Chapter 21
Chapter 21
shi kam ba zai iya ba, a sanyayensa ya ce" Ko na zo sai mu ga abinda zai iya faruwa ne NAHIDT ?" Gabanta sai da ya kwonci kwonci ya fadi, haka kuma hannunta ya fara dan rawa tana kallon wayar tana kallon SHUWWAR da ta kureta da kallo SHUWWAR ta kanne mata ido daya ta ce" Ki bashi amsa ya zo ku yi maganar a fili ne ba ta waya ba?" Yatsa NAHIDT ta nuna mata tana wurga mata wayarta a jikinta ta ce" Bari ki ji, babu wanda zai daura maki aure ko waye, shi kuma da yake nemana da fada ba zan kula shi ba, dan ya san darmin ginda gareshi a anguwa idan na kula shi a ce na masa rashin kunya a hayaceni, ba zan kula shi ba aman ke, ke, na isa da ke walahi!" Daga haka ta nufi dakinta da sauri tana karrra kallon hannunta tana jimke shi tana bude shi dan rawar da yake yi mata Murmushi Shuwwar ta yi a bayane a sanyaye ta ce" Aba ka yi hakuri da abinda ta ce ka ji?" Murmushi Malan ya yi a bayane yana girgiza kansa ya ce" Ki ci gaba da neman zabin Allah , in sha Allah zan daura maki auren ranar da zasu zo, zan samu mahaifin nasa da kaina kafin ranar ta zo mu gama maganar komai in sha Allah domin ya zo masalaci bai sameni bane, zan je da kaina" Kai take gyadawa sannan suka datse kiran ta yi kwonciyarta a falo tana mai cike da adu'ar Allah ya rufa mata asiri aurenta ya tabata, sannan ta ringa adu'ar Allah ya shiryi yayarta, gashi dai kudi ta kawo gidan ta nemi da ta fara sana'a ta nuna ba sana'ar da zata yi kayan daki zata karra mata bayan tana da komai Alhmdulilah, sannan ta zuba mata a banki da sunnanta ta boye katin bankin cewar itama ba sana'ar da zata yi , ita kam takan cire rai da shiryuwar yayarta, takan fashewa da kuka idan irin tunanin nan ya sakota a gaba __________________________________ Karan cokulan ne ya fara hawa kanta sama sama wanda ta tabata harda gayya aunty ke cokala cokulan sunna bada kwal kwal kwal a cikin plate din dake dauke da soyayun zabi Dagowa ta yi tana kallonta ta ce" Ki bari mana dan Allah" Maimakun ta barin sai karra kukan bugawar da take ta yi har Fauziya ta shigo da salama tana fada masu Malan ne Bugawar da take yi ta ci gaba da yi da karfi tana kallon Fauziyar da ta dan kura mata ido sannan ta juya ta koma waje dan ta sanar masa yana iya shigowa Da salama ya shigo falon a daidai lokacin da SHUWWAR ta mike daga saman table din ta karaso tana amsa salamar hadi da gaishe shi bayan ta rage tsayinta sosai Amsawa yake a mutunce sannan ya maida dubansa wajen da kukan cokalin nan ke tashi sama sama Dan kura mata ido ya yi sannan ya cire da gagawa duda a yau shiga ce ta mutunci a jikinta aman hijab din irin lafafen nan ne a jiki , ya lafe mata sosai a jikinta Dan gyaran murya ya yi yana furta" NAHIDT Bismillah ina son yin magana da ke" Sai da ta bubuga sosai sannan ta wurgar da cokalin ta mike ta karaso tana zama hadi da hararen gefe da gefe Zama ya yi shima a kujerar kusa da kofar sannan a nutse ya tabatar masu da an daura aure , iyayensa zasu zo daukan amarya zuwa dare, ya dora da fadin" Ga sadakin SHUWWAR dubu dari uku da hamsin, akwatunnanta iyayensa sun fada da kansu cewar idan ta tare zata tarda abinta a dakinta domin basa irin al'adun kawo akwatunna gidan su amarya, sai kuma maganar tarewar, ina so yanzu mu je cen gidana da ku baki daya, idan sun zo sun dauki amaryarsu sun tafi sai ku dawo nan din" Dama sama sama kirjinta yake yi dan a shake take, hakan ya sa ta ce" A kan me ba zasu dauketa a nan ba?, A kan me ba zasu kawo mata akwatunnanta ba kafin ta tare ? Me yasa sai gidanka zasu je su dauketa ne?" Da dan sauri SHUWWAR ta ce" Aunty" NAHIDT ta ce" Na'am SHUWWAR, zan yiwa abanki fitsara ko?" SHUWWAR ta gyada kai hankali kwonce ta ce" Kin ga ba haka nake nufi ba, aman ai baba shi aban, ai ya girme ki ko?" NAHIDT ta bala mata harara da hannunta ta ce" In ba zan balla maki mari ba ki ce min shegiya, kakana ne ba ya girme ni ba, wannan aure na hudu kennan da ya daura maki, Idan kika je aka sako ki sai ki kuma dawowa nan tamkar zaki mutu, yaushema wancen auren ya mutu da zai daura maki wani? Sai na yi magana a nuna nice fitsarariya ko? To bari ki ji ni ba zan saurarawa kowa ba, du wanda zai ce zai daga maki hankali zan daga masa ne nima!" Murmushi ya yi yana mikewa tsaye cikin shigarsa ta kamala ya saba babar rigarsa wada ya wakilci daurin auren da ita yana kallon NAHIDT ya ce" Kun ga , ku dauki abubuwan bukatarku ku fita gatanan fitowa" Ai kam daga Fauziyar har Shuwwar din mikewa suka yi suka shiga daukan akwatinta da suka shirya mata da komai suka fice waje inda makekiyar motarsa fara ke gare suka tsaya kowace zuciyarta cike da tunanin yaya zasu kwashe da Malan ne? domin kwanakin nan NAHIDT ta zama tamkar wata mahaukaciya, kadan take jira a yi ta masifa da ita Tunda suka fita sai ta samu kanta da sada kanta kasa Shima a tsayen da yake gaba daya du wani kuzarinsa ne ke barin gangar jikinsa, aman a cikin zuciyarsa banda neman tsari da shedan babu abinda yake yi domin su biyun nan da aka bari shi dai bai ce komai ba, aman yana tsoron yarinyar sosai A sanyaye ya ce" NAHIDT me zai Hanna ki tashi ki yi kokari a matsayinki na baba mai ilimi ki dauki wayarki mu tafi Ba sai an yi rigima da ke ba?" Har ga Allah so ta yi a kai gwauro a kai mari da su dukansu, so ta yi a yi masifa iya masifa ta yadda zata kawo raini irin nata har maganar auren nan ta lalace, kwata kwata bata son auren nan da wannan wai shi SUDAIS , a ranta take ji wani jinyatar mata da kanwa ne za'a yi, hakan ya sa take a tsorace sosai da maganar Aman kamar wanda wannan mutumen ya yi mata asiri sai gata ta mike ta yi gaba yana biye da ita ya janyo kofar tasu ya rufe har suka fito bakin get dinsu inda sabon mai gadinsu yake tana kallonsa kasancewar datijo ne ta ce" Baba, zamu je a raka SHUWWAR gidanta, Idan an yi katari na yi bako a ce ina dawowa" Baban dai yadda take share fuskarta yake kallo kafin ya amsata inda Malan kuwa ya ji kamar an soka masa kaya a lokacin da ta ce idan ta yi bako, watau yanzun bakin zata fara kawowa gida? A haka dai ya tisa keyarta har suka karaso wajen motar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188