Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 39

Chapter 39

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ta taba ruwa Manta da ta hada mai karra fitar da darajar fatarta ta janyo a nutse ta shiga shafawa tana sake lumshe idannuwanta dan santsin da yake karrawa jikinta gaba data ga kuma irin nasa kanshin mai sakawa bawa nutsuwa a zuciya Wayarta mai kirar apple watau iphone wace angwonta ya gwongwajeta da ita ta shiga dan haskawa alamun kira na shigowa A nutse ta janyo wayar ta daga kiran tana karawa a kunnenta ta yi salama da sansanyar muryarta A sanyayen shima ya ce" I'm sorry wifey yau du ban yi kira ba, kin san menene? Yadda kika san tashin duniya haka babana ya dauki daurin auren nan, har tunani nake anya anguwar nan ta dauki bakinsa kuwa? Yanzuma daga masaukin da zai sauke uban gidansa nake kin san bayan ya yi ritayama akoy kyakyawar alaka tsakaninsa da Chief of army, so ya tabatar masa shi zai mika sadakina wa Malan shine fa du babana ya rikitamu kan zuwan bawan Allahn nan, ina fata ba'ai min fushi ba?" Dan murmushi ta yi tana lumshe idannuwanta ta ce" Ban yi ba" Watau jan aji, ko yace girma irin na Shuwwar na bashi mamaki, tamkar wadda ta shafi jinnin sarauta wani sa'in, shi tunda ya santa idan ka ga ta budi baki ta maka doguwar magana ta danganci abubuwan da ta gani na rayuwa ne irin sake saken da maza sukai mata na aure, bayanshi ko da su Nahidt sai dai ya ga kasa kasa ta yi tsokana ta kuma koma ta hade abinta kamar ba ita ta yi ba, sai Nahidt din ce zata ringa bambami ana riketa, wani lokacin har tunani yake shi mai maganar nan sai ya hadasa mata ciwon kai ai, domin shi dai tsakani da Allah, Allah ya yanka masa abin magana yi zai yi ta yi abinsa Yar dariya ya yi a hankali ya ce" Kina irga awani kuwa?" A kasan zuciyarta ta ayana' fiye da tunaninka, domin na fika zumudin son gannin ranar nan, abinda na koya shine rike zumudin hakan a cikin zuciyata domin a aure hudun da na yi na bayana ban ga alkhairin hakan ba' A bayane kuwa sai ta ce" Awani? Na me kuma my Hamza?" Ido ya dan zarro ya ce" To wai me na maki da zaki rama ne my kanwa? Yanzun sai kice bakya duba agogo du wucewar minti kina ayana saura yan awani? Kin ga yama ta yi fa, daga safi ta waye saura kwana daya tak, daga an yi wani wunin sai a fara irga yan awanin da zasu rage Hamza ya zamo mujin Shuwwa" Murmushi ne ya subuce mata hakan ya sa ta kashe kiran da sauri tana sauke murmushinta a bayane Mikewa ta yi tsaye ta shiga dan takawa hakan ya sa duwawunta dake cikin tawul jujuyawa a bayane ta ce" Nd shuwwa ta zamo amaryar Hamza.....wayo Allahna ashe za'ai min auren gata nima kuma har a tarra al'uma irin haka? Wayo farin ciki kasheni?" Tana sambatun farin cikinta wani kiran ya kuma shigo mata wayar Du a tunaninta shi din ne, domin kira a wajensa har ajiye wayar take yi ta ki dauka sai ya kirayi ta Nahidt yana fadin Allahn da ya sa in bakya son jin muryata ai ga Nahidt ga Fauziya sai mu kwana muna labari sai dai haushi malama! Number da ta gani ta sakata dan kura lu'u lu'un idannuwanta tana kallo domin bata san number ba, kuma ta sha dawowa ta tarda misss call da number an yi kiranta bata kusa A hankali ta daga kiran tana karawa a kunnenta ta yi shiru A sanyaye ainun ya ce" Aure bai haramta tsakanina da ke ba Shuwwar, bai haramta ba, na zo yau na samu Malan dan na fada masa cewar na je na yi bincike ina iya aurenki yake fada min ya maki miji?, Shuwwar ni ban san me na yi nake fuskantar jarabawar sonki haka ba, mahaifina ne ya ja min ko?, Shine ya ringa fade fadensa har Allah ya kama shi ta kaina ko?, Shuwwar wani zaki sake aura ya sake ki kina ji kina ganni bayan kin san ni ba zan taba sakinki ba?, Shuwwar tunda na gila karyar ni mijinki ne a gaban mutumen da na san a lokacin da ya yi niya da yanzu sai dai tarihina kina tunanin zan bari wani ya raba mu ne?, Haba my Shu dan Allah ki cewa Malan bakya son wancen ni kike kin ga in ba haka ba zaki karra yin wani auren a sako ki ne" Da dan karfi ta ce" ba Amin ba , kai Abdul tsaya ka ji na fada maka gaskiya, ka ga da kai, da babanka, da sojan nan da kake alakanta kanka da jarumi dan ka yi magana a gabansa na tsane ku!, Ku shafa min lafia ka ji? Mijina da zan aura kuma yana sona, Alhmdulilah ya san wacece ni kuma a haka yake son abinsa, kai barama ka ji ka kuma kirana walahi sai na wahalar da rayuwarka, da ace ban yi rantsuwar ni da soja ko police sai a lahira bane da kai kararka zan yi su rufeka na huta!, But yanzu ina mai gargadinka kan ka shafa min lafiya ka ji bayanina?" Tana gama fadan ta kashe tana zabga uban tsaki a bayane ta mike ta shiga fitar da nikaf dinta da rigar da take sakawa dan karra dumama dumin jikinta domin a yau zasu fara kunshi da kuma alawa dan cire gashin jikinta da ya kwonkwonta lumbuk, tana yi tana mita da fada a bayane tana fadin jarabar banza da wofi sai ka zo ka sa a sakeni, yo in aurena ya zauna sai na tarda mai shinkafa na ce da shi to azalumi na auru yaya ranka?😂 Babar ranar Kwaramniya ke tashi ta manyan almajiran malan dake sake kimtsa kofar gidan da aka saka manya manyan runfunna har kwaya hudu , irin dankara dankaran nan Mutanen anguwa tuni suka ringa cika gidan malan tunda garin Allah ya waye dan karra ba idannuwansu kalaci da mamakin lamarin Malan din, domin a cikinsu kalilan ne suka dauki hakan da fuskar fahimta harma suke adu'ar Allah ya sa wannan din idan aka yi shine na dindindin Dankara dankaran sojojin dake zagaye da anguwar kuwa idan ka gani sai hankalinka ya tashi, tamkar zasu je dan jijibin yaki ne domin tuni Tsohon ganaral da amininsa Chief of army, da aban Hamza suka samu karasowa a yanzu da yake karfe takwas sunna baban falon Malan na alfarma sunna karra tataunawa dan idasa shirya lamarin daurin auren, sannan sunna jiran matan da suka zo da sha tara ta arziki na akwatunnan amaryar su shigo su shaoda masu cewar sun bada kuma an amsa Wayar dake hannun Chief of army ce ya sake bugawa a karro na bakwai, zuwa yanzun an daga sannan da muryar da ya amsa ya saka shi yin dan Murmushi yana fadin" Kai fa ka ce da kai za'a daura auren nan, kuma ka ga mu tuni muna tare ka da san aminina ne Ganaral, me zai hanna na jiyo jiniyar sojojinka kun karaso anguwar ne? Ka zo son zan ji dadi idan ka zo" Goshinsa ya tatare yana mamakin lamarin Father dinsa, yanzun har

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});