Chapter 159
Chapter 159
Kai ina aa, ba zai iya ba ai (😳 mun higa uku, ku janyo shi fa)💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 6️⃣7️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 ALK'ALAMIN KADARATAH Na *Sajida* Gannin kamar bai jita ba, gashi ita ke jin lamarin kamar sake tauri yake a jikinta ya saka da wani karfi karfin ta ce" Kana jina kuwa?" Ido ya dan rintse ya bude a saman fuskarta ya ce" To ni kurma ne ?" A hankali kuma sai ta ce" Cewa na yi ka daga kar na mutu dan annabin rahama manzon tsira .....walahi na gama yagewa" Ajiyar zuciya ya sauke, dan a yaddatake maganar wata na makale mata dole zaka fahimci cewar a wahalce take baiwar Allah, kwarai a wahalce take, dan haka a hankalin ya ringa janye jikinsa yana dan komawa, har dai ya gama barawa Allah komai da tunanin ai dai a kusa take da shi, kuma gonarsa ce, hakan na nufin ziyartar gonarsa ya zama wajibi a gareshi duk lokacin da ya yiniyar hakan A hankali ya koma gefe yana gannin yadda take jan abin rufa tana matsar kwallaj da kyar ta rufe tsatsonta da wata muryar kukan ta shiga fadin" Wata shara'ar sai a lahira tsakaninmu da sojoji, kai wayo Allahna wayo duniya, gaba daya bana jin kafafuna , ji nake na kai karshe jikina baya anfannuwa, na wahaltu hankalina ya gama gushewa, Allah ka yiwa mata tsakani da maza ya Allah ya zamto mu da su sai gani sai hange!" Bakinsa ya tabe ya mike a yadda yake hankali kwonce da tarin rashin ta ido ya durkusa ya yaye aabin rufar nata yana fadin" Ba amen ya Allah!" Ita kam narai narai ta yi a lokacin da yake ta motsi da ita a cikin bayin yana kunna ruwan dumi yana karawa har ya gama tarawa ya kuma gamsu da duminsa kafin yake cireta a jikinsa a hankali ya rage tsayinsa sannan ya sakata cikin ruwan Sai da ta fara zabura sai kuma ta saka ihun da muryarta bata fita da kyau sannan ta rukunkume jikinta a haukace ta fashe da kuka tana jin yadda azabaa ke ratsata gashi ya riketa da rikon da ba dai ita ta kwaci kanta a cikin ruwan ba Da tarim tausayi da jinjina a gareta a cikin zuciyarsa yake kallon yadda take gigiza kai wasu hawayen na zuba daga idannuwanta Dan guda gudan jinni kadan ya fita kafin jajajan abin jinnin da ya yi saura a jikinta ya idasa fita sai kuma ciwon da ta ji na dadewar wajen da kuma raunin wajen shima ta karra taimaka mata wajen sake rikitar da yannayinta hakan ya sake saka masa matsanancin tausayinta da tsoron yannayinta A hankali ya bude ruwan ya tafi, ya sake saka wani ya wanke wajen sannan ya tara wani yana rike da ita da dayan hannunsa, kafin ya saka kafafuwansa shima ya shige ciki gaba dayansaya zauna yana sake riketa a jikinsa a sanyaye ya furta" I'm sorry Ebti, I'm sorry ban San har haka ake shan wahala ba, ban sani ba ko na maki da zafi ne? Aman ni a hankali na yi ba da zafi ba, ki yi hakuri kin ji? Kin yi hakuri a hakama ki karra hakuri kin ji?" Ita kam sauraronsa take, domin kuwa da jikinta ya gama sabawa da dumin wajen da kanta ta guara zamanta ta yi zuru tana sauraronsa sannan tana kawar da kanta a kansa , rashin ta idonsa ta kai inda ta kai, shi bai wani damu ba, gaba daya yau sai take jin wani iri Har sai da ya cenza mata ruwan nan kusan sau uku sannan ya ciko mata tsaftataciyar buta ya ajiye yana neman kamata dan ta gabatar da wankan tsarki, a nan ne ta samu da kyar ta nemi da ya barta zata iya Hakan ba dan ya so ba ya bata dama ya fita a bayin bayan ya yi nasa wankan ya je ya shiga kimtsa gadon duda ba wani iyawa ya yi ba, aman a yau da kansa ya kwatanta gyara gadon dan kuwa ya san hajia mai shinfida ko wuta yake hadiya ba zata yi ba! Ta jima a ciki, domin bayan ya fitan bata fito na wani ruwan ta kuma tarawa mai zafin gaske ta sake zaunawa da kyar tana matse hawaye hadi da girgiza kanta tana hasaso azabar nan da ta ji yau idan haihuwa ta fita azaba ai ta shiga ukunta! Sai da ta ji ta kara jin dama dama kadan sannan ta kama da kyar ta fito tana wara kafa ta samu ta tsaftace jikinta, ta janyo tawul dinsa ta raba da kyar tana jin gaba daya jikinta fayau wani irin ba karfi da kwari a jikinta ta dadafa ta fito daga bayin tana sake rintse Idannuwanta ta yi turus tanai masa kallon kallo Dan jan hancinsa ya yi da pain killer din da yakr sha lokaci zuwa lokaci dan magance dan ciwon jiki haka da kofin ruwa ya karasa kusa da ita a tsayen ya nuna mata da ta bude bakinta Ba yadda ta iya haka ta bude bakin shi kuma ya saka mata hadi da kafa mata ruwan Tana gama sha ua sakar mata murmushin da ya sakata sake kafe shi da ido A hankali ya ce" Wai me ya cinye bakin, ki min magana mana" Ita dai ta dawo daga rakiyar kililin kasau macijin kumbarsa, sani ne bai yi ta gama gane cewa shi din nan idan ya samu makararen waje zai karta ne kawai, dan haka zata fuskance shi su fuskanci junna , dama ta jima da sannin ba kaunarta yake yi ba, ya jima burinsa ya saketa, yanzun kam ta dangana da auren, ta hakura haka, ta yarda aure ya fi karfinta ita ke masa shishigi, ta hakura duniya da kiyama ta kamanta ai sosai ta kamanta Bed din da yake nuna mata ta bi da kallo, ta sake kallonsa kafin ta girgiza kanta a hankali tana sake matse idannuwanta A sanyaye
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188