Chapter 66
Chapter 66
kanki malama, hakan ya sa ta ringa hawaye tana sharewa a hankali ta fashe da kuka tana fadin" Bariki kennan, mai barin bashi kala daban daban, ita bariki ko baka shige ba ka kwatanta bale ka shige har ka mutu sai ka samu wanda zai bika da bita da kulli, Bariki mai zubar da mutunci warwasss a kasa, da ba dan Bariki ba anya kuwa da matar malan zata iya wulakantani? SHUWWA, Shuwwa kin gani ko?, walahi gidanki zan kaura ni dai, gidanki zan kaura, kin ga da kina nan na fada maki abanki ya mikawa matarsa waya ta zageni da kin ci min uwata har cikin gidanta, ni kuma da na samu Abanki na fada masa me yake tunani? Hala abinda ta fada haka shima yake tunani?, wai Shuwwa dan kawai na kireshi zan gaishe shi shine ya kashen waya? Allah kaimu safiya tun karfe shida zan tafiyata gidanki ba wanda zai sani dan na kula nema suke su rabani da kanwata bayan ita kadai ta rage min !" (🤔, Nahidt kin fara zuwa da bidi'a gidan Shuwwa kuma?☹️ Soja mata saman kanka☹️) A cikinsu kowace ta kwana ne da abu bako a cikin zuciyarta SHUWWA haka kawai take jin wannan abin da ya yi a bayane ba banza ba, koma meye ba karami bane ba zai saka shi zuba mata tea ta sha kafin ya tafi da shi, shin haka yake yi da kowama ko tsabar bai yarda da ita bane ya saka shi aikata haka? Nahidt kuwa ta kwana da kudirin zakara ya bata sa'a ta sauka a kusa da kanwarta, sosai zuciyarta ke ciwo da abinda take kira wulakancin Malan, ta gama yarda cewa a kusa da Shuwwa ne kadai zata yi rayuwa cikin farin ciki, a gidan yayanta babu abinda ta rasa na rayuwa, Fauziya na gefenta koda yaushe, sai dai bata san me yasa ba yanzu Fauziya ta cika sada kai idan sunna hira, bata sakewa irin na da a yi ta ihu da kakaba daria, takan zauna du a takure ne bata san dalili ba sam, duda takan yi tunanin ko matsalar barikin da suka taba tare ne yake saka Fauziyar rashin sakewa a kusa da ita? Ko a tunaninta zata riketa ne ko meye? Koma dai menene ta kawo ido ta zuba zata koma kusa da wada ba zata taba wulakantata ba duk rintsi, wace idan ta budi baki ta ambaci sunnan bariki dan ta yi kuka ta wawureta ne ta kuma tambayeta yaushe zata daina, ba dai dan tai mata gori ba __________________________________ Shi mutun idan ya san ciwon kansa ya kasance mai yin sauko dan aiwatar da aiyukakan dake gabansa, bama mace wace ya dace ace ta yi safiyar mamaki ta gyara gidanta dan gudun mutanen daka iya yi mata safiya ko mijinta kansa dan kar kazantarta ta zauna a idannuwansa, babu abinda ke kawo wulakanci irin kazanta, kazanta batai ba a rayuwa, Wadinnan dalili da Shuwwa ta rike ya sakata karfe biyar na yi ta diro daga saman bed ta nufi kasa ta kunna fitilu ta shiga kunna kayan wuta ta zuba turaran wuta sannan ta dauko kayan share share tana dan yatsina fuska ta gyara zaman audugar matarta da ta saka domin yau ta farka da jinni Saman ta haura tana dan nishi dan ta jido kaya ta ajiye a kofar dakin nasa ta kwonce zanin da ta daura a saman yar yololuwar rigar barcinta wace da kadan ta dara cibiyarta ta dan zazage zannin da kyau ta dan wara kafarta dan ta gyara daurin zannin kanta a kasa , kan nata sanye da hular barci mai laushi mai kyalkyali fara kal ruwan rugar dake jikinta itama mai santsi mai lafewa a jikin mutun sannan mai siririn hannu Kofar dakin ya bude yana dan yin hamma idannuwansa suka sauka a kanta da zannin a hannunta tana sake kabewa zata daura A zabure ta dago sukai ido hudu, ta maida dubanta kan cinyoyinta dake waje har zuwa kan jan pant dinta mai raga raga A haukace ta juya da zannin ta gyara tana daurawa hakan ya sa ta bashi bayan kafin take rufa zannin a cumurmure ta daura shi sama sama sosai tamkar bagwariya hakan ya sa gaba daya idannuwansa a kan duwawun nata har ta juyo du ta rikice kirjinta na hawa sama da kasa kar zai bale ya fito daga ciki ta raba gefensa bakinta na rawa ta ce" Zan , Zan shige ciki" Daga haka ta yi kasan hannunsa dake dafe da jikin garun ta shige dakinsa wanda ya yi mutuwar tsaye a wajen da yake ba tare da ya gane halin da yake ciki ba Da balaki ya juya ya bi bayanta a lokacin itama ta rasa ina zata nufa, gaba daya ta rikice ganninta da kato ya yi a haka, waima uban me ya fitar da ita da asubar nan ne? Ta bari idan ya yi tafiyarsa sai ta yi aikinta mana, yanzun a banza katon wofi ya kaleta? "Ke ke zo nan!" Ya fada a kausashe yana nuna mata gabansa Gaban nasa ta kalla ta karra karewa tsayuwarsa kallo, adu'a ta shiga yi a cen kasan zuciyarta na neman tsari da shi, sannan ta shiga takowa jikinta ba karfi sosai ta nufo inda ya nuna matan Hannunsa ya saka yana fadin" Ki gyara wannan abin dake jikinki kafin ki karaso min nan!, Kin ga tsayama a cen na fada maki ki fita a harkata a cikin gidana kin ji abinda na fada maki!" Dukan jarumta, da tsaurin ido irin nata da rashin Tsoro ta yafo tana kallon hannayensa da bemab maboya a dakin nasa kasa kasa ta ce" wai gidansa, gidana dai" Dif dakin ya dauka domin tsittt ya yi da fadan dan ya ji abinda ta ce Kai, wayo, anya ba gamo ya yi ba? Anya ba aljanna bace ta shiga lamuransa aka daura masu aure? To aman idan aljanar ce shi me ya mata? Yanzu ace yyarinyar nan ta rasa wanda zata raina sai shi? Cewa fa ta yi gidanta ne fa? A kausashe ya ce" kika kuma cewa gidana naki ne sai na baki mamaki a cikin gidan nan, kin ga ni fa ba shashasha bane da kike son mayar da ni abin wasanki, sannan da kika fito kike sakin zani a gabana a tunaninki da irinku na kai min da tuni ban zama bunsuru a kasar nan ba? Ki kiyaye haye min har na samu mafitar rabuwa lafiya da ke domin idan kikai wasa sai dai ki sake jewa wani katon a kakarye!, Shirmen banza da wofi, ke mema kika zo yi dakina ne?!" SHUWWA ta sauke ajiyar zuciya tana kallonsa ta ce" To aman ai gyaran dakin zan yi ko?, kumama ka ga soja nifa ba abinda kake tunani na zo yi ba walahi ko daya, gani na yi a dan zaman da zamu yi da kai wanda nake fatan ko yau ne ya katse nima a yabeni ya fi da ai min Allah wadai kau?, kuma da nake cema gidanka gidana ne ba fa dan ina nufin hakan har cikin raina bane dan dai na dan farkar da yarenka ne kar sunna neman kawo min raini, bayan wannan gidanma ai na gwamnati ne gaba daya......". Ba da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188