Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 78

Chapter 78

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ya santa, kanwar ce bata da hankali Da fara'a Mama ta ce" Masha Allah, Allah ya miki albarka, in sha Allah sai kin zo kin ji? Ina nan ina jiranki da izinin Ubangiji" SHUWWA ta dan kalli fuskar Nahidt dake rike mata da wayar a hankali ta ce" To Mama, a gaida Aba da mutanen gidan in sha Allah" Mama kam da farin cikinta ta ce" Amen zasu ji yarinyata, na gode sai an jima" Kai ta gyada ta kasa fadin wata maganar har wayar ta bada hasken dake nuna ta mutu Tana kula da kiran ya mutu ta dora mata wayar a saman cinyarta Hamza da ya mike tsaye yana fadin tafi ne suka kalla su dukansu Hannunta ta saka ta kamo nasa tana kallonsa aa sanyaye ta ce" Haba yayanmu, tafia zaka yi min da ita? Dan Allah ka barta tare da ni" Hannun nasu ya bi da kallo, ya sake kallon wayarsa dake saman cinyarta Baki ya sake tabewa ya juya ya nufi sama ba tare da ya furta masu ci kanku ba, Da kyar suka iya daidaita tsakaninsu bayan Hamza ya fahimta sannan ya yarda cewa daga an kwana biyu zata koma wajensa ne ya iya tabo mahaifinsa cewar zai koma ya gama , a nan mahaifinsa ya tabo Number Muhyideen dake saman cinyar SHUWWAR, a kan dole ta mike ta nufi sama tana ta gungunnin barin wayar da ya yi ta nufi dakinsa dan ta kai masa wayar su kuma sunna jira ya amsa dan ya bada damar zai fita a barikin a wannan lokacin a raka shi har cikin gari saboda tsaro Bugawa ta fara yi kamar sau hudu, kafin ya saka hannunta ta murda ta shiga gaba dayanta tana mai yin salama a dan dage Ido cikin ido sukai da junna domin tunda ta fara buga masan ya tabata cewar sabuwar tsagerar dake kawowa nutsuwa da kwonciyar hankalinsa farmaki ce, dan kaf cikin barikin nan ko mashaya giya ba zasu sha su nufo nan su aikata mumunan aikin nan ba gaskiya, wannan aiki na bakon gari ne mai son halaka kansa ido rufe A hankali ta janye idannuwanta a cikin nasa tana sauke ajiyar zuciya hadi da rike gefen rigarta da karfi tana son controlling din abunda take tunanin ko tsoro ne ta ji sanadiyar ido hudun da sukai da wannan mutumen domin gabanta ne ya yanke ya fadi a lokacin da ta kalli fuskarsa wace take cikin yannayi na ba yabo ba falasa Dan murmushi ta yi tana sake aro jarumta ta shiga fadin" Dama, Dama, Dama kira ne yake shigowa, shine na ce bara na kawo maka wayar ka mantata a cen kasa ne" Hannun nata dake miko masa wayar ya kurawa ido kafin ya maida dubansa saman fuskarta Gefe take kallo, ko yace kirjinsa take kallo A dan nutse ya ce" Waye shi?" A hankali ta dan dago tana kallon fuskarsa ta ce" Ban sani ba na dai ga an rubuta Father" Idannuwansa ya maida gefe ya sake maidowa kanta yana girgiza kai da tunanin ta yiwu jaka ce bata da ilimi sam, ta yaya zata yi tunanin zai mata tambayar waye mutumen dake kira a wayarsa bale ta ga sarai me aka rubuta, ko bata iya karantawa ba sai a magana ne ta dan koyi kadan kadan? "Look, Allah ya sa tare kuka fito duniya kar na kuma gannin kin zaune gabansa ba hijabin dake kare mutuninki na mace, sannan kar na kuma gannin kina magana kina shafarsa ki yi hakurin aikata hakan daga nan har zuwa lokacin da zamu saki hannun junna dan bama so sanadiyar kina karkashin ikona a matsayin wanda ya aureki na fada wutar jahanama dan Annabi ya fada duk mutumen da baya kishin iyalinsa dan wuta ne, bai bambance iyalin naka wanda kake so, ko wanda baka so ba, dan bariki ko tsaftatace ba, cewa dai ya yi duk mutumen da baya kishin iyalinsa dan wuta........bana tunanin kin kai matsayin da zan yi sake na fada wuta saboda ke, game din ba riba......ki kama mutuncin kanki ki iya bambance bariki da gidan aurena!".................................... A kausashe ya yi furucinsa, a hade ya fadi abinda ke cikin tunaninsa, a zafafe ya isar da sakonsa, sannan sai da ya damki damtsen hannunta ya dago da dan karfin da ya saka ta bashi dukan hankalinta harma ta gane cewar furucinsa ba karya yake nufi ba, gaskiyarsa yake nufi yanai mata kashedi ne a kan ta kiyaye kar ta aikata zina da yayanta a cikin gidansa A hankali ta raka bayansa da kallo, har bayan ya rufo kofar da karfin da ya saka Idannuwanta kirftawa a sekwond daya suka kuma budewa a yan sekwani, A hankali ta shiga taka kafafuwanta tana nufar Wajen da ya bi ya fita har ta fice a dakin itama ta tsaya daga sama tana kallon lokacin da suka yi gaba da shi da yayunta sukaiwa Hamza rakiya ya fice tana kallon kofar har ta ga an bude an shigi, Nahidt ta nufi dakinta tana yar dariya, cen kuma sai ta ga an bude ya bayana ya shigo kamar yadda ya saba shigowa, wannan karron direct ya nufi wajen kayan abincin nan ya hau ya zauna ga dukan alamu abincin ne zai ci A hankali ta lumshe idannuwanta da dan karfin da ya sakata jin dumi dumi , danshi danshi na bin kumatunta hakan ya sa a hankali ta saka hannunta na dama ta shafa abin a hannunta ta dauko yatsarta tana kallo Juyawa ta yi jikinta tamkar babu laka ta nufi dakinta ta murda ta shige a hankali ta nufi bakin bed ta zauna tana kallon kasa Mayafin abayarta ta saka hannunta tana shafawa wajen goshinta dan ta ji shin rufarta ta yaye a jikinta ne? Sai dai ta ji a rufe gashinta yake ruffffffffff tun daurin da ta yi a dakin NAHIDT A hankali ta dora hannunta saman kirjinta tana rintse idannuwanta a sanyaye ta ce" Ban yi tunanin mutun mai ilimi, da girma, da hankali, wanda ke gwagwarmaya da kalolin mararsa jin magana, wanda ya shanye su a cikin kwakwaluwarsa da rashin jinsu da komai zai iya aikata aiki irin wannan ba...................., Kana nufin ka ce min kana hanna ni kokarin kusantar zina da yayana a cikin gidanka???????" Idannuwanta ta sake rintsewa hakan ya sa wasu zazafan hawaye suka shiga silalo mata a saman kumatunta ta sake cewa" Duka lalacewar tamu ce ta kai haka ko kuma rashin gata ne ya sa ake jifanmu da kazamin tunanin irin haka?, MUHAY me na aikata da zafi haka da har zaka kwatanta irin wannan a kaina?, Me ya saka ka a cikin duhun da har kake neman saka zuciyata mai rauni da sanyi a saman wannan sha'ani, mai saurin kawar da damuwa dan kar tai min ila, mai matukar yin takatsantsan da aikin nan na zina, na rufe ido nake warto aure ido rufe, ba ruwana da yaro ko tsoro ni dai na raya sunnar ma'aiki, na shigo nima a gidanka ba da rokona ko son raina ba, asalima kai din nan ka saka kaki bayan haka kawai masu kaki basu yi min ba a rayuwata, a haka ne ka dangantani da mumunan aiki haka Why?"............................................. Ta idasa maganar ta fitowa da gursheken kukan

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});