Chapter 67
Chapter 67
tsayaya bane take bashi amsa, irin amsar nan ce kana magana kana marairaicewa kana karya kai da nuni da hannayenka wanda ke nuni ala dole kai a tsoracema kake da mutun sannan a ladafce kake bashi amsa fa ba wai a hargitse ba, idan dai mutun mai rauni ne dole zai birkice a kallonta, idan ba mai rauni bane kuwa bakinsa zai iya yi maka gum ko ka ga mutun ya rikice yana zaginka da magulmaci ka bar masa waje, ba wani gulma ya rikice ne bawan Allah Shi kam lamarin kukar da shi ya yi ta yadda ya kasa furta mata A ya zuba mata idl yana tunanin idan ya warceta ya dokata da garun nan ta summa yana da zunubi ne ko lada? (😌) Alamun za'a tada sallah da ya fara ji ya saka shi juyawa da sauri ya fice a dakin ya barta a nan tsaye Bakinta ta tabe tana kallon madubi ta shiga kunce zanninta a nutse ta gyara a fili ta ce" Ta yiwuma haka aikinsa daga ganni ina daura zanina ka wani kalla kuma ka so nuna nice fitsarariya?, Wollah ka ci kanka tuf tuf ka shafa min lafiya wollah!" Kayyan ta koma ta kwaso ta dawo ta shiga aikinta da jiki, aiki ne da ta riga ta saba, aiki ne da take yinsa da farin ciki ba da jeka na yika dan ka zamto min dole ba, aiki ne na kwonciyar hankali da sannin hannunta, hakan ya sa a nutse ta gama gyara ko'ina ta kunna turaran wuta sannan ta shiga ninke kayan da ta wanke jiya ciki harda gajerun wandunnansa da ta zubawa turaran ruwa ta dan ajiye saman kujera dan su bushe kafin ta ninke hakan ya sa ta shiga kiciniyar ninke zannin gadon hankalinta kwonce abinta Budewarsa da shigowarsa da tafiyarsa mai dan gagawa ya sakata dan waigawa ta kalle shi, shima ya tsaya ya zubawa wandunnansa na ciki ido da mamaki ya kalleta da sauri ya sake kallon wajen wandunnan Itama wandunnan ta kalla, sai ta samu kanta da tsurawa wandunnan ido cike da tunanin abubuwan da a da bata yi tunaninsu ba Tsintar kanta ta yi da tambayar kanta a kasan zuciyarta' SHUWWA anya kuwa lafiyarki kalau?, Wandonsa fa kika wanke kika kuma fitar zaki ninke, kin ga kallon wandunnan yake idan ya sake kwatanta ki kamar kwartuwa fa? Ke kam kin zama wace bata san ciwon kanta ba, wada ta lalace ko? Yaya kike so ya ce bayan dama ya gama fasaraki a yar duniyar karshen zamani?' A hankali ta dago dubanta da dan satar kallo ta sauke a kan fuskarsa Kai sojan nan ba dai kyau ba wollah, saima idan ya hade fuska kyansa ya fi fitowa Idannuwanta cikin nasa suka sauka tsamo tsamo A hankali ta dan kikifta ido tana kallonsa ta bude baki ta ce" 😘😘😘😘😘 Morning all, na ce ba yau juma'a ko?😒raba gidanta da karti na mata girki ya matukar kayatata ta ce"😌💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 2️⃣6️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 A hankali ta dan kikifta ido tana kallonsa ta bude baki ta ce" Na ga sun yi datti ne sai na wanke su, baka ga darzar da nai masu ba." Idannuwansa ya rintse yana jin ikon Allahn dake faruwa da shi, ya sake budewa yana kallonta ya ga a tsayen take abinta, d'an kifta ido ya yi yana sake kallonta yana karantarta, gaba daya yarintarta da k'ananun shekarunta ne suka bayyana a idannuwansa. Sai ya samu kansa da tunanin anya ta zarce 17 kuwa?, Haka kuma ya shiga tunanin shin me ya saka ta zab'i rayuwar bariki da aure auren maza a rayuwarta duda ya san da wahala abinda aka ce ta ratso ta zo kasar nan ta zamto nutsatsiya, aman sai ya samu kansa da tunanin koma meye bai dace ace yarinya karama irinta ce ta saka kanta a muguwar rayuwa har haka ba. Abinda yake bashi mamakin na gaba shine, irin yadda take tsayawa a gabansa kamar tana jiran ya yi magana ne kanta tsaye tana kallonsa bai san me take kallo a jikinsa ba kallon nata kuma ba irin na matarsa ta cen bane, ita wancen daga nesa ne take kura masa ido da zarar ya kalleta kamar munafuka sai ta sinne kai. Ita wannan bata kallon nasa sai idan tana jira ya bata amsa, irin yadda take kuma bashi amsa kai tsaye na matukar bashi mamaki, wai shin ita bata jin tsoronsa ne? Iskar dake bakinsa ya furzar yana nuna mata hanyar fita ya ce" Kin yi bakuwa ki je." Ido ta karra kura masa ta kalle shi ta kalli hanyar da ya nuna mata, ta ce" Ni kuma? Bakuwa a nan?" "Ya salam" ya fada yana dafe gaban goshinsa ya tattara hannayensa ya dago duka biyu ya ce" ke, mu nawa ne a dakin nan? Ko aikena kikai na je na gano maki ke din ko ba ke ba?" Da sauri ta zagaye shi tana fadin" Sorry " ta nufi hanyar fitan Har ta kama kofar zata bude muryarsa a ciki ciki ya ce" SHUWWA." Turus ta yi tana jin gabanta na faduwa haka kuma ta juyo a hankali tana kallonsa. Hannunsa ya dago a hankali ya nuna mata hannunta sannan a saman lebensa ya ce" Give me." Hannun nata ta kalla, ido ta zarro domin gajeran wandonsa ne a hannun nata baki irin mai hade da pant din nan mai raga raga Da sauri ta karasa ta kama hannun nasa da hannunta na dama ta saka masa wandon ta rufe tana karra zarro Idannuwanta ta juya da gudun da ya saka shi bin kafafuwanta da kallo da hannayenta da take yarfewa ta fice a dakin kwata kwata. Kofar da ta rufo masa ya kurawa ido na dan lokaci yana sauke ajiyar zuciya, a hankali ya nufi wajen da wandunnan nasa suke ya ajiye dayan ya nufi wajen bed dinsa ya zauna yana kai hannunsa kusan hancinsa dan ya dan goge hancin nasa. Sansanyan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188