Chapter 82
Chapter 82
tabatar, yau gata a jikinsa gaba daya jikinta ya mutu ta yadda bata iya anfanar da kanta komai harta da motsawa yana yi ne da ita a jikinsa domin bar kafarta daya ta haye saman tasa dayar kuwa ga dukan alamu janta ake a kas Sai da ya tabata ya wuce wajen camerar corridor din nan sosai sannan ya ci gana da acting like soyaya ce mai sunnan soyaya ya kawo bakinsa wajen kunnenta ya maida muryarsa shakakiya sosai domin bai iya magana irin ta sirri ba in dai ba shake muryarsa zai yi ba, idan ya shake muryarsa kuwa takan bada wani yannayi ne daban, takan bada yannayi ne irin na wadda yake cikin wani hali na bukatukar mace a gefensa, koma nace a cikin jikinsa, aman yaya ya iya da wannan yarinyar da ta fada masa maganar nan haka? Allah dai ya sa ba tumbur take yi a dakin nata tana yawo tsirara ba, kai da ta ba masu nema abin kallo kuwa "Yaya aka yi kika ga camera a dakin cen, kin ga idan shirme kika fada min komai na iya faruwa" ya fada kasa kasa sosai, hakan ya sakata jin kamar yanai mata tafiyar tsutsa ne a jikinta har cikin kwakwaluwarta, wannan dalilin ya sa ta rukunkume shi da karfi tana rintse idannuwanta Idannuwansa ya rintse yana sauraronta har ta dan sasauta masa tana sauke ajiyar zuciya muryarta a wani kala na shagwaben da ita dai bataa yi da wata manufaa ba domin batama san anfanin hakan ba ta ce" To ni dai ba na gani bane ba kawai, a ciki ne mana " Shiru ne ya wanzu na dan lokaci kafin ya sake maidata cikin jikinsa dan baya so abinda ya faea sakawa masu kallonsa a ransu ya fita a ran nasu Tunda suka shiga ya kai bakinsa wajen wuyanta ya lumshe idannuwansa ya sake riketa a jikinsa sosai ya kai wajen sajensa a hankali ya shiga dan gogaa mata a wuyanta yana dan juyawa da ita yana hankalta da yannayin dakin yana ta dube duben camerar A zabure taa janye jikinta jikin nata naa bari tana kallonsa da mamaki da tsoron meye haka kuma Hannunsa ya saka ya maidota jikinsa muryarsa a shake ya ce" oh plz dea" Gabanta banda dukan dari dari babu abinda yake yi a lokacin da idannuwansa suka sauka a kan abinda ke nanade da wani bakin abu wanda ya tabata lafiya maginan gidan nan ba zasu aikata haka ba, haka kuma wa'inda suka yi gyaran gidan ba zasu saka abu haka ba Cen kasan zuciyarsa ya shiga tunani da wani dan baci bacin ran dake dan bijiro masa na tunanin ashe a dan sika suka dauke shi mutanen nan? Abin nasu har ya kai nan? Zai iya rantsewa bacin ransa bai taba ji yana hauhawa ba irin na yau, sai ya samu kansa da tunanin ta yiwu ko a sauran dakunnan da yake ajiye iyalinsa sunna saka camerar da zata ringa hasko masa har tsiraicinsu Tsigar jikinsa ne ta ringa ta tashi na bacin rai hakan ya saka shi rintse idannuwansa da karfi sannan ya juya a taku biyu ya hade bayanta da jikin garu daidai saitin camerar, irin ya tabata abinda camerar ke harska masu a yanzu ba net bane, aman duda haka yana so su saka wani abu a ransu wanda basu taba sakawa ba, duda ya san zai iya jazawa yar mutane wata fitinar itama ta kasance cikin abinda zasu yi hako, aman kuma ya zama wajibi ya kwatanta masu cewar yana aikata sunna da ita ta yadda zasu sake daukar aniya, gaba daya ransa kuwa ya gama yin bakinkirin da tunanin cen, ya kasance mutun mai matukar kishi a kasan zuciyarsa, yana kishin iyalinsa kamar me, baya hada maganar iyalinsa da wani abun, shi din bai taba yin zam da mace mai sunnan zama ba, aman ya gama tsarawa kansa cewar du matar da zai zauna da ita zaman aure to fa ko yan yatsunta ba zai bari wani kato ya ringa gani ba, dan zai ringa kwaso mata safar hannu da ta kafa da na fuska ne yana cika mata dakinta abinta Sai da ya gama yarda lalle camera ce sannan ya daga hannunsa ta kasanta ta inda ba'a gani ya daka mata dukan da ya saka ta karkace ta cire hakan ya sa ta lalace kennan, Sakinta ya yiita kuma ta fice daga karkashinsa da gudu ta tsaya tana haki tana kallon bayansa Dan dage ya yi kadan ya idasa cirota daga jikin garun gaba dayanta ya riketa a hannunsa yana jujuyata, Pant din dake jiki ya warware ya cire ya bude shi dan gannin ko menene ta ninka ta rufa Ido ya tsurawa Pant din mau kalar baki, haka itama idannuwanta ta tsurawa Pant din tana kallo tamkar bata san ko menene ba, haka kawai sai ta ji ta tsargu harma ta ji kamar ita din yake kallo da yannayi na harare A hankali ta dago dubanta ta sauke a kan fuskarsa, a nan ta ga ita din kuwa yake harare da mugun kallo irin na neman fitina ido rufe ba ji ba gani Ajiyar zuciya ta sauke , dama ba wai hayacinta ta idasa dawowa daga rungumar kato da ta sameta yau ba, sai ga kuma wani tashin hankalin yanai mata kallo kamar ya kama barauniya koma me zata ce oho A hankali ya taka ya je bakin bed dinta ta zauna yana dafe gaban goshinsa da karfi da hannunsa na dama yana ta danne dacin dake taso masa a cen kasan zuciyarsa Da yan yatsunsa ya mata nuni da gabansa bayan ya dago da jajayen idannuwansa ya sauke a saman fuskarta Wajen da ya nuna ta bi da kallo, sannan ta juya da sauri ta kalli hanyar fita ta kuma juyowa tana kallon sawayensa da bai riga ya saka safa ba A yan sekwani ta gama auna cewar idan ta ce zata fita daga dakin nan kafin ta je infa zata je dan samun malaba ba haufi ya kamata a hannunsa ba tare da ya sha wahalar hakan ba, idan kuwa ta samu ta gudu Wajen yayar tata bai zama wajibi ta tsira ba, domin ta tabata wannan mutumen ba tsagen kunya a tare da shi yana iya hada su ita da yayar tata ya masu dakan danyen mangwaro da kuli tasss ya kirbe har sai sun fitar da mai Hakan ya sa a hankali ta kawo kanta sannan ta zauna a kasa ta dago kanta tana kallonsa A gajiye a hankali ya ce" A gaban camerar kika cire wandonki?" Tsuru tsuru ta yi tana kallonsa, ita dai ta san a gaban camerar nan dake hannunsa ta cire wandonta, aman kuma bata gane tambayarsa ba sam kai bata fa gane tambayarsa ba hakan ya sa a sanyaye ta ce" Ban gane tambayar ba ai" Kasancewar ya riga ya yi waje ya ajiye yarinyar nan ya kuma san cewa babu yarinyar da za'a yi wace zata masa irin rainin da wannan ta yi masa a duniya ya sa ya dauki tambayarta da sauki harma ya bata damar bashi amsa ba tare da ya sake furta mata ufan ba Dukan Alamu na jikinta zai daku a yau sun gama bayanar mata a
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188