Chapter 92
Chapter 92
da hali har hannayenki, sannan itama ki gwada shafa mata kadan ba da yawa ba, da zarar kin bude ki saka a frij bata komai, idan kun shafa ku barta ta bushe sai ku wanke da ruwa kadai marar sanyi karara sannan marar dumi...........kyalin fata kike so? Zaki bani bayani yar uwa🥰🥰🥰🥰🥰🥰 Rai a hargitse Shuwwar ta ce" Koma menene ai sai a yi hakurin gannin safiya ko? Ni tsorona Allah tsorona kar cen zai kaini ya kashe ya birne ba tare da aj masa komai ba, kin ga tunda Allah ya hada hanyata da shi nake haye masa nake nemansa da fitina, ta yiwu na kaishi bango ne"......... Ta idasa da yannayi na son ta fashe da kuka , dukkan tsoron tafiyar na bayana a tatare da ita Nahidt da ta juya ta fara harhada yan kayayakinta ta juyo ta ce" ki yiwa Allah ki daina fadin haka, yo idan ya kasheni ban auri Malan ba ina zan saka raina, kin kuwa san yadda nake tunanin gani gashi a matsayin mata da miji? Ki rufan asiri na mutu maza su kaini ba mata ba" Kai Shuwwar ta girgiza tana tsaki tare da bala mata harara ta juya ta bara mata dakin ta nufi dakinta tana gunaguni Cikin jerin akwatunnanta ta janyo wata galeliya ta ajiye ta bude ta firfitar da kayan ciki sannan ta shiga bude sauran akwatunnan tana duduba kayan da take gannin su suka dace da zaman cen, watau rantsatsu yan kasa da kasa wa'inda zata iya zama a kusa da kishiya da su Haka kawai ta samu kanta da tunanin wai yanzu wajen da yake da wata matar zasu je su zauna? Sai kuma ta yatsina baki tana ayana 'dadin abin ba damuwata bace , Allah ya sa uku zan tarda matsalarku ce kai da su' Da gudu ta fada bayi ta yi wanka a gagauce, ta dauko brosh da su sabulu da maclean ta hado da tawul, da su abin busar da gashinta, kai su kayan kwaliyarta, su turarenta, ita dai abubuwan da ta tsaya yi sun dauketa lokaci mai yawan gaske domin sai da ta kusan awa biyu a ciki hakan ya sa dare ya karra yi, harma tana tunanin tabas an fasa tafiyar domin sun yi dare ai Wando dogo ta saka ta dora farar riga mai dan dogon hannu sannan ta saka abaya mai botira a gaba marar kyalkyali ta dauko mayafinta ta yafa bata nada ba ta shiga wanke jikinta da sansanyen turarenta sannan ta dauki su cazarta, da turaran da take shafawa lokaci zuwa lokaci du ta zuba a jakar sannan ta shiga kiriniyar janyo sauran akwatunnan biyu ta fitar ta koma ta tofe dakin da adu'a ta janyo ta rufe ruffff da ky dinta ta jefa a jaka ta dakata tana kallon dakinsa Gannin Ky dinsa a jiki sai ta bar akwatunnanta ta je da dan gudu gudu ta bude ta leka kanta Gannin ba kowa ciki sai ta samu kanta da shigewa tana lelekawa Ba kowa, ga abincin da ta kawo kamar an zuba tea din aman abincin ba'a ci komai ba Leda ta shiga nema ko Allah zai sa ta samu Ai kam ta ga irin ledojin nan na kampani wada ya sayi wani agogo a wani kampani ko agogon bai cire a ciki ba, hakan ya sa ta saka agogon a jakarta ta zo da ledar ta juye gashin nan tsaf da soyayen dankalin turawan nan sannan ta juyo da sauri ta fito bayan ta kule ta cusa a jakarta suma ta fito ta kuma janyo akwatunnan giri giri dadin abin daya ne takalmin da ta saka kafa ciki ne mai dan karamin tallon sosai, kuma ya yiwa kafar tata cif da cif hakan ya sa bata shan wahalar tafia da shi ta ringa saukowa da dan sauri ta juya ta janyo jaka daya sannan ta janyo daya da haka har ta idasa saukowa dana nishi ta janyo su ta nufo falon da take jin muryar NAHIDT na yar daria Turus ta yi gannin Nahidt zaune saman kujera tana labari tana daria abinta shi kuma kamar ya samu TV sauraronta yake yana kuma kallonta sai a ransa da yake fasara dukan kalamanta Nahidt ta yi dan murmushi ta ce" Ai yalabai wannan dalilin ya sa zaka ga wani lokacin sai a hankali, ai marayu ne mu bamu da uwa bale uba , lamarin sai gyaran Allah, daidaiku suka san hakin maraya, daidaiku suka san Allah baya so a taba maraya, daidaiku suka san shafa kanmuma alkhairi ne, yanzu haka dai kwanaki aka ce ko da danginmu a nan wajen? Shi kuma wanda ya zo din nan yayanmu ne shi dinma shine nake fadawa Shuwwa kulun cewar du inda zamu je in sha Allah ba za'a kashemu ba a duniya Allah zai saka tausayinmu a zukatan jama'a wannan ai lamari ne na ubangiji ko Yalabai?" Kai SHUWWA ta girgiza tana dane dariyar Nahidt a ranta tana ayana' Da ace sunna da tausayi sojoji ai da ba zasunna kashe mutane ba, in zaki tashi ki tashi Allah ya sa mutuwa hutu ce a garemu kawai!' A hankali ya maida dubansa saman kanta , sannan ya sauke idannuwansa a saman akwatunnan da take janye da su maka maka biyu masu kala daban daban, irin gata mai kala kala din nan Bakinsa ya tabe yana gannin yadda wandon dake ciki shima fari kal ke bayanar da kansa hakan ya sa ake gannin girman cinyoyinta ta cikin abayar dake jikinta sannan ya dan juya cikin dabara yana satar kallon camerar dake boye wajen jerin fitilun dake lake ya sake juyowa yana kallonta da karra bin yafawar mayafin abayar da ta yi da kallo ya kuma samu kansa da ayana magana kamar haka ' Shi kuma turaran ko na meye? ' Bakinsa ya tabe ya mike tsaye yana duban agogon hannunsa hakan ya sa su dukansu suka kalli hannun nasa suma Nahidt ta yi wani murmushin tana fadin" Ga dukan alama dare ya yi Yalabai tafiyar ko sai Ido na gani?" Dan sake kallonta ya yi ya girgiza kansa ya yi wajen kicin da karkashe dukan abinda ya dace a ransa yana ayana' Ita bata gajiya da surutu ne? ' Da ido suka raka shi, kasa kasa Nahidt ta ce" Shuwwar koda kashe mun ya yi da daren nan babu mai sani, Allah mun gode maka haka rayuwa zata yi da mu ashe" SHUWWAR ta zauna itama tana rafka tagumi tana kallonta Wayarta ta bude ta shiga dora numbobin Aban Shuwwa ta zauna a gefenta tana sauraro Wayar na fara ringin ya daga kiran da doguwar salamarsa Da hausa ta ce" Kaima ya tabata a gareka amincin Allah, Aban Shuwwa kana ji?" Malan ya gyada kansa yana sauraronta A sanyaye ta koma yaren larabci sak ta ce" Ina sonka, (ana ahbuk ya habiby), inta amri ya hayati, inta amry ya nurry.........." Fitowar MUHAY ya yi dan turus yana kallonsu da larabcin da take shekawa, Da dan gagawa ta ce" Kai dai ka ringa gwada kirana lokaci zuwa lokaci idan Allah ya sa na kai gobe na yarda a daura auren nan, Aban SHUWWAR ina sonka sosai ka ji?".....................kit ta kashe tana kallon SHUWWAR da kikifta ido SHUWWA ta yi yar dariya tana
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188