Chapter 3
Chapter 3
Fauziya ta fada a hankali ta ci gaba itama da wanke mata hannun a kasan zuciyarta tana ayana 'Allah ka kashe rigimar nan tata da wuri ya Allah domin idan ranta ya bace ashar kam sai dai idan babu shi a duniya ne' Itama yayarta faman goge mata take yi duda ta san abu ne mai wahala kunshin nan ya fita tasss duba da irin yadda suka bata lokaci da kayan aiki dan yinsa , su biyu ne sukai mata shi hadin kunshin da ake yiwa larabawa ne wanda suka koyo suka iya abinsu tun a cen, shine suke yiwa kansu bale wannan rana baba ta kanwar tasu sai sukai mata na gani na fada, gashi ta ce a wanke Cen kamar kamun hauka ta sake barkewa da kukan da sai da NAHIDT ta zabura tana kallonta 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 2️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* Idan ana dara fidda uwa ake ina gwanin wata ga nawa, duk inda kaji wane ba banza ba, Shin kunsan banbancin zaƙin suger dana zuma kuwa? idan baku sani ba kuzo na banbance muku, shi sugar zaƙi ne cau dashi bashi da ɗanɗanon zuma domin kuwa ita zuma tana wanke ƙwaƙwalwa, misalin Zaƙin hannun Rubutun wannan fasihiyar marubuciyar taku, Duk wanda yasan labaranta ya karanta littattafanta ba sai na basa labari ba, domin kuwa bata rubutun shirme rubutu take mai cike da nutsuwa da kuma fasaha, ingantaccen labari ne mai cike da ƙalubalen rayuwa, tsantsar Soyayya yaudara cin amana munafurci, ƙulla ƙulla, gami da Izza, *ALKALAMIN KADARRATA* labarine mai cike da sarƙaƙiya gami da wahalar warwara, zaren labarin a duƙunƙune yake gashi da kaifin gaske kaifin yankan zaren munafuki yafi kaifin reza da almakashi muni, zarene na zana mai yankar mutuwa, shin kun fahimci zaurencen kuwa? Idan baku fahimta ba ku kasance da ni *SAJIDA NIGER* a cikin wannan sarƙaƙƙen labarin mai cike da ƘIYAYYA labari ne mai jan hankali gami da nishaɗantarwa kun san alƙalamina baya rubuta shirme, ku biyoni cikin wannan labarin domin jin ya ɗanɗanon yake. *Wannan labarin ba Free bane na kuɗi ne zaku samesa a cikin farashi mai sauƙi, Yar uwa karki sake a baki labari Hajia da abaki gara ki bayar karki manta da marubuciyar BAƘA CE, MAGE MAI KWANCIYAR ƊAUKAR RAI, KUTKALE, WATA KOKOWAR nasan kun san waɗannan littattafan da daɗin su, ku hanzarta biya ko da kuɗinka sai da rabon ka.* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Lebenta ta cije tana ayana' Sai na wulakanta farin cikinka mai shinkafa, Kukan nan da ka sakata sai na saka ka shi da idannuwanka!' ta idasa ayannawar tana kallon SHUWWAR dake kukanta kashirban Da kyar suka iya rarrage duhun kunshin, sai dai hakan da sukai masa sai ya kasance kunshin ya fi da kyau, domin a yanzu ne kunshin ya sake daukan kalar fatarta ya wani irin haskawa A haka dai suka lalabata ta shige dakinta ta nufi bayi dan yin wanka sannan suka koma falo sunna maida numfashi hadi da tatare kayayyakin da suka yi anfani da su Sunna jiyo motsinta, har ta daina daga bisani kuma sai suka jiyo muryarta cen wajen minti talatin bayan shigarta ta saka karatu da karfinta wanda ya saka yayarta sauke ajiyar zuciya tana mikewa da wayarta ta nufi dakinta ta rufo itama ta nemi salayarta dan ta gabatar da sallar isha'i domin bata yi ba sakamakon rikicin da suka kwasa da kanwar tata Fauziya kadai aka bari a falon wace ta jima zaune tana sauraron zazakar muryar Shuwwar dake fitowa da kukan dake cikin zuciyarta har ta yi kasa kasa kafin take yin diffff alamun barci ya dauketa hakan ya saka ta sauke ajiyar zuciya ta mike ta je ta rurufo kofofin gidan ta dawo falon saman kujera ta kwonta dan ta san yau dai ba damar zuwa harkoki domin idan suka yarda suka fita yau zasu siyawa kansu balaki ne a wajen ita kanwar tasu _______________________________ Wayar da ya sake bugawa a karro na uku ya dan saurara dan yana saka ran ko yaya ne yanzun zai daga wayar domin yanzu karfe tara na safe kennan duda ya san waye shi , me ya je yi, wanda ya tabata a irin wannan lokacin da wahala matuka ya kula harkar waya Har ya fida rai da samun amsarsa sai ya ji an daga wayar sannan shiru ya biyo baya sai alamun shasheka dake dan tashi a cikin wayar wada ke nuni da alamun yana gudu ne ko kuma yana dakin Gyms ne A nutse ya yi salama da nasa kalar ikon shima sannan ya saurara Sai da ya yi yar gyaran murya kafin ya amsa salamar da murya mai shige da ta zaki, domin amon muryar ba laushi ba tausasawa a hade kuma take kamar yadda mai ita fuskarsa ke hade A nutse ya ce" Why zaka salami yarinyar nan ne? Me hakan yake nufi ne Lieutenant Ganaral?!" Chirp OF Army ya fada a kausashe yana kallon fuskar mahaifiyar Lieutenant Ganaral din dake zaune a fallonsa Sannin cewa ba zai ce komai ba ya sake fadin" Da kai nake fa?" Dan gyaran murya ya yi yana fadin" Siga ta cika min a tea" "Kennan dai da gaske ne dan ta kara maka siga daya a cikin tea dinka dan ta karra maka dandanon tea din ka salameta? Aure? Auren ne ka saki a haka?" Ya fada da dan karfi karfin da ya saka Kakarfan namijin nan rintse idonsa a hankali ya bude yana fadin" U see zan fara aiki ne, na karaso wajen Soldats" Dan Jim wanda yake cikin wayar ya yi kafin ya masa salama dan ya san koda ya ci gaba da maganar a yanzu ba wani gane komai zai yi ba Yana kashe wayar ya dubi mahaifiyar Lieutenant Ganaral din yana sauke ajiyar zuciya ya ce" Come on, calm down Madame, fushin ya isa hakanan mana, kema ai ta yi laifi yarinyar mana" Da mamaki ta ce" Ta yi laifi? Ta yi laifi fa ka ce ELHAJ ? Wani laifi ne da ya cencenci saki dan an zarta siga a cikin tea? Anya kana son yaronka ya ci gaba da zama da mace a duniya kuwa? Ni yanzun ya fara bani tsoro, gaba daya Muhyideen ya fara bani tsoro, kuma zan fada maka walahi walahi zan je dakinsa yanzu yanzu da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188