Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 26

Chapter 26

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ina maki magana" ya sake fada a harzuke hakan ya sakata mikewa tsaye tana kallonsa ta ce" Ka ga, ka sasauta fushinka ka saurareni mana SUDAIS, eh na taba yin aure wannan gaskiya ne" "Kin taba yin aure ko kin yi aure aure ana sakinki daga an daura maki?, Kennan gaskiya ne matsalar biye biyen mazan ne kema ke damunki ake sakinki aure? Idan wanu ya sake ki dan ra'ayi wani ba zai sake ki ba dan jin dadi, SHUWWAR kin ha'inceni kin rufe ni kin saka da aureki a rufe ko?" Gabanta ne ya fara faduwa gannin kamar abun na nema ya zama baba, hakan ya sa a birkice ta shiga kokarin ganar da shi abubuwan da sula faru tana mai sasauta muryarta a kan rasa tana mayyar da fushinta gefe ta ce" Haba my SUDAIS, ban kawo maka maganar auren da na yi a baya bane dan babu wanda na tare a cikinsu, babu wanda na je na dora tukunya a cikinsu, SUDAIS hasalima auren kawai ake daura min *ALK'ALAMIN K'ADARRARTA* na datse igiyoyin auren nawa ba tare da na kasance mace a gidan miji ba, ka yi hakuri dan Allah idan hakan ya bata maka rai, maganar auntynama gaskiya ne, idan ka kula fitarta da dawowarta kan sakani a hali na bacin rai da tashin hankali, aman duka wannan baa matsala bane tunda ni bana aikatawa" SUDAIS dake kallonta yana dane wayarsa dake ringin ya ce" Me zai tabatar min da kema ba hakan bane SHUWWAR?" SHUWWAR ta sauke ajiyar zuciya tana fadin" Domin ni budurwa ce SUDAIS...." ta idasa fada tana sada kanta cike da jin kunyar furucinta Shima sai ya samu kansa da kureta da kallo, maganar da ta fada na neman yin tasiri a kwakwaluwarsa ya ce" Kina nufin, baki taba wata mu'amala da wani namiji ba a duniya?, SHUWWAR ina iya ganewa fa da zarar na kusanceki" Kunya ta hanna mata amsa shi, tana ra karra sada kanta aka kuma doko masa wani kiran, hakan ya sa ya amsa yana dubawa da dan sauri domin mahaifinsa ne Abinda baban nasa ya fada ya saka shi mikewa tsaye a rikice tana fadin" camp din sojoji kuma? Aba kuma SHUWWAR SHUWWAR tawa aka ce? Me ta aikata da har za'a turo daukanta zuwa camp din sojoji?" Cikinta ne ya juya a zaunen da take hakan ya sa ta kafeshi da ido tana son fahimtar abinda ake fada masa a cikin wayar nan tasa Wayar ya kashe yana kafeta da ido ya ce" SHUWWAR me ya hada ki da motar sojoji aka zo daukanki har cikin gidanmu? SHUWWAR kin kuwa san darajar mahaifina a garin nan? Motar sojoji du irin yadda yake kare mutuncin kansa da ta iyalinsa yau a zo nemanki me kika aikata?" SHUWWAR ta mike a rikice tana kikifta manyan idannuwanta ta ce" Innalilahi wa inna ilaihi raj'une motar motoci kuma? Me mes na aikata dan Allah?" Gannin kamar raini irin na Shuwwar karra ci gaba yake yi a wajensa ya saka shi miko mata hijab dinta yana fadin" wuce mu tafi domin Aba ya tafi ba yau ba ya kuma nemi alfarmar kar a dauke ki a bayan mota zan kaiki, wuce mu je idan wata jarabar kika janyowa kanki cen ki karata, SHUWWAR ba zan boye maki ba na fara tsintar dana sani a aurenki da na yi" Sosai magangannun suka soketa aman kuma sai ta hadiye ta bi bayansa cikinta na ta kukan tsoro da tunanin uban me ta yiwa soja kuma ita? Ido ido ake yi a dakin bayan jin magangannun da suka bayana masu ga kuma wanda ya saka aka dauko sun yana zaune a hakimce tamkar wani sarki yana kallon su Takaici, bakin ciki, tsana bata taba tunanin zata ji a kan wata halita irin yadda lokaci daya ta ji a kan wannan bawan Allahn A rikice ABDUL Mutalab ya ce" SHUWWAR da gaske wannan mijinki ne?, Aman ai aunty ta bani wata uku ta ce zaki gama ida hankalinki ya kwonta sai mu je mu yi tambaya idan har kin halata a gareni na aureki ko? Shine kika yi aure ban sani ba?, Innalilahi wa inna ilaihi raj'une" Ya karashe yana mai fashewa da kuka lokaci daya mahaifinsa da Mahaifin Sudais suka kwashi salalami sunna kallonsa Mai shinkafa ya kai masa rankwashi yana fadin" Kai dan ubanka ni fa na aureta, muhadu rasululahi sallalahu alaihi wa salam dama ana haka aa hausa?" Mahaifin Sudais ya ce" Elhaj Mustafa dama itace na halarci daurin aurenta a kofar gidansu da kai?" Mai shinkafa ya gyada kansa yana fadin" Allah ya taimaki malan ai wannan da kake gani nine na aureta , a lokacin da na fuskanci wacece marikiyarta na saketa dan ba zan iya hada zuria da ita ba, shine ta min dibar albarka da maganar kudin nan da yalabai Maman sani ya yi bayani a kansu ta dauko su a dakina a gidana , ni kuma sai na ba yaron nan salahun ya maka min ita a wajen sojoji a amso min hakina kar ta kashe, ashe ka ga yaron nan daya da na malaka ya hadu da sharin mace wai ya taimaka mata kar a rufeta ya ce matarsa ce? Ka ji yadda aka yi, a ranar da aka daura mana aure......................." Baki daya abinda ya faru mai shinkafa ya kwashe ya sanar dala dala wanda hakan ya saka MUHYIDEEN dake sauraro jin takaici a zuciyarsa domin shi du a tunaninsa sato kudin ta yi shi yasa ya sake bi ta kanta dan idan har satowa ta yi ya tabata ba ita kadai bace barauniyar ba zara rasa yan tayata aikata satar ba, da ya samu reshensu kennan da ya more ya ringa kamo su daya bayan daya, aman abin takaici sai yake jin wannan tsohon shi ya dauko mata kudin da kansa dan bashi da gaskiya ba wani dan yana tsoron taa masa shari ba Da wani takaicin ya mike yana daukan wayarsa ya kalli Lieutenant Maman Sani da ya sara masa yana fadin" Ashe bata lokaci ne, ka bata takardarta ka salame su, bara na shiga cikin gari" Daga haka ya zagaye ya yi tafiyarsa ya bar Lieutenant Maman Sani da alkakai domin a lokacin Shuwwar ta yi saurin matsawa kusa da mijinta tana doke hannun Abdul da ya matso yana rike hijabinta yana fadin" Ki ce ya sake ki ni kike so ba shi ba" Ta ce" Elhaj yanzu saboda kudin da ban ci ko ficika a cikinsu bane ka saka aka daukoni aka kawoni nan a gaban mijina da mahaifinsa kana neman wulakanta min aurena? An fada maka duniya irinka ce da banda san kanka babu abinda ka iya?, Allah sai ya saka min fadan da ka hadani da mijina a kan shirme" Da dan karfi ya ce" To rasa kunya, to uwar mararsa kunya, an fada maki ni na neme ki ne? Wanda ya fitan nan shi ya sa aka kawo mu baki dayanmu nan ba wani ba, ni na neme ki? Haba SHUWWAR ko a hanya ai bana tunanin fatan haduwa da ke, Kai abdul idan ka kuma tabata zan tsine maka albarka, hala hauka make zan hada jinni da wannan yarinyar?" SUDAIS kam wata ajiyar zuciya yake saukewa saboda

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});