Chapter 88
Chapter 88
Abana " Idannuwansa ya lumshe kafin ya dago a hankali yana kirkirar murmushi yana kallonta ya ce" Na'am Shuwwan Abanta" SHUWWAR ta ce" Ka san wani lokacin Aunty kan haukacewa kau? Kawai ka hada sadakinmu mu je mu kaima Hamza" Dan murmushi ya yi yana kallonta ya ce" Shuwwan Abanta idan fa da gaske take? Idan tana tsoron auren wanda baya haihuwa ne?" "Subahannalah Abanah , subahannalah, dan Allah kar ka saka haka a ranka, na rantse maka tana sonka kuma zaka ganni gannin idannuwanka" Shuwwa ta fada jikinta na yin sanyi sosai Wani murmushin ya sake yi yana kawar da zancen ya ce" Menene yake damunki? Na tabata akoy damuwar dake damunki" Kwarai ta so ta bar maganar sai ko zuwa gaba, aman wannan maganarma mai mahinmanci ce, ba zata iya barinta haka ba, kuma ita dai a yanzu shi ne mutumen da zata iya fadawa wannan maganar, dan haka ta fuskance shi a sanyaye ta shiga fada masa dukan abubuwan da suka faru ta dora da fadin" Abahna, gaba daya na shiga hali na zargin kowa da kowa, wanene mai aikata haka? Koma wanene yana da dama a gare shi sannan Yana da kusanci fa shi ta yadda har aka ita shiga dakina aka saka camera, shin kafin ni sauran matansa da haka a dakunannsu? Matarsa dake garinsu itama an kirayeta ne? Ta amince da haka ne? Da wata maganar aka jinginata ne? Shin menene dalilin dake rabashi da mata? Abana gashi mai taurin kan tsiya bale a tambayeshi ya bada amsa cikin sauki, shi yasa na ce kawai mu zo, Nahidhtma ta ce gaskiya mu zo" Gaba daya abin ya daga masa hankali ta yadda ya yi shiru yana nazari, "Ya salam" shine abinda yake ta furtawa a sanyaye kafin ya dunkule hannunsa ya ce" Mun shiga a cikin tsaka mai wuya IBTISAM, mun shigo a cikin yannayin da ya zama wajibi mu ringa kaye kaye a cikin kwakwaluwarmu, mu ringa zargin kowa, muna duban kowa, sai dai mu tuna cewar zato zunubi ne koda ya kasance gaskiya ne........" Ya sakue ajiyar zuciya ya sake fadin" Hasbunnalahu wani'imal wakim, shin tun yaushe hakan ya fara samunsa? Waye abokin hamayar dake neman ransa? Kisa? Me yayi da zafi haka?, Na san cewa ko a sanadiyar kujerar da ya taka , watau matsayin da ya haura yana iya samun abokin hamaya, ta yiwu kuma wani ya taba hukuntawa hakan bai masa ba, subahannalah koma menene me ya kai na shiga hurumin iyalinsa? Wani namijin da a taka lamarin iyalinsa gwara ka kashe shi ya san kashe shin ka yi" Shuwwar ta dan tabe bakinta ta ce" Ni wollah Abana du sai abin yake min wani iri, wai shi iyayensa da rai kuwa?" Makan ya kaleta da dan mamaki ya ce" SHUWWA, shin baki zauna da shi ba har yanzu?" Rashin gane tambayarsa ya sakata tabe baki ta ce" Kai Abana wannan ake wata magana da shi? Shi fa kulun kashedi yake min, dazuma dai ya ce ba'a saka shi magana na kiyaye na ce ka ji dunkum!"..........sai da ta gama zubar kuma ta rufe baki tama fadin" Ba dunkum nake son cewa ba Abana" Malan ya sauke ajiyar zuciya yana girgiza kai a nutse ya ce" kina jina?, Ina so ki fuskanceni da kyau sannan ki fahimci abinda nake son fada maki, SHUWWAR ko wanene, ko me yake tare da shi ina so ke ki zamto wace zata gagaresu da karfin adu'a fa gujewa daga wayarsu, SHUWWAR kina jin abinda nake nufi da ke?, Ina so ki ji tsoron Allah, ki sani mutumen nan yana da hakki a kanki, ki kiyaye dukan wani abin da zai zamto cutarwa ne a gare shi, zan je na samu manyana da nake maganar sirri da su na sanar masu damuwarmu ba tare da na basu sunna ba, dan su tayamu fadawa Allah, zamu hanna kanmu barci na tsayin sati biyu mu ga yadda Allah zai yi, idan kuma suka ci gana da kiranki ki yi kirana ki sanar min ko ki zo ki sanar min domin mutanen nan babu abinda ba zasu iya yi ba sunna iya sauraronmu ta waya su gane kin fadawa wani Maganar su maki ila, ki taso ki zo ki sanar min ni kuma na samu mijin naki mu yi maganar in sha Allah, Allah zai toni asirinsu ko su waye da izinin Allah, fatana ba hakinsu ya ci ba suka taso masa" SHUWWAR ta ringa amsawa, sunna haka Hajia Rabi'atu ta dawo, daidia ana kiran sallah a dole ya mike itama ta dauki Nikaf dinta ta fice tana fada masu gidan Hamza zasu wuce A lokacin da ta zo cikin motar wani fadan ne suka bude sabo, har suka isa gidan Hamza A nan falon Fauziya suka baje bayan su masu yin sallar sun gabatar suka shiga hira , a nan Shuwwar ke fadawa Fauziya abinda Nahidt ta yi, ai kuwa suka sakota a gaba tamkar zasu cinyeta danya tana kare kanta , har sai da ta gaji ta ce" Ke Shuwwar da Fauziya ku tashi ku ci uwani mana wai? Na ce ba zan auri Muhamadu ba na ga ubanda zai min dole yai ga jaraba ba zan aure shin ba, iskancin banza iskancin wofi , ba zan aure shin ba!" Ai fa summa suka sameta wannan ya fadi gaskiyarsa, wannan ya fadi tasa, SHUWWAR ta dire magana da fadin" Shi kadai nake da shi ubana a duniya walahi sai kin aureshi dan ba zaki hada masa ciwon zuciya ba ke muguwa!" Sunna tsakiyar musun ne wayar SHUWWAR ta dauki kuka Cirota ta yi tana dubawa , lokaci daya ta zarro ido tana masu alamun su saurara sannan da hannunta ta nuna masu mai kiran ko wanene Saurarawar suka yi gaba dayansu suka nutsu sunna sauraro Da irin wancen muryar aka ce" Muna fatan kin gama yin tunani, kin gama yanke hukuncin zaki bamu hadin kai mu hadu mu kawar da shi a doron kasa domin zuwa yanzu mun gama sannin cewa har rapping dinki yake kokarin yi a cikin gida, shin zaki amince mana mu cin masa a lokacin da bai yi zaton haka daga garemu ba?" SHUWWA ta yi dan murmushi ta ce" To wai su wanene ku? Yaya zan yi baban aiki irin haka da ku bayan ban sanku ba?" Amsa aka bata kamar haka " Ba sai kin sanku ba da zarar mun samu burinmu gaba dayanmu a lokaci daya, kawai ki bamu dama mu kuma zamu ajiye maki abinda zaki masa anfani da shi ki kawar mana da shi ba tare da likita ya gane kashe shi muka yi ba" SHUWAR ta gyada kai tana kallon Nahidht dake miko mata hannu kan ta bata wayar domin tare suke sauraro gaba dayansu Ta ce" To ga yayata zaku tatauna kan abin" Bata tsaya jiran ta cewarsu ba ta saka amsa kuwa sannan ta a ajiye Wani bahagumen , lankwasashen ashar ne NAHIDT ta nado ta nadawa mai maganar bayan ta bambance cewar mace ko namiji da mai maganar take ta dora da fadin" La'anane sai mun ci ...............dinka!" Tana rufe baki Fauziya ta dauka itama ta bada nata mamakin harda kyatsewa ta dire tana firfito da idannuwanta sannan Shuwwar ta shafa fatiha.........domin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188