Chapter 143
Chapter 143
nemansu za'a fara kilace mahaukata ana basu kula.....to dai ya yi saken da aka gano sunnansa ne a jikin jaridar dake yada labarun A lokacin da Dad ya daga wayar muryarsa a matukar sanyaye ya yi sakama kafin ya dan saurara yana jin amsar Dad din sannan ya ce💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 6️⃣0️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 A lokacin da Dad ya daga kiran muryarsa a matukar sanyaye ya yi magana sannan ya saurara yana jin abinda Dad din ke fada kafin ya ce" Ina fata jikin da sauki Aba?" Dad ya sauke wata irin ajiyar zuciya yana fadin" Ban san yaya zan kwatanta maka abinda yake faruwa ba, an yi faduwa daidai da rashin lafiyarta, wai tana fama da zazafar zazabin nan mai saka surutu, ka ga dai yanzu likita ya jona mata magani jikinta ne ya dauki wani irin zafi sosai Son, na rasa gane menene rashin lafiyar nan kuma......." Zai yi magana ya ringa jiyo salalamin mutanen dake zagaye da matar Father, sannan ya ringa jin hatsaniya irin sosai din nan, kai harma da furuci kamar haka"Hajia me kike yi haka kar ki cire suturarki mana hajia Innalilahi wa inna ilaihi raj'une menene wannan?" Da sauri ya kalli wayar domin ba'a yanke kiran ba saima muryar Fathern da ya ji yana fadin" Menene wannan kamar kamun aljannu?, Ke? Ke? Hajia meye wannan kuma?" Hakan ya sa da dan sauri ya sake kafe fuskarta da kallo yana datse kiran da tunanin abinda ya dace ya yi , ga barcinsa ba wai barinsa ya yi domin maganin yana saka barci sosai, ko yanzu da kyar ya iya mikewa sallar nan Juyawa ya yi da nufin tafia, sai dai muryarta ta dakatar da shi a lokacin da ta hadasa masa da bugawar zuciya da ta furta" Ina zaka je kuma? Ya ja yaa tsaya yana rike da labulen kofar fitar sannan ya juyo yana kallonta hakan ya sa ta dan daburce kadan tana sosa gaban goshinta ta ce" Gani na yi dare ya yi fa, kuma baka cikin shirin fita aikin dare ko?" Har ta dire maganar lebenta yake kallo da tuna moment dinsa na dazu da ita A hankali ya saki kofar ya nufota, hakan ya saka gabanta faduwa, sai dai bata gudu ba ta dake tana kuma kallon fuskarsa Yana zuwa ya tsaya yana kallon fuskarta ya ce" Kar na fita ne?" Dan tsuru ta yi tana tambayar kanta tambayar tasa kamar wace take son gane yaren, sai kuma ta dan gumtse bakinta ta bude ta ce" Gani na yi baka ci abincin da kuma ruwan ba gayacen a rufe yadda na barshi" Wajen abincin ya kai dubansa wanda sai yanzuma shi ya kula da shi har ga Allah, to in ba ita ba ai wata yinwar ta kori wata gaskiya Bakinsa ya tabr ya juya yana fadin" Cinye abinki na koshi!" Da ido ta raka shi har ya bacewa ganninta kafin ta sake sauke ajiyar zuciya tana shafa dogon karan hancinta hadi da lumshe idannuwanta ta nufi dakin barcinsa dan gyara masa bed dinsa da tatare gajeran wandonsa dan ta tabata ba zai taba shiryuwa da yarda gajeran wando ba a inda ya cire shi! ______________________________________ Da Mugun sauri ya idasa shiga wajen da likitar sojan ta kawo shi ta nuna masa cewar matar Dad na ciki da likitoci a tare da ita da su Dad din Hankalinsa tashe ya shiga yana kallon yadda likitan nan ke magana su Dad gaba daya hankalinsu a kansa ga kuma gefe daya likitoci mata biyu da su Mama na ririke da ita tana ta fuzga tana dumumuwa mararsa dadin sauraro masu kamanceceniya da tonon silili da bugun kirji da fitsarar harshe da komai , sannan sai ihun a barta mutuwa zata yi ta yi gunduwa gunduwa take yi, abu shi ba na mai iska ba, shi ba na mai fitar rai ba, shi ba na mahaukaci ba, abu dai abun mamaki da tsoro , abun rikita zuciya tashi daya abun haukata bawa Likitan ya sake fadin" CHIEF, abinda ke hadasa irin wannan crise din ba komai bane sai rashin lafiya fa muke kira da NERO PALU, shi Nero palu zan iya kwatanta maka shi a matsayin muguwar masasara, watau zazabin dake kama jiki ya cinye karfin jiki har ya haye ya nemi taba kwakwaluwa, tabas wannan zazabi yana da hadari sosai domin bama fatan rashin lafiya ta yiwa mutun yawa har ta kaishi da haka, wannam zazabin idan ya rike mutun mukan hada dukan kokarinmu bayan mun fara rike Allah, domin yana saka mutun ya yi har fiye da haka, ciki harda dabi'u irin na mahaukaci, tube suturar jiki, zage zage, kokowa, neman fita da gudu, sakin kashi a jiki, yakushi ne, dukka ne, magangannu ne masu muni sosai, domin akan shafe dukan wani hankaki na bawa ne a zuba masa rashin hankalin, daidaiku ke yin irin rashin lafiyar nan a cikin hali na summa, dayawansu kuwa idan suka tafi duniyar summan basa dawowa shikenan, wannan zazabi yana da hadarin gaske domin wasun idan suka dawo hayacinsu kwakwaluwarsu na tabuwa, wasu zasu jima sunna yin jinya, wasun kuma sai ka ga Allah ya taimaka sun tashi garas abinsu............ Ba maganar aljannu bane wannan kar ku ce zaku tafi da ita , ku yi hakuri mu daureta haka dan kar ta lahanta jikinta sannan ta lahanta na kusa da ita, in sha Allah zamu bi crise din nan sau da kafa har ta dakatar sai mu saka mata magungunnan fa zasu karra talafa mata wajen sake dawowa hayacinta da samun lafiyar zazabin" Gaba daya abin wani iri ya zo masu duba da su basu karanta ba, bayan hakan take, Nero palu gaskiya ne, ba cutar iskokai bane cuta ce da zafin zazabi ke hadasa shi har ya haye ya taba kwakwaluwa, daga nan sai abinda Allah ya yi, wasun daga nan ake kwasarsu a kaisu gidan mai rukiya, kana ja da karfi kana kokowa da zazabin da kake fama
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188