Chapter 94
Chapter 94
katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 *Sai ta ce " Aunty sajida ina fama da warin gaba, da zarar ya ziyarceni koda bai zuba a ciki ba sai na ji ina dan bugawa, sannan Aunty sajida lokuta da dama sai na ji marata tai min nauyi, ta yiwu ciye ciyen yaji ne? Ni kam ina fama da haka, uwa uba idan ya zo ziyartata Aunty sajida sai na ji kamar zan fasa ihu, bana so zafi na damuna ba dadi......ni kam na fara tsorata da lamarin nan" Amsata a gareta ita ce "Ba komai ke damunki ba sai rashin kuka da jikinki, ke fa mace ce, ana kai mota a yi mata sabisna bale jikin dan Adam ? Ya dace ki gane idan baki yi da gaske ba gaskiya ban san yaya zan kwatanta maki matsalar ba, ki rike abubuwan nan ina mai tabatar maki zaki sameni ki bani labari KANANFARI, GISHIRI, SASAKEN BAURE, LEMUN TSAMI, sun isheki hajiata, ki samu Kananfarinki ki hada da sasaken baure da gishiri, ki dauko lemun tsami kamar kwaya hudu ki yayanka shi a ciki ki tafasa su , da zarar kin sauke ki sirka ta yadda hannunki na hagu zai iya zama a ciki, ki zuba a babar roba ki shiga ki zauna har sai kin ji ya silace ba zafin sai ki zubar, da yamama idan da hali ki kwatanta ki yi kwana uku safe da yama kina aikin nan.......ba wai maganar ziyartar mai gida ba, ko haihuwa kikai yan hudu ba maganar budewa ko wari, na hada maki ne maganin warin jiki, matsi, ke sha kuruminki harda dandano😂........." (Da ace zaku ji voice dinta tana ihun murna bayan kwana biyu da kun garzaya kun gwada wannan lamari, ta ce subannalah wayo mamana Allah ya karra daraja, fitsari nake yi ina lumshe ido, dumi baya barina, jikina santsi ba sai an yi anfani da liquide ba, watau ya zama bashi da dama kamar cingam idan ya gama ma so yake ya yi ta zama a ciki...........da abin ba wahala?) Ba wata wahala kawata ki dan motsa ki gyara kanki ko dan ki ji dadi da kanki komai shekarunki kuwa 🥰🥰🥰🥰🥰* Mama na kallon abincin ta dan kalle shi ta sake kallon SHUWWAR a zuciyarta tana fatan ya yarda ya ci abincin nan ko dan matarsa ta ji dadi, hakan ya sa a sanyaye da yannayi na farin ciki ta ce" Oh Daughter, masha Allah, aman kin ganshi zai ci kuwa? Son zaka ci?" A hankali ya dauke idannuwansa daga cikin nata domin itama kallonsa ta yi cikin ido ya sauke a kan mahaifiyarsa Sai a lokacin shima ya fuskanci kamar a shekarunta ta shiga kicin ko da safe ne da da hali da an sasauta mata an rabata da hakan, domin ba karya mahaifiyarsa shekarunta sun fara ja, ya dace a sasauta mata wasu abubuwan Kan ledar ya sake maido kansa yana tuna a inda ya san ledar, sai kuma ya cire tunanin ya ce" Zan ci" Da mamaki, da kuma Murmushi Mama ta amsa cewar bara ta je kicin ta dauko plate Su dai daga haka basu kuma cewa komai ba har mama ta fito da plate din ta karaso ta amshi ledar ta juye abincin murmushi bai dauke a saman fuskarta ba Rabawa ta yi gida biyu ta ajiye masa a saman dan table din dake gabansa sannan ta riko nasu tana kallonsu ta ce" Oya mu je ku yi wanka ku ci kuma ku kwonta kafin safe in sha Allah ki koma bangarenku" Mikewa suka yi su dukansu biyun suka yi ciki bayan sun amshi plate din na hannun Mama Sunna shiga suka ringa bin dakin da kallo, har zuwa gadon Wajen da mama ta nuna masu na cin abinci suka nufa suka zauna harda frij da komai ta bude ta ajiye masu ruwa da juss tana kula da yannayinsu sosai ta ce" Ku saki jikinku y'ayana, nan gidanku ne kun ji? Allah ya maku albarka" Da amen amen suka amsa suka rakata da kallo har ta bar wajen kafin Shuwwar ta mike tana cire abayarta da sauke ajiyar zuciya ta nufi wajen frij ta ciro madarar roba ta bude ta kafa kanta ta lumshe idannuwanta ta shanyr tass tana lumshe ido ta ce" Walahi zafi kamar zan yi tsirara, kai garin nan akoy zafi Nahidt karasa ci bara na yi wanka na dawo dan sai na cenza kayan nan koda zan iya rintsawa a sake" Nahidt dake idasa cike cikinta dan dazun sun katse mata cin abincinta ta gyada kai tana rakata da kallo ta sake yin murmushi tana fadin" Kai jama'a a dakin barci da wajen cin abinci abu kamar a aljannah Mama na dawowa a nutse ta idasa shigowa tana kallonsa gannin yana cin abincin ta yi wani murmushin ta zauna tana tsiyaya ruwa a kofi ta ce" Masha Allah, yarinyar mai hankali da nutsuwa" Dan dakatawa ya yi ya kalli Mama jin ta ambaci hankali da nutsuwa, sai ua rasa da wa take kansa ya gyada ya ce" Uhum " Mama ta yi murmushi gane da magana a bakinsa ta sake fadin" Wannan din sunna jinni aman basa kama, ko yar uwarta ce?" Abincin da ya gama sakawa a bakinsa ya cinye domin gashin ya masa dandano a bakinsa ya kalleta yana fadin" Yayarta ce inaga " Da mamaki Mama ta ce" Kana ga? Baka da tabas? To a ina iyayensu suke ne son?" Shi kam ya rasa me yasa mama ke masa maganar nan yanzu gaskiya, aman kuma ya sani mama bata son zama da tunanin komai a ranta dan haka ya fuskanceta ya ce" Sun rasu suka ce" Mama ta sake kura masa ido tana kallonsa kafin ta kankance ta ce" Suka ce? Muhay ban gane me kake son fada min ba, har yanzu baka san wacece matarka ba? Su waye suka ce din yaushe kuma suka ce?" Cokalin mai yatsu da yar karamar wukar da yake anfani da su ya ajiye a hankali yana kallonta, a nutse ya ce" Mamah, to ni ai ban zauna ba, dazun ne yayar tata ke ta fada cewar su marayu ne iyayensu sun rasu, ni dai daga haka ban san komai ba, ita kuma ai ba'a doguwar magana da ita yanzu aljannunta sa tashi" Ikon Allah kawai take kallo, wai yaron nan anya lafiyarsa kuwa? Wai yaushe zai fuskanci rayuwa ya ji dadinta? Yanzun yana da mace kamar wannan yana son fahimtar da ita cewar ita dinma yar nesa da nesan ne? Aman gaskiya ba zata lamunta ba, zata kwatanta tata hikimar ko yayane, a nutse ta ce" To dama da yayar tata suka tare ne?" Kansa ya girgiza yana shan ruwa ya idasa sha a nutse ya ce" Aa, washe gari ta zo , ai inaga ta fitar da miji zan aurarta" Wani mamakin ne ya sake kashe Mama a zaune, gaba daya komai a dunkule yake bata ya karashe da fada mata shi zai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188