Chapter 168
Chapter 168
cen, kuma mai kwasarwa makadan kudadensu namiji ne! Ni na ganshi namiji ne!" Ai kam shima yana jin hakan ya samu kansa da yin gumm ya bi bayansa suka karasa wajen Daga nesa kadan suka tsaya sunna kallon ikon Allah, wajen ba zai shigu ba domin mata ne sun zagaye wajen ana kidan da aka kira na sarautar masarautarsu Ji ya yi hankakinsa na neman sake tashi dan haka ya laluba aljihunnan jikinsa domin a sanninsa akoy karamar wayar da ya saka dan kira Kira ya tura ya koma gefe ya saka a kunnensa Ta jima tana ringin kafin aka daga A hankali ya ce" Mamah, kunna ina ne?" Mamansa dake cen wajen nadin gimbiya ta sheda masa ai sarkin ya shigo ana nadin gimbiya A dan gagauce ya sake tambayar su IBTISAM fa? Mama ta ce" Sunna bangarenka dan jama'ar ta yi yawa sai na tura su cen harda matan MUHAMMAD " Ajiyar zuciya ya sauke yana dan murza gaban goshinsa a hankali ya kashe ya juya yana fadin" Sun tsira, sunna bangarena" Muhammad ya sauke ajiyar zuciyar shima ya ce" Ko dai mun tsira ba" Da wannan dan barkwoncin suka kuma nufar bangaren nasa, ba dan komai ya nace kan sai ya je ba sai dan ya dan kwatanta mata kar ta je cen din, dan ya kula wajen karra daukan harama yake yi, matan zuwa suke kansu da kafarsu Shi ya fara shiga bayan ya yi salama an bashi damar shigowar Kasa kasa Shuwwa ta furta" Katona ne" Nahidt dake zaune taa hakimce Shuwwa din na mata gyaran akaifu ta yi dan murmushin da ya sake yanke gaban Furera ya fadi kasa kasa itama ta ce" Allah ya sa banda Abanki, Shuwwa sai nake ji kamar ina jin kunyar Abanki, kar dai an shiga gabana ban sani ba" Shuwwa ta yi yar dariya ta mike tana rike dan kwalinta dake son faduwa ta wuce ta gaban Furera dake zaune kauyenta daban bata cikin mutane, fuskar nan tata tamkar an aiko mata da sakon mutuwa, tabas da Malan ya ce ta nemi abinda zai tareta bai yi karya ba, domin a lokacin da jarababiyar makeriyar ta budi baki take fadin maganar da kowa sai da ya girgiza ita kasa ta yasu, tun daga lokacin kuwa du inda suka nufa idannuwanta a kansu, a kasan zuciyarta kuma fata take yi kamar haka.....inama idan aka dauki amarya a motar rakiyarta motar ta juye da su su kone kurmus ta yadda labarinsu zai shude a doran kasa? Ota ta san wani hadi ne dan a wulakantata, ta san wannan maganar karyar karya ce, ina hadin biri da gada ? Wulakantatun nan ne za'a nemi rufawa asiri a wani hada magana tamkar saukar aradu? Sarautar garinsu mai karfi a africa itace ta hayo kan wadinnan?, Tana kallonsu ne dan ta ga iya gudun ruwansu Tana karasawa daga wajen da yake ta zubawa fuskarsa ido da kuma jikinsa A hankali ta ce" Ina babar rigar?" Jikinsa ya bi da kallo sai kuma ya kalleta, itama ba abayar sai doguwar rigar kadai a jikinta ta cake daurin nan na tsokana Dan gyaran murya ya yi irin zai yi kasa kasa sosai din nan ya ce" Tana wajen Aba, ina abayarki?" Dan murmushi ta yi ta ce" Ka daina yin kamar zaka yi rada, ana jinka ko a hankali ko da karfi MUHYIDEEN" Kikifta ido ya yi yana kallon bakin da ya ce MUHYIDEEN din, kasa kasan ya sake fadin" Ba ko sakaye, irin sunnayen nan da ake fadawa ababen kauna?" Kunya ce ta kamata, ta dan sada kanta sai kuma ta dago ta kashe ido daya ta ce" Irin su my kankanar saudiya? My atarugun italiya? My fari masar Parissss?" Daria ce ta subuce masa har sai da ya saka hannunsa ya rufe bakin nasa ya dan dara a cikinsa kafin ya saka hannun nasa ya dangwale hancinta ya ce" Kece kankanatah..........." Ido ta zarro tana fadin" Ana jinka fa" Bakinsa ya sake tabewa ya ce" Inace matan Abanki ne a ciki ko da wasu bakin ne?" Kai ra girgiza dan haka ya sake tabe bakinsa yana fadin" Je cen kurya ki labe da katon Nahidt muke , ban san me yake so da ni ba, ba zai iya hakurin na kika masa matar bane ko menene? Sai na ji kamar na hanna masa anya wannan ba zai yi zalammmmmmm......." Dif ya dauke wuta sanadiyar hade bakinta da ta yi da nasa bayan ta yi dadage sosai ta cafke lebensa ta rike damatsunnan hannunsa kafin a hankali ta shiga tsotsar bakin nasa, wanda hakan ya saka shi yin baya baya kamar zai kifa sai kuma ya damke bayanta da hannunsa daya ya cika duwawun a hannun nasa ya matsa da dan karfi yana sake rintse idannuwansa Da sauri ta cire bakin nata tana shigewa kirjinsa tana maida numfashi sannan kasa kasa ta ce" Aban nawa kake cewa zalamame? Kuma fa matansa duka sunna ji, idan suka kulaci abin fa? Ka san mata abin kishi baya masu kadan, kai kuma muryarka bata da sirri My alawar gwongwaninah......." Idannuwansa dake rintse ya ringa hadiye yawu da kyar ya iya fadin" Mu tafi gida Ibtinah kin ji?" A hankali ta dago fuskarta tana kallonsa, a sanyaye ta ce" Da gaske kake ba zan raka Nahidt dakinta ba?" Shima kurre fuskar tata ya yi da kallo yana tunani yana cewa sun gama maganar nan kau? Sai kuma ya maida kanta saman kirjinsa ya dora a hankali yana shafawa ya ce" Kin ga jirgin da zai kaisu nan da awa daya zai sauka , zasu juya da yan rakiyarta mutun hudu da Dad ya wakilta kuma a dawo da su a yau yau, Ibtinah muma a jibi zamu koma na koma bakin aikina, sshikenan gaki gata, za'ina kaiki da kaina gidanta ina dauko abina, aman yanzun ki min uzuri ki zauna da ni itama ki ba Abanki daman ya zauna da ita na yau da gobe kawai.............." Ya karashe a hankali yana sake kallonta, ya kuma dago habarta ya ce" Na kamu, na kamu da yawa.......ba zaki fahimta ba, aman baban tashin hankali motsawa daga kusa da ke, aman idan hakan zai tayar maki da alkhairi hankali zan yi hakuri" Idannuwanta ta lumshe a hankali tana kallonsa na yan dakiku, ya kamu da me? Ya kamu da mene? Sai kuma ta saki murmushi a sanyaye ya sake maida kanta saman kirjinsa tana fadin" Allah ya nuna mana jibin in sha Allah" Sosai ya yi mamakin yadda ta yi saurin yarda da abinda ya fada din Bai san lokacin da ya rukunkumeta a jikinsa da dan karfin da sai da ta yi dan karra kafin ya sasauta mata ya sake dago fuskarta yana kallon fuskar tata A fuzge ya ce" Ke fa idan kika tsufa a haka aljannar nan da kanta zata zabe ki Ibtin MUHAY, Allah ya yi ya matso min awanin nan na mika wancen hannun wancen na jaki mu je inda ya dace muryata ta bude hankali kwonce"..... Da sauri ta sake sada kanta tana cike da kunya ta juya da gudu ta shige ciki tana yar dariyar da ta saka Furera sake binta da kallo har ta karasa wajen da suke zazaune ta dauki jug din
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188