Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 29

Chapter 29

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,197 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

gidansu Ta jima tana kallon kofar da tunanin Allah ya sa yayarta tana gida A hankali ta kama kofar ta bude ta zirra kafafuwanta kasa zata fita ta ji yana fadin" Dukan mace ta duniya tana da kima, ko me ta zama a rayuwa kuwa tana da daraja, idan ta hadu da wanda ya san darajarta zata kasance macen da ta fi kowa haskawa a duniya, yar budurwa kar ki manta cewar ko me kika gani na rayuwa ke din halita ce mai daraja,, uwa ce ke, y'a ce ke, kanwa ce ke, yaya ce ke, kin ga abubuwan da yawa , idan ba ke fa Walahi babu rayuwa kwata kwata, kar ki shiga gidanku ki dora kuka , ki je ki godewa Allah, zan dawo gobe in sha Allah" Tabas ta samu nutsuwa a zuciyarta, tabas koda ace bata dawo normal ba, domin abu ne mai matukar wahala, ita a yanzun ALKALAMIN KADARRARTA ya daina firgitata ya dawo bata tsoro, aman kuma ta ji dama dama a zuciyarta na tunasar da wannan mutumen ya yi mata cewar kai kanta da ta yi gidan giya ba shine mafita a rayuwarta ba A hankali ta tura ta shiga tana gaishe da baba mai gadi dake morewa da kazar da aka miko masa Da kallo ya rakata da tarin tambaya a ransa na yannayinta, ko hujab babu a jikinta ba wani mayafi hakan ya sa ya ringa adu'ar Allah ya sa ba sakinta mijinta ya yi ba A hankali ta kama kofar ta shiga da Salama a bakinta tana waige waige Yayarta dake zaune tana kwaba lalen da take son kunsawa ta dago da sauri tana sauke dubanta a kanta Yannayinta ya saka gabanta yankewa ya fadi da karfin gaske har sai da ta zabura tana sakin lallen a kasa tana sake kallon kanwar tata da son mikewa lokaci daya haka kuma bakinta ya kwashi inda inda tana fadin" SHUWWAR, me menene? Ina lulubinki shuwwewwwwwwwwww" maganarta ta katse sakamakon faduwa da ta yi ta dalilin kushin dake ajiye domin idannuwanta sun rufe sam ta kasa ganninsa sai da ta tabeta ya kifar sannan ta ankara Da sauri SHUWWAR ta idasa isowa tana kamata tana fadin" Subahannalah Aunty Hal anta mash-ghouul?" Hannunta da ta riketa ta kama tana kallonta ta ce" Na zata ko , ko , na zata ko ya sake ki ne da na ga baki da lulubi bayan matan aure sunna suturta jikinsu ne, kin ga ki ringa saka lulubi dan aure ba abin wasa bane" Dan murmushi ta yi mai ciwo a hankali ta dora kanta a saman kirjin Nahidt dake yi mata nasiha hakan ya saka Nahidt yin tsiittt lokaci daya kafin a hankali muryarta na rawa ta ce" SHUWWAR me yake faruwa?" SHUWWAR ta dago tana kallonta , ta maida kanta saman kirjinta a hankali ta ce" Ya sakeni, sai dai shi saki daya ya min, kin ga hakan na nufin ta yiwu idan na kuma yin wani auren zai zaunu" Wannan karron maimakun zuciyar Shuwwar din ta nemi gazawa ta yar uwarta ce ta nemi gazawa Muryarta a sanyaye ta ce" Shima ya sake ki ne dan an ce ni karuwa ce?" Ido SHUWWAR ta rintse na kalmar da yayarta ta kirayi kanta a hankali ta girgiza kan nata tana fadin" Aa, bakima shigo cikin maganar ba, kin san me na fahimta.......hasalima ke din kin zamto mahadin Kadarratah ne, aman da ke ko ba ke dole ne rubutacen al'amari zai kasance a kaina, wannan sakin bama dan ke akai min ba, wani soja ne ya saka aka daukomu dan a yi kuraya, a nan dai wa'adin auren nawa ya cika" Lebenta ta dantse tana son hanna kanta kuka, aman sai da abin ya gagareta ta fashe da kuka tana rike SHUWWAR a jijinta ta ce" Shin mun fi kowa aikata laifi ne da muke fuskantar irin wannan hukuncin a wajen al'uma, menene laifinmu? Me muka yi da zafi haka?, SHUWWAR I'm sorry, I'm sorry dear" SHUWWAR ta karra kwontar da kanta a sanyaye ta ce" Haka nawa ALKALAMIN KADARRAR yake, Aunty ina tunanin bani da rabon yin aure a duniya" Wanu kukan NAHIDT ta fashe da shi wanda ya fitar da Zahra'u dake kicin tana soya masu zabuwa da sauri tana fadin" Kamar kuka nake ji NAHIDT" Jikinta ne ya yi wani irin mutuwa tunda ta ga SHUWWAR rungume a jikin NAHIDT din Tunda Shuwwar ke koke kokenta idan an saketa bata taba jin tana zubar da hawaye irin na yau ba, A yau itama da kanta ciwon sakin Shuwwar din ne yaa ringa sukanta a kirjinta har ta kasa tsayuwa a kan kafafuwanta ta karasa da sauri tana dukawa a kusa da su ta rungume su gaba dayansu a jikinta Kukansu suka sha su su uku NAHIDT dake kuka tana fadin" Shikenan dan bamu da kowa sai a ringa wulakantamu?, Shi yasa ban sakawa kaina soyayar na yi aure a zuciyata, domin na rigaya na sani cewar babu wanda zai iya jin kaina, babu wanda zai aureni ya zauna da ji domin Allah, ya zamana dan iskama ta kirki yake so mai fitacen usuli, kowa idan ya tashi ta kirki yake so ido rufe, mu kuma da muka kasance a haka ba sai mu karre a haka ba?, Aman SHUWWAR bata cencenci haka ba, Shuwwar ya cencenci ta samu gida ta zauna da mijinta, bata takawa kowa ba, bata kashewa kowa ba, idan takamar mazajen dake sakinta dan ina fita ina harkar badala ina samun naa abincina ne daga yau na daina, walahi na daina, su aureta su kilace min ita dan Allah ba dan halina ba" A sanyaye SHUWWAR ta sake riketa a jikinta tana fadin" Da ace zasu dube mu bayan mun tuba su dauke mu ba dan su ringa goranta mana ba, su kula da mu domun Allah, aman kin ga Aunty, ko sun aure mun dan su wulakantamu ne, kina gani fa irin soyayar da yake nuna min aman ana kaini ko kallo ban ishe shi ba, yakan shiga ya fita aman banda dakina" NAHIDT tana kallonta ta ce" kina nufin har yau da ya sake ki babu abinda ya shiga tsakaninki da shi?" A hankali SHUWWAR ta sada kanta tana jin nauyin irin maganar nan ainun Fauziya da ta kasance mai sanyin cikinsu aman yau itace da fadin" Dama tun usil bai mana ba, bakya gannin kama yake da munafukai? Fin karfinmu kika yi, a yanzu da ya kasance bai taba ki ba Alhmdulilah, matsiyaci algungumi kuma walahi sai mun kwaso kayanmu harda akwatunnanki!" Ita kam so take ta kwonta ta huta dan kanta ciwo yake yi mata, dan haka ta nemi da su sama mata wajen kwonciya so take ta kwonta A wannan daren ta samu soyaya a wajen yan uwanta taamkar zasu maida ita cikin cikinsu, domin a shinfida daya suka kwana gaba dayansu har akai kiran sallar asubah Abin mamaki su dukansu kiran sallar ne ya tashe su suka kuma gabatar da sallarsu a kan lokaci, a nan Fauziya ta shiga kwashe shinfidar da sukai a falo suka kwana tana mayarwa ciki sannan ta shiga gyagyara gidan itaa kuma SHUWWAR ta koma dakinta ta kwonta dan barcin ba wani isarta ya yi ba Lalabawa NAHIDT ta yi

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});