Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 76

Chapter 76

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

muka tafi gida da NAHIDT gatanan bata da sakewa da ni irin na da, a da takan zauna mu yi ta hira muna ta shan ihunmu da dariyarmu aman a yanzu ban san me yasa du ta cenza ta fi kaunar zama a daki, karshema ta yi tafiyarta ta bar mana gidan wanda hakan ba iya ni ba, Fauziya kanta sai kuka take yi na hakan ta damu ta kuma shiga cikin tsoron dalilin da ya sa kuka aikata haka?, Dan Allah bakwa jin dadi da farin cikin samun dan uwa a kusa da ku kin ga fa ko sunnana gatsal kuke kamawa dan Allah bakwa sona ne ku?" MUHYIDEEN Bakinsa ya tabe yana zaunen dai yana sauraronsu aman kuma ba kallonsu yake yi ba Wayar da Dad dinsa ya kiresa a kanta ya shaida masa yayan matarsa na waje dan Allah a sanyo shi hankalinsa ne ya tashi bai ga Nahidt ba yana son ganninta a kan dole ya sauko ya bada dama aka sanyo shi ce ta dauki tsuwa hakan ya sa suka kai dubansu gaba dayansu kan wayar ciki harda shi, Hannunsa ya saka ya dauka ya daga kiran yana karawa a kunnensa hakan ya ba SHUWWA damar rage sautin muryarta sosai tana ruruko idannuwanta domin so take su dauki maganarta da mahinmanci kasa kasa sosai ta ce" Yayanmu, kar ka yi maganar ahalinmu a gaban bako mana, gaba daya fa ba abinda kake tunani bane ba, ita dama tana son zuwa wajena shine ta zo" Hamzan shima ya rage muryarsa sosai ya ce" Mijin naki ne bakon?, Kuma tana son zuwa ba zata bari mu shirya mu zo tare ba shine zata zo gidanki da kayanta na sakawa? Ni fa aikin me nake yi ne da ba zan rike kanwata daya kwal ta gabana ba?" NAHIDT ta ce" Du fa ba inda ka nufa ba na nufa big brother, kai ka san muna cikin farin cikin gannin ashe muna da kai a duniya bayan mun fitar da ran cewa muna da wasu a duniya harma muka ga danginmu, abin ne ya zo mana a baibai shi yasa muke ta shawarar yadda zamu dauke shi idan ka yi la'akari da mun taso ne mu mu biyu,, daga baya muka hadu da Fauziya sai baban Shuwwa shikenan ne, ka ga dole komai zai zo mana a baibai" SHUWWA ta dan dago daga kallon Hamza da take ta sauke a kan fuskar MUHYIDEEN a kasan zuciyarta tana cike da mamakinsu da zasu saki baki sunna son tona asirinsu a gaban wannan mutumen mai yannayi irin na wulakanci salon gobe ya wulakantasu a banza a wofi Idannuwansu da suka sarke da junna ne ya sakata sake kallon fuskarsa sakamakon abu biyu Na farko fahimtar da ta yi magana ne yake yi a wayar ashe? Sai na biyu ankara da ta yi kamar ya harareta Idannuwansa ya cire a cikin nata ya maida gefe yana sauraron maganarsu da Father dinsa ya sake maidowa ba wai dan wani abu ba sai dan ya fahimci yarinyar nan da irin nata salon haukan Idan ba idannuwansa ne ke masa gizo ba kamar ita dayama harare take yi, sai ya samu kansa da ayana' ta yiwu aljannun nata ke sakata abubuwa, may be na dazuma da ta yi aljannun nata suka sakata, ga aljannu gaa hali sun hadu? Gaskiya ne Dad ya iya hadi' "Kana jina kuwa?" CHIEF OF ARMY ya fada bayan ya dire maganarsa a kan korafin da Mahaifiyarsa ta kawo kan bata san me yake faruwa da zumuncinsa da yar uwarta ta jinni ba Dan muzgutawa ya yi ya mike ya nufi hanyar ficewa kafin ya tsaya a nutse ya ce" Father, bana so ne abinda yake bayanane a gareni ya bayana a wajen Mamanah, ina ta kaucewa bacin ran Mamanah a kan haka, dan Allah ta yi hakuri ta daina min maganar nan" Gaban CHIEF OF ARMY ne ya ringa faduwa har ya so ya nuna a gaban matarsa dake jira ya gama ta ji yaya suka yi da yaron nata Dan kauda kansa ya yi yana mikewa ya nufi ciki, lokaci daya kuma ya juyo yana kallonta da hannunsa ya nuna mata ta dakata sannan ya shige ciki A nutse ya ce" Ka gane, ba wai yaren da ka bani a rufe bane damuwata a yanzun, zan iya ce maka gaba daya tunanina ne ya daukeni ya maka ni wani wajen daban, wanda idan har haka to fa lalle duniya zata bani tsoron da bata taba bani ba, domin ba zan yi uzuri ko na dubi dalili komai girmansa ba, dan kuwa abinda ake neman nuna bashi da mahinmanci harma ake son nuna saboda wani dalili na nan gidan duniya ne aka aikata haka na iyaa hanna kaina dauka, Son kunnayena na son jin ka ce min lallaalalalla ba abinda nake tunani bane ke damun matsalar da Mahaifiyarka ke fama da ita ka ji?" ...................bayannuear shirun MUHYIDEEN ya saka CHIEF OF ARMY bakinsa na rawa ya ce" Talk to me plz, tall me tunani ne da shedan ke sakawa mutun a rai" Idannuwansa ya sake lumshewa kansa na sara masa, CHIEF OF ARMY ya kai zaune yana fifita da hannunsa lokaci daya kansa ya fara cazuwa da ciwo wanda ke sukarsa har cikin idannuwansa A birkice ya ce" Menene gaskiyar MUHAY ?" Kirjinsa ne ya shiga bugawa d karfin gaske wanda hakan ya saka shi rintse idannuwansa muryarsa a cen ciki ya ce" I'm sorry Father " Yannayin muryarsa ya sake saka zuciyar CHIEF OF ARMY a cikin zulumin da Tsoron jin abinda zai iya fitowa Watau abin ya yi masa munin da bai san ta inda zai kama ba Shin a cikin aikin shedan din wanene ya yiwa zuciyarsa galaba da mugun karfin da baki ba zai iya furta halin da zuciya ke ciki ba A sanyaye ya ce" Ina so ka zo karshen watan nan, ba zan karbi uzurin komai ba, ina so ka zo ka fada min dukan abinda yake faruwa dan na san ta hanyar da zan bi na sanar da mamanka, domin a duniya bana son abinda zai cenza farin cikinta da walwalarta da sukuninta wa zuwa bacin rai, kai ka san wacece ita, idan kana neman sanyi, farin ciki, annuri ka zo kan mahaifiyarka ka ja ka tsaya, ina so na san shin abinda nake tunanin nan menene dalilinsa? Kudi ne ko kishin mu'amala ne na yau da gobe wanda yake samuwa ta hanyar rufewar ido ruf?, Ya Allah" Shima ajiyar zuciyar yake saukewa a sanyaye ya ce" In sha Allah Dad" Da kyar ya iya cicibawa ya nufi falon Yana fitowa sukai kicibus tana tsaye sai kallon kofar take Dan murmushi ya sakar mata cike da tausayinta, duka duka zamantakewarsu da ita da shi bata dauki lokaci mai tsayi ba domin rasuwar aminin nasa kanta bataa fi shekaru goma sha biyu ba, bayan rasuwarsa kuwa ta shekara uku kafin ta yarda ya aureta, aman halayanta da sanyinta da biyayarta ya saka zai iya rantsewa bai taba zama da mace ya masa dadin da yake ji da ita ba a dukan rayuwar da ya yi da mata a rayuwarsa, sai dai kuma abu daya da ya sani bayanane shine a kan yaronta takan rikice

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});