Chapter 42
Chapter 42
abinda Allah ya yi a yau alkhairi ne, domin zabinsa muka nema, shi muka fadawa, koda na tsayin sati takwas ne kadai muka dauka muna fada masa zamu iya cewa Alhamdulilah sannan mu yi hasashen cewar ya ji mu ya kuma amsa rokonmu, NAHIDHT da SHUWWAR, shin zaku iya saka nutsuwa a firgicin dake tare da ku ku bamu labarin abinda ya faru da iyayenku har kuka samu kanku a kasar nan?" NAHIDT ta hade hannayenta a wajen kirjinta tana girgiza kanta ta ce" Wace irin Nutsuwa ?, Walahi bani da halin samun nutsuwa , kawai a bar maganar idan aka daura auren sai a yita mana....." Salamar Hamza ya katse furucinta su dukansu suka bishi da kallo Fauziya ta maida kanta ta sada tana hanna kanta fashewa da kukan itama Shuwwar ta bishi da kallo har ya karasa wajen iyayen sa bayan ya nuna rudanin gannin dakin a haka ya duka kasa yana gaishe su sannan ya juyo wajen yan matan har kan SHUWWAR da ta kura masa ido kafin ta idasa zama gaba dayanta tana sauke ajiyar zuciya hadi da fadin" Ga kama nan, Nahidt ga kamarku nan?" Da karfi Nahidt ta ce" A gidan uban wa, ba kamar da muke yi da kowa, ke tashi mu tafi" Shuwwar ta girgiza kanta a sanyaye ta ce" Babu inda zamu je, ko mun je ma dawo ne, NAHIDT ko mun gujewa abinda nake hasashe ma dawo da kafafuwanmu ne" Ta juya tana fuskantar Hamza da ya zauna a kasa yana kallonta , irin yadda take magana a nutse sai ya ji gabansa na faduwa Shi sangartaciyar nan mai ihu idan abu ya daga mara hankali yake son ganni Ganninta ta yi sanyi yanzun sai ya tsinci fargaba a tatare da motsinsa A hankali ta ce" Sunnana IBTISAM KABIR A KABIR MAHADI, sunnan auntyna NAHIDT KABIR A KABIR MAHADI, an haifemu a kasar Riyad ne ni a watan January 2 a shekara ta 1998, auntyna kuwa a watan Décembre 18 a shekara ta 1989, mutanen da muka sanni a rayuwarmu wa'inda suke rayuwa da mu kwonciya da tashi sunne mahaifiyarmu wace ake kiranta da Buzuwa, sai mahaifinmu KABIR wanda suke masa inkaya da ABDALLAH, munna nema ba dare ba rana kamar yadda du wanda ya je kasar da niyar nema yake yi, iyayenmu a tsaye suke a kanmu bama zama bamu ci ba, basa barinmu zuwa wajen da zamu tarda hatsari, haka kuma sunna taka tsantsan da tarbiyarmu shi yasa muke da tarbiya a kan sauran sosai, mun yi sauka tunda kannanun shekarunmu sannan mun yi harda a kawunnanmu ta alkur'ani tun bamu kai ko'ina ba domin mun tashi da yaren a bakinmu hakan ya sa karantawa da fasarawa baya bamu wahala, ya zamana abu mafi sauki a rayuwarmu, Mamanmu tana da hira sosai da fara'a, a kanmu zata iya batawa da kowa, idan mutunci kake so da mahaifiyarmu ka kiyayi wulakantamu, idan ka wulakantamu zaku iya sabawa da ita, mahaifinmu kuwa sam bashi da hayaniya, ya kasance mai yawan shiru shiru, gashi basa so a masu maganar kasar da suka fito su dukansu, bamu san dalili ba, ko mu mukai masu tambayar wai muma ba asalin yan Saudiya bane? Sai suce basu sani ba kuma kar mu kuma yi masu tambayar, sunna da baban mukami a wajen da suke sana'arsu, sunna da karfi sosai domin ana shayinsu ana kuma girmama su, Ba zamu taba manta shekarar da muka wayi gari ba su ba labarinsu ba, ko salama bamu yi da su ba domin sun saba yin irin tafia sallar nan tare, makociyarmu ke fada mana cewar......." Shiru ne ya ratsa ta sada kanta tana shashekar kuka hakan ya sa Nahidht rike hannunta da yake rawa ta budi bakinta ta ce" Makociyarmu ce ke fada mana cewar sun rasu a wajen arf, daga wannan ranar makociyar tamu ta bayana mana wa'inda ke binsu bashi, du irin tarin dukiyar da suka tarra sai da ya zamto an biyo su bashi hakan ya sa dole muka fada aiki dan idasa biyan bashin da ake bin iyayenmu domin mun san cewa ko sisin kwabo na hanna kwonciyar kabari, sannan dole mu nema ko dan mu saka a bakinmu......." Bakinsa na rawa ya ce" Shin kun ga gawarwakinsu ne?" A hankali SHUWWAR ta girgiza kanta tana fadin" Mun je, mun sake zuwa, mun fadawa mutane sun tayamu nema bamu ga gawarwakinsu ba har aka yi suturar mamata ranar juma'a , a lokacin kuma aka hanna mu shiga dan karancin shekarunmu aka koremu, daga baya mun je kaburbura mun yi ta bin sunnaye aman kun san yawan wajen da girmansa har aka kamo mu aka dawo da mu kasar nan bamu samu muka gama zagayen makwontan ba, sai dangana muka yi kamar yadda makociyarmu ke fada mana cewar mu yi hakuri mu bisu da adu'a, sun rigaya sun rasu babu yadda muka iya hakan muka yi hakuri har aka gama aikin haji aka koma daga nan aka dawo da kame, muka taki rashin sa'a wata fita da mukai zamu je gidan da muke goge goge aka kama mu aka kawo mu kasar nan" Innalilahi wa inna ilaihi raj'une..... shine abinda aban Hamza ke maimaitawa kansa a kasa yana girgiza kan nasa Gogon Hamza ta yi gagawar fadin" Dan Allah bayan Buzuwar bata da wani sunnan ne? Yar budurwa kamar na ji kin ambaci wani sunnan bayan wancen?" Du irin yadda ta cika da tsoron maimaita sunnan da ta taba gani a takardar mahaifiyarta haka ta budi bakinta ta ce" *TINNANA* " "Muhamadu rasululahi sallalahu alaihi wa salam, dan girman Allah yaya wadinnan yayan Tinanarmu ne, walahi y'ayanta ne Innalilahi wa inna ilaihi raj'une TINANA ta rasu? Ta rasu bamu nemi gafarayar junna ba? Ta rasu bamu nemi afuwar juya mata baya da nuka yi dan ta samu ciki ba? Ta koma ga mahalincinta da mikinmu a zuciyarta? Wayo Allahna" Hamza da cikinsa ya juya daga zaunen da yake ya yi raf da hannun babansa yana zarro ido ya juya yana kallon baban nasa bakinsa na rawa ya ce" Babana mu je a daura auren mana, daga baya sai a dawo a tatauna inaga kamar sun san su Shuwwana ne ko?" Da tausayi mahaifinsa ya kalle shi yana jimke hannunsa da kyau ya maida dubansa kan CHIEF OF ARMY da ya yi dan gyaran murya ya kalli NAHIDT, ya kuma kallon Hamza, ya kalli Shuwwa ya maida dubansa kan iyayen nasu, a tausashe ya furta" Subahannalah Astagfrullah, subahannalah " Gogon Hamza ta girgiza kanta tana fadin" Wani daurin aure Hamza, wadinnan kannenka ne uwarku daya da su Hamza, mamanku daya fa da su, ai ka san ba maganar aure tsakanin jini daya ko Hamza" Ido ya zarro yana son mikewa tsaye jikinsa na rawa haka Shuwwa itama ta mike tsaye lokaci daya idannuwanta na firfitowa waje ta juya da sauri tana kallon Hamza sannan ta juyo tana kallon NAHIDT da ta yi mutuwar zaune hannayenta bibiyu saman kanta Maimakun ta ji salati ya fito daga bakinta sai wani ihu da ya fito da karfi ta kurma shi tana dora hannayen nata itama su biyu a saman kanta Idannuwan nan nata masu rukowa waje ta karra rukowa a birkice ta furta" Auntyyyyyyyyy" sai kuma luuuuuuuu ta tafi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188