Chapter 93
Chapter 93
mikewa ta kara rungumar akwatunnanta da niyar bin bayansa Juyowa ya yi yana kallonta a hankali ya ce" Barsu "....................... Yana gama fada ya fice a dakin gaba daya Sake juyowaa ta yi a haukace ta ce" In barsu?" Nahidt ta daki kafadarta tana fadin" Ke banza yana nufin mu barsu yarensa su dauko mana, ko ba komai Shuwwar mun fa ga dadin rayuwa ko yau muka koma ba laifi Allah dai ya amshi tubanmu" Ita kam SHUWWA gaba daya jikinta karra mutuwa yake yi, hakan ya sa itama ta barsu a nan aman ta dauki jakarta yar hannu ta fice Itama Nahidt din binta take a baya har suka shige motar da aka nuna masu Daga nan basu zame ko'ina ba sai filin jirgin sojoji inda jirgin CHIEF of army yake Sunnaa zuwa an gama shiri dama su kadai ake jira hakan ya sa suka bi bayansa yana hawa sunna biye da shi har suka shige sannan aka rufe Jirgin ya dan tafiya kadan ya daga domin ba mai yin doguwar tafiya kafin ya daga bane Ajiyar zuciya take saukewa tana kallon waje daya, zuciyarta cike take da tunanin abinda ta gani a lokacin da zasu fito daga balbalin gidansa Saurayin nan yana cikin masu yi masu aiki a da, a yanzu me ya kawo shi? Sharewa ta yi domin dai a gidan sojoji ne, yana da damar zuwa irin na kowa a duk lokacin da ya yi ra'ayin hakan, bale tafia ogansu zai yi ai dan ya zo cikin masu masa Allah ya tsare ba damuwa bane Kanta ta dan girgiza ta dube shi, tunda ya lumshe idannuwansa bai bude ba, a hankali take bin bak'ar rigar dake jikinsa da kallo wace bata kama shi sosai ba har zuwa hannayensa Jijiyoyin hannayen suka fi dauke mata hankali, Dan ajiyar zuciya ta sauke a hankali ta lumshe idannuwanta itama tana dora kanta a gefen kafadar Nahidt Nahidt ta yi dan murmushi tana cire kanta a kansu, domin dukan motsinsu kallo take tana kuma binsu da fasara a kasan zuciyarta Sun sauka lafiya, a nan ya rabu da sojojin da suke tare, ya amshi mota daya ya tuka su, kasancewar dare ya fara tsalawa ya sa du suke lulumin barci har suka karaso gidan CHIEF OF ARMY Nan idannuwansu suka bude tarrrr sunna bin tsaro da tsarin ginnin da kallo Bai zame ko'ina ba sai cen ciki bangaren matan ya parka motar ya bude ya fito yana lumshe idannuwansa domin yinwa yake ji, ga gajiya, ga bacin rai "Um, kamar ba za'a mutu ba jama'a" ta fada tana waigawa tana sake kallon yannayin gidan Shima da yake kallonta gannin botiran rigar daga kasa har sun babale hakan ya sa sosai yanzu aka fi gannin tsarin halitarta ya tabe baki a kasan zuciyarsa ya ayana 'ko dai kina abu kamar ba zaki mutu ba' Gaba ya yi, hakan ya sa suka bishi da dan sauri gaba dayansu Babar kofar ya kama ya dan kwankwasa kafin ya bude ya tura da salama a Bakinsa Da sauri ta mike daga zaunen da take tunda ya ce da ita gasunnan zuwa take zaune da carbi a hannunta hankalinta a tashe Da sauri ta karaso tana riko hannayensa tana duduba fuskarsa da hannayensa ta shiga fadin" MUHAY me yake damunka? Me ya sa ka fito da daren nan, wani abu ya faru ne? tell me Son me yake faruwa da kai, dan Allah yau ka fada min abinda yake damunka ka ji? Ka sanar min ko hankalina zai kwonta ka ji?" A hankali ya rike hannayen nata dan ya tsayar da ita waje daya ya dago da hannayen nata kusa da bakinsa kasa kasa ya ce" mahmanah, mamah me yasa baki yi barci ba har irin wannan lokacin?" A hankali ta ce" Kana tunanin zan iya rintsawa ne?, Ka ce zaka taso fa, ta yaya zan iya samun nutsuwa dan Allah?" Ajiyar Zuciya ya sauke a hankali ya ce" I'm hungry mamahnah" Cikin nasa ta kalla tana dan kwalalo ido ta dafe gaban goshinta tana fadin" mu je ka zauna na shiga kicin mu je" Sai da ya kauce a gabansu idannuwanta suka sauka a kansu Su biyun sunna tsaye a bayansa ne sun zuba masu ido da yannayi na birgewa Fuskokinsu sun shinfidar da yannayi na birgewa a tatare da su da shaukin kallon soyaya irin ta uwa da d'a, du girman jiki irin nasa da tsarewar gida sai gashi yana magana kamar dai a dan shagwabe duda muryar dai gatanan dai bata da risinawa, aman kuma ta bada amo daban kamar na kana shagwabar nan Kallonsu take daya bayan daya, idan ta kalli wannan sai ta kalli wancen, hakan ya sa sukaa tsargu harma suka sha jinnin jikinsu Wani lalausan murmushi ne ya bayana a saman fuskarta ta juyo wajen MUHAY da ya karasa saman kujera ya zauna yana lumshe idannuwansa a sanyaye ta ce" SHUWWAR ? " Nahidt ta saka hannunta ta dan turo Shuwwar gaba tana Murmushi A sanyaye Shuwwar ta dan hade hannayenta tana sada dubanta daga kallon Mama kai tsaye Ta samu kanta da jin nauyi da kunyar maman tamkar a waya da zasu yi magana Mamah ta saki murmushi tana sake juyawa ta juyo ta kamo hannun Shuwwar a sanyaye ta ce" masha Allah, masha Allah, tamkar balarabiya my daughter masha Allah Marhababikum" ta idasa tana kamo hannun NAHIDTma tana janyo su ciki gaba dayansu Nan fa mama du ta rikice ta zaunar da su , sunna hada baki wajen gaisheta aman ita fadi take" Bara na je kicin ku zauna bara na shiga kici oh ya Rab MUHAY baka ce da ni da su zaka zo ba, ka taso su da daren nan haka?" Shi kam kallon maman nasa yake da mamakin farin cikin dake saman fuskarta dan ta gansu A sanyaye Shuwwar ta ciro ledar dake cikin jakarta tana budewa ta ce" Mamah, kar ki je kicin da daren nan, ga abincinsa da bai ci ba, idan kuma sabo yake so sai na je ki zauna ki huta plz" A hankali Mama ta juyo tana kallon fuskar SHUWWAR din, haka shima sai ya samu kansa da zubawa fuskarta Ido Mama na kallon abincin a sanyaye da yannayi na farin ciki ta ce💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 3️⃣8️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188