Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 77

Chapter 77

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,229 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

wani lokacin, har sai ya goronta mata sai kuma kunya ta sakata fara biyayoniya da shi Kai ta sada tana murza hannayenta , har kunnenta suka ji mata yana fadin " Ga mamanka nan Son" Duda ta kula kamar jikinsa ya yi sanyi a kan kafin ya shige ciki da eayar, sai bata saka komai a ranta ba ta ajiye hakan a matsayin yannayi na dan Adam ta amshi wayar ta dan koma falon a nutse ta shiga amsa gaisuwarsa kafin ta dan saurara tana jin muryoyin su NAHIDT ta ce" Baki ba kuka yi?" Sai a lokacin ya sake juyawa ya ga gardama cw ta kacame Hamza ya ce sai dai Nahidht ta bi shi ita kuma tana kokarin son nuna masa ita bata jin dadin yannayin shirunsu Dann ajiyar zuciya ta sauke a rarabe ya ce" Eh inaga wai ko yayanta ne yake neman yayarta" Gaba daya mama bata fahimci inda yarensa ya nufa ba, amayb ta san ita din da ya fada yana nufin matarsa hakan ya sa ta ce" Bani ita mana mu gaisa?" Dan tsai ya sake yi yana dubansu gaba dayansu ya ce" Ku gaisa kuma?" Mama ta dake tana amsawa da eh Dan shiru ne ya sake biyo baya kamar wanda yake karantar sunnayensu a jikinsu gaba dayansu daidai lokacin da NAHIDT ta ce ita sai dai idan gidanta zai kaita, SHUWWA ta dubeta a tsanake tana fadin" Walahi ba zaki koma gidan nan ke kadai ki rayu ba, da muna tare da kema yaya muka kare da mutanen anguwar nan bale ke kadai? Wai ba zaki saurara bayanina na dazu ba? Yaya ka ga kawai ka barmin ita a nan ni na riketa idan ya salameni sai mu koma gidanka tare ka ga ita fa ba zata iya zaman gidan naka ba wai bakwa surutu , ka san dama Fauziya fa ba cika surutu ta yi ba, ta fi gane murmushi , dama idan ina nan ne muke wuni muna yi , plz ka fahimta" Mama dake sauraro ta yi tsitttt tana jin muryar yarinyar da yannayi na sanyi aman kamar a dan harzuke take, sannan tana kalkaltu a furucinta duda hausa take yi aman hakan zai saka ka gane cewar akoy wani yare mai kakaltu a harshenta ta ce" Muhay, balabiya ce?" MUHAY ya sake yin zuru yana sauraron mamansa da wata tambaya kuma har sai da ta sake maimaitawa kamar wace ke nuna sannin wannan gyadi gyadin nada mahinmanci a rayuwarta A hankali ya ce" Ban sani ba nima" Mama ta waigo Wajen CHIEF OF ARMY da ya afka a damuwa ta tunani tana fadin" Abansa wai ka ji wani bakon rashin kirki a wajen yaron nan? Fisabililahi wai bai san wani yare bace matarsa?" Muhay ya sauke ajiyar zuciya yana so ya ce da ita zai sake kira idan ya hau sama ya ji Abansa na bada takaitacen tarihin yarinyar cen, hakan ya saka shi dan yin gyaran murya da niyar yi masu salama ya sake ji ta maimaita kalmar ya ba Shuwwa waya hakan ya saka shi yin tsai kasa kasa sosai ya ce" Mama na fa fada maki bata da lafia fa" Mama ta ce" Subahannalah, Son zazabi ke damunta ne ko mene" A kasan zuciyarsa ya shiga maiamaita' Kai zazabi kuma? Mama me na maki ne da daren nan?' A bayane kuwa sai ya daka fuska ya karasa wajen da suke zaune wanda yana dawowa sukai tsittt kamar wasu munafukai da zancen da suke yi su dukansu bayan ya ji a kan fadan da suka afka dan sun kwatanta su basa so ta koma cen ita daya ne dan kar ta samu kanta wa aikata tuban muzuru Wayar kawai ya mika mata , ita kuma ta amsa tana kallonsa ta ce" Na kai maka daki ne?" Da mamaki ya juyo yana kallonta, ta kai masa me daki? Kamar wani wanda suke da wani mu'amala da junna? "Ke SHUWWA kira ne fa" Hamza ya fada yana nuna mataa alamun dake nuni da kira ne hakan ya sa ta duba da sauri bayan ta danna *FATHER* Din da ta gani ya sakata zaro ido da sauri ta dora wayar a kan cinyar Nahidht tana fadin" Babansa ne" NAHIDTma ta zarro ido tana dagawa ta karra mata a kunnenta tana mata nuni da ta yi magana tana taa zarro mata idannuwa dan ta yi maganar aman ta kasa gaba dayama sai ta gaza motsin kirki ga waya a kunnenta A nutse mama ta furta maganarta kamar Haka" ASALAMU ALAIKUM WARAHAMATULAH WA BARAKATUHU" Ido SHUWWA taa lumshe sanadiyar jin wataa lalausar murya na nema mata amincin ubangijinta A sanyaye ta budi bakinta ta ce"💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* ‍💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 3️⃣0️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 A sanyaye ta budi bakinta ta ce" Amen wa alaikumus salaam warahamatulah wa barakatuhu........" Sai kuma ta samu kanta da sake sada kanta a hankali taa furta" Barka da safiya " Kasa kasa Nahidt ta ce" Ke wuni ne" Muryarta ta shiga dan rawa ta samu kanta da fadin" Wuni, wuni ne, Barka da wuni" Mama ta ringa sakin murmushi a nutse ta ce" Barka da warhaka y'ata, fatan kina cikin koshin lafia, yaya bakunta?" SHUWWA ta samu kanta da jin nauyin matar da kuma son ta yi mata biyaya, ji take kamar muryar matar ne ke sakata yin biyaya koda bata shiryawa hakan ba A sanyaye tamkar ba ita ba ta budi bakinta muryarta kasa kasa sosai bayan zakinta ta karra mata biyaya wanda koda mutun ya ki fadin ne ba zai ce muryar nan bata saja masa jin wani iri har cikin zuciyarsa ba, da dan inda inda ta furta" Alhamdulilah" Daga tsayen da yake a kansu yana kallon gefe ya samu kansa da juyowa yana kallonta, ba dan wani abu ba sai dan ya gaskata kunnayensa da tunanin ko yayar tata ce ta amshi wayar ne ta yi magana a hankali irin na masu hankali? Domin shi dai tunfa ya santa da biyaya

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});