Chapter 116
Chapter 116
ko kuma ki bada a bude maki, idan kuwa in tela ya taba lalacewa zata yi ki ringa saka mata baban hijab a sama, wanann ko a zaman gida bata dace da ke ba Kanwata" "Zaki fara ko?, Ko zama fa ban yi ba ni yau kin fara kuma, wai wacece ke kwonce haka a bayan Baban yarona?" Ta fada tana mai son nufar Wajen da Shuwwa ke son mikewa dan ta gaisheta aman kuma ya wani danne mata rigarta ta kasa aiwatar da motsin kirki, shi kuma yana sane da dane rigar tata da ya yi, haka kawai yake ji a kasan ransa baya so ta yi mata irin abinda ta saba yiwa sauran matan da ya aura kafin ita Muryarta cen ciki ta ce" Yalabai ka danen riga ka dagani na tashi......." Kasancewar Mama ta juya tana fadin" Ina zuwa bara na ga ina Nahidt ta makale ne haka su zo su ci abinci, hakan na nufin ta fita a dakin da gano Nahidt ya saka shi juyowa da kyau ta yadda ya sauke idannuwansa a saman santaleliyar cinyar SHUWWA da take son ya dan daga ta janye rigarta Ba zato ba tsamani ta ji hannunsa a saman cinyarta daga dan sama kadan ya dora Dorawar da ya yi da niyar ya dan taba wajen ne dan ya isar da sakonsa wa yar uwar mamansa, sai dai a hankali ya samu kansa da dan matsa wajen kadan kafin ya dago idannuwansa ya sauke a saman fuskarta da ta yi tsuru tsuru ta zarro ido cike da mamakin sabon salo wai kiran sallah da usur A tsorace ta so waigawa dan ta kalli Matar da idan ta fahimta da kyau ana nufin abokiyar tagwaitakar mamansa ce ko menene?, Sai dai baban tashin hankalin da bata taba zato ba, wanda shi kansa bai tana zato ba, wanda ya kusan buga zuciyar ouseinar mahaifiyarsa a lokacin da bataa shiryawa gannin diramar yaron nata har nan ba, domin du ta dauka da gangan yake yi kamar yadda ya saba ja mata kashedi kala daban daban a kan haka, sai dai lokaci daya idannuwanta suka sauka a tashin hankalim a lokacin da ya manta a ina suke? Ya manta me suke yi? , Harma da wa yake? Ya sasauta ya ringyesa ta yadda ya rankwafo mata, gashi ya sake danne mata tifafi ba zata iya ja ba koda ta yi yinkurin hakan, gaba daya yaa halaka mataa tunani a lokacin da ya yi mata rumfa sosai idannuwan nan nata da take zarrowa ya tsayar da su kau kamar ta summa domin ido cikin ido ya saka a nata kafin yake sauke lalausan lebensa a saman nata leben mai dumin tashin hankali , ya ciro da harshensa kadan ya dan lashi leben nata harma ya karra neman sake lasar leben nata sai dai bata bashi dama ba domin jikinta ne ya dauki rawa ta yi gagawar kawar da fuskarta bata san ta yiwa kanta rami bane, domin leben nasa da ya tashi bai sauka a ko'ina ba sai a domin wuyanta hadi da sajensa, shi kuma lokaci daya kanshin turaren kashin kanta da na wuyan nata suka saka shi lumshe idannuwansa yana jin wani takuraren tashin hankali na ziyartarsa harma ya saka hannunsa a hankali ya talafi.................. Mun higa ukuππππALK'ALAMIN KADARATAH Na *Sajida* Page 4οΈβ£8οΈβ£ Maganin tumbi....................... Ki samo KANANFARI, LEMUN TSAMI, SHINKAFA, Ki irga kananfari kwaya goma sha biyar, sai debi shinkafa cikin hannunki, sai ki yayaka lemun tsami biyu manya har bayansa a cikin tukunya ki saka kofi biyu na rufa ki dafa su Sai sun dafe sosai sai ki kawo ki markade ki shanye Kina yi da sasafe, sanann idan zaki kwonta har ya maki daidai yadda kike soππππ A hankali ya saka hannunsa da gashin dake lulube da shi du suka mike sakamakon aikata abinda bai tana aikatawa ba da ya yi , ya tura ta kasan bayanta ya talabeta a jikinsa ta yadda jikinta dake rawa gab gab gab ya hade da kirjinsa a hankali, sannan kanshin da suke bazawa na jikinsu gaba daya ya garwaye waje daya , ya sake lumshe idannuwansa a wuyansa ya shiga dan goga mata sajen dake fuskarsa ba da nufin ya hadasa mata jin kowani irin felling ba, asalima yana yin haka ne dan ya samu ya dan sake nutsar da hankali abokiyar tagwaitakar mamansa da ta yi mutuwar tsaye, kanta ya sara, hankalinta ya tashi, ta zuba masa ido tana son lalle lalle sai ta fadawa kanta cewar ya yi haka ne dan ya bata mata ba dan da wani abu a tsakaninsa da yarinyar da har yanzu bata kalli idannuwanta ziryan ba Idannuwanta ta rintse, nan take wasu irin hawaye masu dumi suka shiga gangarowa Ba wani abu ya hadasa mata haka ba sai irin bugun da zuciyarta ke yi na bakon lamarin da bata taba fuskanta a rayuwarta ba ko da wasa, namiji bai taba samun kusanci irin yadda bawan Allahn nan ya samu a tare da ita ba kama daga jiya zuwa yau A hankali ta saki bakinta da niyar fashewa da kuka, sai dai maganar da Mama ta yi ya sakata ta jikin kirjinsa da dumin kirjin nasa ke ratsata ta dan waiwayo dan kallon abinda ya saka Maman fadin haka Da mamaki take kallon irin tsayuwar da irin kallon da matar nan ke yiwa bayan MUHAY wanda ya hadasa mata matsanancin mamaki har Mama ta saje furucin cewa" Useina? Useina? " Sai kuma firgigit ta zabura wanda hakan ya nuna cewar batama san da ana kiran sunnanta bane kwata kwata Mama ta maida dubanta kan MUHAY da ya rintse idannuwansa abu biyu na ziyartarsa wa'inda suke da girma sosai da sosai a zuciyarsa Da kula ta ce" Muhyideen lafiya?"" Domin bayansa ne ake gani ya rufeta sai jikinta dake dan bude kadan haka Mama gannin bai amsa ba sai ta karasa tana dan jan rigar Shuwwa din tana fadin" Abanta ke son shigowa Nahidt ta karasa ta amso mana abinci a wajen nurse da na saka a dumama mana shi, dago mana me yake faruwa ne?" Dab tsaki Useina ta yi ta juya da sauri da nufin tafiya, hakan ya saka Mama juyawar itama tana kallonta da mamaki ta kuma fadin" Kai wai meye haka ina magana daga kai din har useinar kun ki bani amsa? Meye haka me yake damun yarinyar? Bayan fitana wani abu ya faru ne?" Cak Useinar ta ja ta tsaya kafin ta juyo da yannayi na bacin rai har tana dardarwar baki ta ce" Me zai faru a ciki,? Me kike so ya faru ne Hasana? Kina kallo? A gaban idannuwanki?!!!" Da karfi ya dago yana mayar da Shuwwar kwonce wace ta yi firgigit ta mike daga kwonciyar da ya maida ita wannan karronma tana janye rigarta taa gyara da kyau, sai dai daga ita har Maman a saman hannunsa da ya dora ya damki hannun Useina ya jata ya fita da ita idannuwansu suka sauka kafin su kalli junna sunna masu zarro ido , A firgice Mama ke kallon Shuwwa ta ce" Y'ata me yake faruwa ne ? Wani abu ya faru tsakaninki da maman naki ne?" A hankali Shuwwa ta girgiza kai tana fadin" Mama ko gaisawa bamu yi ba
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188