni ba zan taya ku aiki ba gaskiya, ke Fauzy wai me ake yi a falo?" Nahidt ta yi murmushi ta ce" ki huta a gefe, domin Mama ta tafi da kanta yau kasuwar turaruka zata hado maki aikinki, na tabata sai kin yi juwa dan gajiya in sha Allahu, kuma gyaran gidanku ne ake yi, ni baban takaicina da ba zan yi casu ba, aman ba komai ai in sha Allahu idan bikina ya tashi da Malan dole ne mu kwaso shokiiii" Fauzy ta dantse lebenta tana kyakyata dariya tana hanna kanta fada mata cewar a yau fa daurin aurenta bai fi saura kwana shida ba, itama Hamza ne ya fada mata ya kuma ce kar ta fada mata domin su Mama basu sanar mata ba tukunnan A wannan ranar aka fara gyaran gidan SHUWWA, aman sai a washe gari aka gama shi domin gyra ne aka yi na mamaki , kaya ne aka zuba na yar gata A ranar kwanan na uku biyun suka tashi da daurin kunshin da ta kwana da shi, a ranar ne kuma akai mata Alawa, aka kuma sake yi mata gyaran gashi, sannan ta wuni tana fama da shaye shayen abubuwan da iyayen ke bata, ga kuma yawan hawa saman turaren wuta da sauransu har sai da ta ji ta gaji sosai, aman kuma bata isa ta kusa ba Zuwa yamma kunshin kafarta da na hannunta ya hudo sosai ya yi maroon sai dauakn ido yake , ya yi kyau sosai kamar ka dauke ka maido shi hannunka, ita da kanta a lokacin sai ya zamto takan yawan jin sha'awar kallon kunshin Dare na yi kusan karfe takwas Maman Muhay da Mama sukai kiransu gaba dayansu watau

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});